Sada zumun ta

Sada zumun ta Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Sada zumun ta, Maroua, Centre.

15/08/2025
😅😅😅
08/06/2025

😅😅😅

14/04/2025

Van Dam's girdled lizard kadangare ne mai ban mamaki wanda ke rayuwa musamman a yankin Limpopo dake kasar South Africa.

Kadangare ne mai son rayuwa shi kadai, sannan suna boyewa a cikin duwatsu saboda samun kariya.

Abun mamaki shine Van Dam's girdled lizard suna haihuwar ya'yansu ne da rai.

Sun samo sunan ne bayan Gerhardus Petrus Frederick van Dam, masanin halittun Afirka ta Kudu wanda ya tattara samfuran farko akan kadangaren.

Hoto: Shivan Parusnath.

Wannan Tsuntsuwar Tana Kamada Wani Babban Mutum A Duniya 😂😂 Waye Shi?
13/04/2025

Wannan Tsuntsuwar Tana Kamada Wani Babban Mutum A Duniya 😂😂 Waye Shi?

12/04/2025

Namiji fa bazai taba son mace guda daya a rayuwar sa ba,dole akwai gurbin wata su maza haka halittan su yake na son mace fiye da daya.

Idan kika gane karatun to kin hutawa wa zuciyar ki da zullumi,ke dai kiyi kokarin samun soyayyah amma ba dole ki ce ke kaɗai zaki mallake sa ba👌Allah yasa mudace 🙏

Idan Kun Samu Dama Ku Saka RB Salzburg Acikin Addu arku Domin Suna Cikin Balai da Masifa Irin Ta Kwallon Idan Munci Su K...
22/01/2025

Idan Kun Samu Dama Ku Saka RB Salzburg Acikin Addu arku Domin Suna Cikin Balai da Masifa Irin Ta Kwallon Idan Munci Su Kadan Ne Zamuci Su Bakwai 7 Kai Na Fada Muku Mbappe Kawai Ma Zai Zura Kwallaye Hudu 4⚽🤍👑

🙅😩😡🚶

21/01/2025

Tare da Ben Oumar – Na yi nasarar kasancewa a cikin jerin masu kasancewa da su na mako-mako ta hanyar kasancewa ɗaya daga cikin manyan masu kasancewa da su!

20/01/2025

ALLAH YA SA HALIN DA MUKE CIKI A KASAR NAN YA ZAMA KAMAR NA "MATAR NAN TA LOKACIN ANNABI DÃWUD (AS)"

حَدِّثُوا عن بَنِي إِسْرائِيلَ وَلا حَرَجَ
أخرجه أبو داود (٣٦٦٢)، وأحمد (١٠١٣٤)

Akwai wata mata a lokacin Annabi Dãwud (AS) da ta shiga gurinsa cikin fushi; ta ce da shi: "Ya Annabi Allah! Shin Ubangijinka azzalimi ne ko mai adalci ne? Sai ya ce da ita: "Ubangijina mai adalci ne. Me ya faru? Sai ta ce: "Ni bazawara ce da nake da yara marayu, kanana, ba ni da komai, kuma babu wanda yake taimaka min. Ina rufawa kaina da iyalina asiri ne ta hanyar sanã'ar sãka da nake yi. Yau na yi sãka ta kalar ja, na tafi kasuwa zan siyar, kawai sai wani Hankaka ya zo ya dauke min sãkar, ya tafi da ita. kuma ita ce jãri na baki daya. Yanzu ya zan yi. Adalcin ke nan?

Sai Annabi Dãwud (AS) ya ce da ta: "Allah yana da hikima; kuma duk abin da kika ga ya yi, to akwai hikima da adalci a ciki... Amma nawa ne kudin sãkar taki baki daya? Sai ta ce Dinare daya,..

Suna cikin tattaunawa, sai ga wasu mutane su 10 sun shigo gurin Annabi Dãwud (AS) s**a ce: "Ya Annabin Allah! Yau mun ga abin mamaki. Muna cikin jirgin ruwa; a tsakiyar kogi, sai jirgin namu ya būle,.. mu dab da halaka, sai muka yi bakance 'idan Allah ya ceratar da mu, kowannen mu zai yi sadaka da Dinãre 100.' Kwasam! Sai wani Hankaka ya jefo mana wata sãka ja, sai muka toshe bular da ita,.. Allah ya kubutar da mu. Saboda haka, ga Dinãre 1000 nan ka sanya shi yadda ka ga ya dace.

Sai Annabi Dãwud (AS) ya juyo gurin wannan mata ya ce da ita: "Kin ga hikimar Allah da adalcinsa ko? Dauke wannan Dinãre 1000 [ninkin kudin sakarta sau 100] duk naki ne.

YA ALLAH KA WARWARE MANA KUNCI DA TALAUCI DA RASHIN TSARO DA MUKE FAMA DA SHI A KASAR NAN TA MU

Bashir Suraj Adam

Adresse

Maroua
Centre

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Sada zumun ta publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram