manufar mu ita ce, mu dai kullum muna yin
wannan rubutun ne domin ku masu karatu ku
fadaka ba don komai ba.
11/08/2025
Wa zai Bata amsan wannan tambayan 🤔
11/08/2025
Ku Bata amsa
11/08/2025
Wai wanene asalin mijin a cikin wannan nifa na rude wasu sun ce wannan me farin kayan ne wasu sunce Wai dayan ne Kai jama,a 🤔 wanda yasani ya fada mana
11/08/2025
11/08/2025
Kai jama'a to wannan shine Allah ya kyauta
10/08/2025
Wani fata zakuyi ma wannan jaruman da suma rage basuyi aure ba ?
10/08/2025
Amarya Rahma Sadau da yan uwanta wani fata zakuyi mata?
10/08/2025
10/08/2025
10/08/2025
10/08/2025
Masu neman hoton mijin Rahma Sadau to ku kwantar da Hankalin ku wannan bashi bane A kara Hakuri yananan zai fitu Ku ganshi 😁😁
Be the first to know and let us send you an email when Alma'ruf Islamic medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.