
22/12/2023
LEGION NETWORK
"Ni Shaida Ne Akan Tsarin BOLT na Legion Network, Allah Ya Sani Ana Samun Alkhairi A Mystery Box Ɗin Su'
Legion Network ya dade, sun fara gabatar dashi tun karshen 2021. A yanzu haka Web 3.0 application ne da yake dauke da abubuwa da yawan gaske, k**a daga wallet da abubuwa da yawa a cikin sa. A baya $LGX suke rabawa, amma yanzu BOLT suke bayarwa, daga baya ka chanza.
Suna da Coin ɗin su tuntuni a kasuwa mai suna $LGX, sai dai fitar Coin ɗin nasu bai hana anci gaba da ƙaruwa da application ɗin da fuskoki da dama ba. Kai da ka shiga app ɗin su kasan da gaske suke.
Akwai tsarin da suke bayarwa na BOLT, wanda kullum ake claiming ɗin sa. Wannan Bolt ɗin idan ka tara shi dashi ake amfani gurin samun siyan "Mystery Box", ita kuma anan ake samun kyautuka kala-kala wataran.
Bayan ka siya Mystery Box da ake siyarwa BOLT 50, zaka samu ticket guda 10. Wanda dasu zakayi amfani gurin shiga Raffle dan cin kyautuka, k**a daga coin ɗinsu $LGX, wani lokacin Dollar suke rabawa da abubuwa da yawa.
YADDA ZAKAYI REGISTER
1. Zaka shiga ta wannan link ɗin ( https://register.legionnetwork.io/SvSsI1Sebumowp) kayi downloading app ɗin. Idan kayi da wannan link ɗin zasu baka BOLT guda 5.
2. Kana shiga link ɗin zakaga inda ya nuna maka ka kwafi referral code, sai ka kwafa gashi nan.
REFERRAL CODE:SvSsI1Sebumowp
3. Daga nan zaka wuce kayi downloading app ɗin a Playstore, bayan kayi downloading sai ka shiga app ɗin. Kana shiga zai nuna maka inda zaka rubuta Gmail naka, idan ka rubuta sai ka duba Gmail naka zaka ga saƙon su, sai kayi "Confirm Gmail".
4. Kana dawowa Gmail zaka kara Verify shikenan, sai mu maka Congratulations.
5. Daga nan zasu nuna maka inda zaka saka Information ɗinka, abinda zasu fara tambayarka shine Referral Code. Wanda indai ka saka, toh fa zasu baka BOLT 5 kyauta. Bayan ka saka sai kasa suna, email da password.
6. Daka shiga App ɗin zai nuna maka "Take Me To My Profile" anan zaka saita profile naka, ka saka hoto da komai da s**a tambayeka. Shima idan kayi zasu ƙara maka BOLT 5.
"Kullum idan ka shiga kayi kallon video na ads, kayi kallon video na karatukan ilimi akan Blockchain da crypto, zasu dinga baka BOLT, hakanan kullum ana claiming na kyauta koda bakayi wadannan task ɗin ba"
Allah Yasa Mu Dace!