QWARA

QWARA muna bada magungunan gargajiya Gorgodon sani.

Maganin sanyi musanman sanyin Mara da wanke dattin mara
26/02/2024

Maganin sanyi musanman sanyin Mara da wanke dattin mara

Madarar mata
26/02/2024

Madarar mata

Zumar hajiya
26/02/2024

Zumar hajiya

Sirrin kowace mace me aure
26/02/2024

Sirrin kowace mace me aure

Farin jini da jalabi
26/02/2024

Farin jini da jalabi

Cida kaza
26/02/2024

Cida kaza

Tsumin Amare
26/02/2024

Tsumin Amare

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Shamcyyatu Jeebreel Khalid, Murja Alhassan, Auwalu Isah, ...
16/11/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Shamcyyatu Jeebreel Khalid, Murja Alhassan, Auwalu Isah, Yar Fulani, Matar Uthman, Fateema Muhammad, Bilkisu Muhd

26/06/2023
18/10/2022

MAGANIN MAYU.

Asamu saiwar sandan mayu da Algarib da judan kasa. Ayi garinsu adinga kwabawa da manshafawa ana shafawa in anyibwanka.

08122273761/08035068114/08122327750

18/10/2022

MAGANIN CIWON SUGA.

Asamu ganyen soson danga awankeshi amatse ruwan se'a samo ganyen cent leaf amatse ruwan shima se'a hada ruwan anasha Rabin karamin Kofi kullum sau Daya kwana 7.

08122273761/08122327750/08035068114

18/10/2022

MAGANIN TSUTSAN CIKI.

Asamu Ya"ya"an gwanda ashanya idan s**a bushe ayi garinsu se asamu Zuma cokali biyu se'a dibdi garin Dan kadan akwaba da zuman se'a zuba ruwan dumi karamin Kofi asha kafin akarya. Bayan minti goma akarya. Insha'allah TSUTSAN cikin zasu fita a bayan gida.

08122273761/08122327750

18/10/2022

MAGANIN KARFIN MAZA.

Asamu saiwar RIGAR DOGA adinga taunawa da Dabino ana hadiye ruwan.

Akalla asati sau 3 yawadatar.

08122273761

08/09/2022

MAGANIN CIWON SUGAR.

Asamu saiwar itaciyar shuwaka adafata sosai ruwan saiwar se asamu gero Anika adinga salala dashi kwana 7 se aje ayi gwaji, Amma Kar asurfe geron kuma salalan karya wuce karamin Kofi kuma sau Daya arana bayan anci abinci, sannan atabbatar Wanda zaisha baida ciwon hanta saboda dacinta.

Domin Karin bayani koh neman hadaddun magunguna se'a tuntubeni a 08122273761/08035068114/08122327750

Nagyara WhatsApp Dina: 08122273761

05/09/2022

MAGANIN SANYIN JIKI.

Asamu ciyawar zaqi banza( tananan kamar alayyaho Amma jikinta akwai Qaya) acire saiwarta da saiwar Sanya da tafarnuwa. Garin saiwar zaqi banza karamin cokali 3 garin saiwar Sanya karamin cokali 1 garin tafarnuwa karamin cokali 2. Akwaba da man Kadanya adinga shafawa ajiki. Insha'allah ana dacewa.

Address

Kuje
Abuja

Opening Hours

Monday 09:00 - 18:00
Tuesday 09:00 - 18:00
Wednesday 09:00 - 18:00
Thursday 09:00 - 18:00
Friday 09:00 - 18:00
Saturday 09:00 - 18:00
Sunday 09:00 - 18:00

Telephone

+2348122273761

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when QWARA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to QWARA:

Videos

Share


Other Alternative & Holistic Health in Abuja

Show All