Al,Ihsan Islamic Health center hadaddiyar cibiyar hada magungunan gargajiya ce wadda babban ofishin mu yake cikin garin Kano karamar hukumar Nassarawa unguwar Tudun murtala kwanar yan Ghana,wannan cibiya babbar cibiya ce da ta maida hankali wajan hada magungunan gargajiya,sassake da saiwoyi da ganyayyaki wadan da muke anfani dasu shekara da shekaru domin yakar cututtukan zamani wadan da suke Addabar mutane wadan da ire_iren Abinci da Abubuwan da muke sha suke haifar dasu ko kuma Abubuwan da muke anfani dasu mara sa tsafta misali:kamar bayan gida mara tsafta,wanka a kududdufi da kuma nau'ikan cututtukan da ake dauka ta hanyar shakar iska.Al'Ihsan Islamic Medicine Center Mun maida hankali akan 6angaren abinda ya shafi ciwon sanyi,sanyin da ake samu ta hanyar yin anfani da Abu me sanyi ko kuma sanyin A.C, a gida no a mota ku Sani cewar babu wata cuta da take dagargaza ko lalata jikin Dan Adam kamar sanyi,don haka wannan cibiya tai kokarin sarrafa wadannan magunguna domin temakon mutanen da sanyi yayi musu illah ajikin su,suka dauki shekara da shekaru ba tare da suna gudanar da Al,amuran su kamar yadda suka saba ba. Wannan maganin yana da matukar fa'idoji a jikin Dan Adam wajan maganin sanyin day yake sa kaikayin jiki ko sanyin ga6o6i,sanyin kashi,sanyi me sa kaikayin Gaba,sanyin matsematsi ko na mazantaka daya yake Addabar maza da mata,sanyi me sa kankancewar gaba,sanyi zubar farin ruwa,sanyi me sa daukewar sha,awa,sanyi me sa ciwon mara yayin Al,Ada ko mesa zubar mini fiye day ka,ida