Alfa'ida Islamic And Herbal Center Ngr 6

Alfa'ida Islamic And Herbal Center Ngr 6 Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Alfa'ida Islamic And Herbal Center Ngr 6, Santé, Maradi.

02/02/2026

🔥 KA DENA JINKIRI! 🔥
Idan istimna’i ya rage maka ƙarfi, sha’awa da kwarin gwiwa, yanzu ne lokacin ka ɗauki mataki.
🌿 Ma********on Flusher daga Cibiyar ALFA’IDA — magani da ya taimaka wa mutane da dama su dawo da ƙarfinsu.
📲 Danna WhatsApp yanzu, ka fara canjin da kake jira.

12/01/2026

Lafiya ita ce ginshikin rayuwa.
A yau cibiyar ALFA'IDA ISLAMIC MEDICINE CENTER
mun kawo muku ingantattun magunguna da aka gwada, masu taimaka wa jiki ya dawo da karfi da nutsuwa.
🔹 Maganin Matsar Istimna’i:
Yana rage raunin gabbai, yana dawo da kuzarin maza, yana gyara jijiyoyi da kwakwalwa daga illar istimna’i, har mutum ya samu kwarin guiwa da ƙarfin maza kamar yadda ya dace.
🔹 Maganin Ciwon Hanta:
Yana tsaftace hanta daga gubobi, yana rage kumburi, yana dawo da aikin hanta yadda ya kamata. Wannan magani na taimakawa mutum ya ji sauƙi, ƙoshin lafiya da saukin barci.
🔹 Maganin Ciwon Koda:
Yana rage radadin koda, yana tabbatar da fitar fitsari yadda ya kamata, yana taimakawa wajen cire datti a jikin mutum. Yana kara ƙarfin jiki da kwanciyar hankali.
Idan kana neman lafiya mai dorewa, wadannan magunguna sune sahihin mafita. Lafiyarka daraja ce — kada ka yi sakaci da ita.”

Adresse

Maradi

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Alfa'ida Islamic And Herbal Center Ngr 6 publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager

Type