Hafraaj collection

Hafraaj collection Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hafraaj collection, Health spa, kubwa nyse juction, Abuja.

Karki Bari wannan before & after din nan ya wuce ki wllhi ina da da dadda mki zaki godemin hajiyata πŸ₯° Domin wnn hadin ga...
28/05/2025

Karki Bari wannan before & after din nan ya wuce ki wllhi ina da da dadda mki zaki godemin hajiyata πŸ₯°

Domin wnn hadin game change kenanπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

Assalamu alaikum barkanmu da safiya *my Abraaj fam* πŸ’• Mun tashi d ikon rabbi πŸ’ƒπŸ»We have available products spices/kunun a...
17/05/2025

Assalamu alaikum barkanmu da safiya *my Abraaj fam* πŸ’•

Mun tashi d ikon rabbi πŸ’ƒπŸ»
We have available products spices/kunun aya,zobo mix,tea mix,gyarin kosai d alala,pan cake,puff puff mix da sauransu hajjaju

Me k**eso yau daga garemu?????
Muna Miki maraba
Allah ya bamu kswa Mai albarka 🀲🏻πŸ₯°πŸ«‚

Assalamu alaikum barkanmu da safiya classic fam πŸ’• Monday makamar aeki inji batureπŸ˜„Sunan spice dinmu mallaki bakin oga ta...
14/04/2025

Assalamu alaikum barkanmu da safiya classic fam πŸ’•

Monday makamar aeki inji batureπŸ˜„
Sunan spice dinmu mallaki bakin oga ta ciye ² abinci waje 😁

Tini nake Kara muku Akan adashin spices kin shiga ko kuwa me k**e Jira 😨

Wannan gata ta nayi miki nace kizo kiyi tanadinki a hankali munyi zubi na farko har yanxu Baki makara zaki iya zubinki ke dai kawai muna highly welcome πŸ€—πŸ˜
Kusan dai komai namu daban neπŸ”₯

Wanda suke ciki congratulations πŸŽ‰πŸ”₯

Perfect combo for breakfast πŸ₯ž
25/02/2025

Perfect combo for breakfast πŸ₯ž

Alhamdulillah zobo mix on.....Kai da ganin wanan zai bada cintaπŸ˜‹πŸ˜‹πŸ’ƒπŸ’ƒ kodai kuyi shiri kawai don ramadan dinan na tana dai...
06/02/2024

Alhamdulillah zobo mix on.....

Kai da ganin wanan zai bada cintaπŸ˜‹πŸ˜‹πŸ’ƒπŸ’ƒ kodai kuyi shiri kawai don ramadan dinan na tana dai muku abubuwa sosai domin jin dadinku my royal customers πŸ₯°

Soon insha allah
21/01/2024

Soon insha allah

Address

Kubwa Nyse Juction
Abuja

Telephone

+2348161223934

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hafraaj collection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Hafraaj collection:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category