Mai Gyaran Mata

  • Home
  • Mai Gyaran Mata

Mai Gyaran Mata Domin siyen magungunan mata masu kyau da inganci. Lambar wayar mu 08134434846

16/09/2025

DARASI KYAUTA AKAN
CUTUTTUKAN MATA DA MAGUNGUNANSU.

35 GYNACOLOGILA DESASES AND THEIR HERBAL REMEDIES

Daga shafin Bashir Halilu.
Mun buɗe sabon group a WhatsApp domin koyar da ku cututtukan mata guda talatin da biyar (35) da kuma yadda ake magance su ta hanyar magungunan gargajiya, kyauta, tare da damar yin tambayoyi da kuma samun amsa yayin gabatar da darasin. Ku danna wannan link ɗin ku yi join, duk wacce ta ajjiye lambarta ba zan saka ta ba, kawai ku yi join ta wannan link ɗin
https://chat.whatsapp.com/E6EDXQNexXzGPBae9hhng1

1- Fallopian tube blockage (cushewar bututun da kwai yake wucewa).

2- Fibroids(tsiro da yake k**a mahaifa).

3- Ovarian cyst (tsiro da yake k**a macurin kwai)

4- Endometriosis (Shi ma k**ar tsiro ne da yake k**a inda ɗa ke girma da wasu wajajen)

5- Breast diseases (cututtukan nono).

6- Libido lose (daukewar sha'awa ga mata).

7- Loose va**na (budewar gaban mace).

8- Sexual debility(rashin sha'awa)

9- Insufficient breast milk (karancin ruwan nono ga mai shayarwa)

10- Cervicitis (kumburin wuyan mahaifa).

11- Sexually transmitted diseases (STD); cututtukan da s**a shafi jima'i wadanda ake daukan su).

12- Miscarriage(ɓarin ciki).

13- Infertility(rashin haihuwa).
14- Menopause (matsaolin da suke damun mace idan shekarun ta sun ja).

15- Little breast(kananan nono)

16- Painful in*******se (Kin zafi lokacin saduwa)

17- Vaginal dryness (bushewar gaba)

18- Painful menstruation (dysmenorrhea); ciwon mara lokacin al'ada

19- Polycsytic o***y syndrome (ciwon curin makyankyasar ƙwai).

20- Skin diseases (cututtukan fata)

21- Excessive breast milk (hyperlactation); yawan ruwan nono.

22- Excessive menstrual bleeding (matsanancin zuban jinin al'ada.

23- Easy delivery (haihuwa a saukake).

24- Stomachache after delivery (ciwon ciki bayan haihuwa).

25- High prolactin (yawan sinadarin prolactin).

26- Hormonal imbalance (jirkicewar sinadarai)

27- Smelly va**na (warin gaba)

28- Difficult me**es(al'ada mai wahala)

29- Metrorrhagia (bleeding between me**es): al'ada mai jeka ka dawo.

30- Cervical erosion (ciwon wuyan mahaifa).

31- Pr*****ed uterus (zazzagowar mahaifa)

32- Eclampsia (damuwa ko firgici yayin goyon ciki).

33- Hemorrhagea before birth (bleeding before birth): zuban jini kafin haihuwa.

34- Anaemia after birth (karancin jini bayan haihuwa).

35- Hair lose(zuban gashi).

Daga shafin Bashir Halilu.
Mun buɗe sabon group a WhatsApp domin koyar da ku cututtukan mata guda talatin da biyar (35) da kuma yadda ake magance su ta hanyar magungunan gargajiya, kyauta, tare da damar yin tambayoyi da kuma samun amsa yayin gabatar da darasin. Ku danna wannan link ɗin ku yi join, duk wacce ta ajjiye lambarta ba zan saka ta ba, kawai ku yi join ta wannan link ɗin
https://chat.whatsapp.com/E6EDXQNexXzGPBae9hhng1

YADDA AKE GANE WANDA AL-JANU SU KA SHAFA KO WANDA AKA YI WA ASIRI   Alamomin da ke nuna samuwar sihiri ko aljanu a jikin...
30/08/2025

YADDA AKE GANE WANDA AL-JANU SU KA SHAFA KO WANDA AKA YI WA ASIRI


Alamomin da ke nuna samuwar sihiri ko aljanu a jikin mutum.

➊ Yawan mafarkai masu ban tsoro, k**ar dabbobi masu cutarwa, fadowa daga wani waje mai nisa, yawan jin tsoro ko mutum ya dinga jin k**ar mutane suna bin sa in yana tafiya.
Gushewar hankali ko rashin kuzari ba tare da dalilin da likita ya iya ganowa ba.

Wannan ya zo a littafin "Al-Furqan bayna Auliya’ir Rahman wa Auliya’ish-Shaytan" na Ibn Taymiyyah.

➋ Wanda aka samu da ciwon kambun ido (al-‘Ayn).
Mutum ya kamu da rashin lafiya kwatsam bayan kallon wani abu ko bayan an yaba masa akan halittar jikinsa.
Zai iya samun ciwon kai, kasala ko rashin nishaɗi.

An kawo wannan a littafin "Zaadul Ma’ad" na Ibnul Qayyim (rahimahullah).

➌ Wanda aka samu da cutar da aka kasa gano kanta a asibiti.
Idan likitoci sun yi gwaji amma ba su gano asalin cutar ba, kuma cutar ta ci gaba.
Wannan alamun ce ta sihiri ko aljanu.

Ibn Baz (rahimahullah) ya yi bayani a cikin fatawoyin sa.

➍ Wanda yake jin ƙiyayya ko rikici tsakaninsa da matarsa ko mace take jin ƙiyayyar mijinta ba tare da dalili ba.
Wannan shi ake kira da “sihirin raba aure”.

Allah ya ambace shi a Suratul-Baqarah (2:102).

➎ Wanda yake jin magana a cikin kunnensa ko ya ji k**ar wani yana kiransa, amma in ya duba sai ya ga babu kowa.
Wannan yana daga cikin alamun aljanu.

Ibn Taymiyyah ya yi bayani a cikin Majmu’ al-Fatawa.

➏ Wanda ke jin nauyi, kasala ko ciwon jiki a lokacin sallah ko karatun Alƙur’ani.
Idan ya ɗauki Alƙur’ani yana karantawa sai ya ji gajiya, bacci ko ciwo. Haka idan yana sallah sai ya k**a hamma da jin bacci da kasala
Wannan alamun aljanu ko sihiri ne.

Shaykh Wahid Abdus-Salam Bali ya kawo shi a littafinsa "As-Sihr wal-‘Ayn wal-Mass".

➐ Wanda yake jin ƙamshi ko ɗanɗano mara dalili a bakinsa.
Misali jin ƙamshin turare ko wari a baki yayin da babu shi a zahiri ko kuma babu wanda ya ke ji sai kai kaɗai.
Wannan na iya zama daga sharrin aljanu.
An kawo a littafin "Tibbun Nabawi" na Ibnul Qayyim.

➑ Wanda yake da yawan bacci ko rashin bacci marar dalili.
Yana iya yin barci na dogon lokaci ko kuma rashin iya barci gaba ɗaya.
Wannan na iya zama daga sihiri ko hassada.

Wannan an kawo shi a Fatawa Ibn Uthaymin.

➒ Wanda yake samun ciwon da yake yawo a jikinsa.
Misali: ciwon da yake sauyawa daga hannu zuwa kafa ko kirji.
Wannan yana daga cikin akamun samuwar aljanu.

An kawo a littafin "Ruquyah Shar’iyyah" na Shaykh Muhammad Al-Wasaabi.

➓ Wanda yake da tsananin tsoro ko damuwa ba tare da dalili ba.
Yana jin k**ar wani na binsa in yana tafiya shi kaɗai ko yana tsoron duhu ko shiga cikin jama’a.
Wannan alamun sharrin Shaiɗanu ko hassada ce.

An bayyana a littafin "Al-Jawab al-Kafi" na Ibnul Qayyim.

⓫ Tsananin tsoro ko damuwa ba tare da dalili ba.
Tsoron duhu, jin k**ar ana binsa, ko jin wani abu a jiki.

Dalili: Allah ya ce: “Wanda ya kau da kai daga ambaton (Allah) ArRahmanu, muna ɗaura masa shaidan ya zama abokinsa.” (Az-Zukhruf 43:36).
Wannan yana nuna cewa Shaiɗan ya abokanci mutum.

⓬ Ƙin fita aiki ko ƙin yin abu ba tare da sanin dalili ba.
Mutum baya so ya fita aiki, idan an tambaye shi baya iya bada hujja.

Dalili: Ibnul Qayyim ya ce: “Aljanu suna iya hana mutum aikin yau da kullum.”
(Zaadul Ma’ad 4/66).

⓭ Yawan rikicewa da mantuwa.
Mutum yana yawan mantawa da abubuwa masu sauƙi, ko kuma yana rikicewa a magana.
Dalili: Allah ya ce: “Suka bi abin da shaidanu s**a karanta akan mulkin Sulaiman.” (Al-Baqarah 2:102)

– malamai sun ce cikin sihiri akwai rikita hankali.

⓮ Jin nauyi a kai, kirji ko ciki ba tare da dalili ba
Ciwo da nauyi wanda bai da asali a likitance.

Dalili: Ibn Baz ya ce: “Idan ciwon bai da asali a likatnce, yana iya zama daga sharrin aljanu.”
(Majmu’ Fatawa 3/276).

⓯ Yawan shakku, wasuwasi da ƙin ibada.
Mutum ba ya iya yin ibada da nishaɗi, ko ya daina sha’awar ibada gaba ɗaya.
Dalili: Allah ya ce: “Shaiɗan yana so ya sanya muku adawa da ƙiyayya, ya hana ku ambaton Allah da sallah.” (Al-Ma’idah 5:91).

Daga ALBISHIR ISLAMIC MEDICINE masu yin Ruƙ'yah da bayar da Magunguna na Musulunci da na gargajiya. Lambar waya 08134434846.

Ga duk wanda ke bukatar a yi masa ruƙiyyah ko mai bukatar mu haɗa masa magunguna ana iya tuntuɓarmu ta wannan lamba 08134434846.

ILLOLIN MA********ON DA HANYOYIN MAGANCE SUMa********on ko kuma Istimna'i a Larabce,  shi ne wasa da tsaraici don biyawa...
12/01/2024

ILLOLIN MA********ON DA HANYOYIN MAGANCE SU

Ma********on ko kuma Istimna'i a Larabce, shi ne wasa da tsaraici don biyawa kai bukatar sha'awar jima'i.

Bayan Addinin Musulunci ya haramta Istimna'i wato Ma********on, to kuma yana da illoli da cututtuka da yake haddasawa a jikin mutum.

Yana janyo:-

1- Yawan mantuwa. Duk mai wannan aiki zai gamu da yawan mantuwa da shiririta.

2-Yana rage hazaqar kwalwa. Duk karatun da mutum yake ganewa zai dawo ya dena fahimta.

3- Kankancewar gaba da
maraina ya koma k**ar na yaro karami ko ya tattare ya dinga komawa ciki.

4-Saurin kawowa yayin jima'i. Wani ko minti daya ba ya iya yi, yayin tarawa da iyalinsa sai ya ji ya kawo kuma ba zai iya komawa ba.

5-Ramewa. Mutum zai ta ramewa, komai cin abincinsa da shan magunguna kara kiba.

6-Rashin karfin mazakuta har ta kai in yay aure ba ya iya gamsar da iyalinsa.

7- Mazakutar namiji tana iya karyewa, ya zama kwata-kwata ya dena tashi, sedai ya dinga dan motsawa kadan.

8- 'Karancin sha'awa bayan aure.

9-Karancin maniyy. Wanda hakan yake da illoli da yawa, k**ar haifar da rashin gamsar da iyali, rashin iya haihuwa da dai sauransu.

10-Raunin jiki, duk mai yin ma********on yanay wa jikinsa asarar wasu sinadarai masu kara kuzari. Don haka zai zama mai raunin jiki.

11-bushewar fatar kan zakari ya dinga wani abu k**ar 6awo ko `kanzo.

12- Tsargiya, fitsarin jini. Yin ma********on kan sa mutum ya ga yana fitsarin jini, ko in yay ma********on din ya ga ya taho har da jini.

13- Watery s***m. Yana sa maniyyin mutum ya tsinke ya zama k**ar ruwa kuma mara kauri, wanda hakan ke nuna dakyar in mutum zai iya haihuwa.

14- Yana sa mutum haka kawai ya ji yauqi yana fito masa koda bai yi ma********on din ba.

15- Idan ma********on ya ratsa mutum, to in bai yi ba ba zai iya bacci ba.

16- In ya sarqi mutum to in ya kwana biyu bai yi ba sai ya yi ciwon ciki k**ar zai mutu.

17-Mace mai yin ma********on yana jawo mata doyin farji. Wato jin wari yana fitowa ta gabanta.

18- Ganin wani farin ruwa yana fitowa.

19- Kaikayi da kurajen gaba.

20- Yana kawarwa da mace budurcinta.

21- Yana kawo zubewar nono ga mace.

22- Yana sa mace ta dena sha'awar namiji samsam.

23-Koda mutum yay aure in ya tara da iyalinsa to se ya kara da ma********on sannan yake samun cikakkiyar gamsuwa. Idan mace ce ma haka.

24- Yana iya sa wa idan mutum ya girma ya kasa rike fitsari.

25- Ma********on hanya ce ta afkawa cikin zina da madigo da mak**antansu.

26- Yana rage lafiyar idanu.

SHAWARA.
Dole mutum ya yi kokari ya dena Istimna'i sannan ya yi amfani da magunguna da za su dawo masa da abubuwan da ya rasa a jikinsa.

Ga wani magani mun hada shi musamman saboda wadanda su ka dauki lokaci suna yin Istimna'iy suyi amfani da shi don dawo musu da lafiyarsu amma wannan maganin ba wai yana hana mutum yin ma********on bane, a'a, yana dai dawowa mutum da abubuwan da ya rasa ajikinsa da kuma inganta masa lafiyarsa. Mata da maza za su yi amfani da shi, masu aure da marasa aure.

Lambar waya don samnun wannan magani.
0703 279 8147.

YAJI DAKAN MAZAMai taɓarya. Wannan yaji an haɗa shi ne da zallar magungunan gargajiya domin magance matsalolin maza da m...
07/11/2023

YAJI DAKAN MAZA
Mai taɓarya.

Wannan yaji an haɗa shi ne da zallar magungunan gargajiya domin magance matsalolin maza da mata, k**ar

1- Karancin ruwan maniyyi ga namiji.
2-Saurin kawowa yayin saduwa.
3-Rashin karfin gaba.
4-Rashin sha'awa ga maza da mata.
5-Yana magance tattarewar gaban namiji.
6-Yana magance matsalar mataccen maniyyi.
A wani 6angaren kuma mata ma suna iya amfani da shi, domin yana dauke da sinadaran da ke
★Kara ni'ima da kuma
★Maganin cututtukan sanyi.
★Yana maganin fitar farin ruwa ga mace.

Abubuwan da aka haɗa maganin

1- Baƙin kajiji.
2- Jan kajiji.
3- Habbatus barƙa
4- Habbur rashad.
5- Citta aho.
6- Citta mai kwaya.
7- Kanumfari.
8- Fasakwari.
9- Kwalla.
10- Girfa
11- Masoro.
12- Barkon ɗan izala.
13- Baƙin gagai.
14- Jan gagai.
15- Busasshen muruci.
16- Karya garma.
17- Farin mauro.
18- Ɗan bashanana.
17- Ƴaƴan tsidau.
18- Furen zuma.
19- Kimba.
18- Garin wurshi.
19- Farin magani.
20- Saiwar zogale.
21- Saiwar kuka.
Da dai sauransu.

YADDA AKE AMFANI DA SHI.

Ana zubawa a shayi ba madara ko a ci da nama ko kuma a zuba a dukkan wani abinci da ake da yaji.

Muna sayarda wannan magani a farashin sari sannan muna sayar da guda ɗaiɗai.

Lambar wayarmu

Kira ko whatsApp 08162600700

WhatsApp only
08134434846.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai Gyaran Mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram