Kula Da Lafiya

Kula Da Lafiya Muna tallata hanyoyin da mutum zaibi domin kare kansa da iyalinsa daga kamuwa da cututtuka,musamman wadanda suke da alaqa da rashin tsaftar muhalli.

Irin su kwalara, typhoid,maleria dadai sauransu

24/09/2025

Lafiya uwar jiki

ILLAR TSINKEN SAKACE KUNNE (COTTON BUDS).Amfani da tsinken sakace kunne nada matukar hatsari, dukda mai amfani dashi yan...
26/08/2022

ILLAR TSINKEN SAKACE KUNNE (COTTON BUDS).

Amfani da tsinken sakace kunne nada matukar hatsari, dukda mai amfani dashi yanajin dadi alokacin dayakeyi nadan wani lokaci.

Kunne anyishi asali da sinadarin da yake kula dashi wato( Ear Wax), shi wannan wax shine abinda muke sanya cotton bud muke gogeshi a tunaninmu dattine, wani lokacin muke kara turashi cikin kunnenmu (ear drum) inda baikamata yajeba, hakan yakan jawo karancinji ko rasa Jin na Wani lokaci (Temporary deafness).

Kunne yana wanke kansa da kansa, Idan harkaji wani bakon abu ko ciwo akunnenka garzaya asibiti ka tuntuni masana illimin kunne domin yin abinda ya dace.

Kula da lafiya.

25/08/2022

A guji shan magani Idan jiki ya tabu batare da anje asibiti ba domin gudun shan magani daban ciwo daban, asibiti shine inda za'ayi gwaji(Test) a dakin gwaje gwaje (laboratory) a gano asalin abinda ke damunka sannan abaka maganin daya dace da ciwonka.

Kula da lafiya!

Katabbatar kawanke duk wani yayan itatuwa 🍑🍓 da kasayo daga kasuwa kafin amfani dashi, domin samun kariya daga kamuwa da...
23/08/2022

Katabbatar kawanke duk wani yayan itatuwa 🍑🍓 da kasayo daga kasuwa kafin amfani dashi, domin samun kariya daga kamuwa da cutar cholera wadda tafara bullowa daga jahohi da dama na Nijeraya.

22/08/2022

Kula da lafiya.

Abune Mai kyau a duk lokacinda kaji fitsari kayishi domin inganta lafiyar jakar adana fitsarin(Bladder).

22/08/2022

Yawan shan ruwa💧 na taimakawa wajen samun kariya daga kamuwa da cutar Koda.

TAQAITA AMFANI DA GISHIRI Yanada mashimmanci  Ka san adadin gishirin da Hukumar Lafiya ta Duniya ta amince ka ci kullum,...
22/08/2022

TAQAITA AMFANI DA GISHIRI

Yanada mashimmanci Ka san adadin gishirin da Hukumar Lafiya ta Duniya ta amince ka ci kullum,domin sanin hakan zai anfaneka

Cin gishiri a cikin abinci ko abinsha fiye da ƙima na iya kawo hawan jini. Sannan hawan jini na da haɗarin kawo cutukan zuciya da jijiyoyin jini.

Hukumar Lafiya ta Duniya da kuma Gidauniyar Zuciya ta Birtaniya sun ƙayyade tare da amince yawan gishirin da ya kamata mutum ya ci a kullum cewa ya zamanto ƙasa da ma'aunin giram shida (

Kula da lafiya.Muringa Sanya Yaranmu cikin gidan sauro 🥅 Mai dauke da sinadarin maganin sauro wato ( Long lasting insect...
21/08/2022

Kula da lafiya.

Muringa Sanya Yaranmu cikin gidan sauro 🥅 Mai dauke da sinadarin maganin sauro wato ( Long lasting insecticidal mosquito net). Domin karesu daga kamuwa daga cutar cizon sauro 🦟 .

Riga kafi yafi magani.

Zazzabin cizon sauro (MALARIA 🦟)Malaria na daga cikin cututtuka masu kashe kananan Yara, musamman shekara biyar abinda y...
21/08/2022

Zazzabin cizon sauro (MALARIA 🦟)

Malaria na daga cikin cututtuka masu kashe kananan Yara, musamman shekara biyar abinda yayi kasa.

Kwayar cutar malaria 🦟 na haihuwa ne acikin jini, hakanne yasa duk wanda yakamu da ita Idan ba ayi hanzarin kulawaba ake kamuwa da karancin jini (anaemia).

Da zarar anga yaro ya fara zazzabi a hanzarta dashi zuwa asibiti mafi kusa domin samun taimakon gaggawa.

Kula da lafiya!

CUTAR CHOLERAKo kunsan yawan qazanta ta hanyar Tara shara kusa da wajan cin abinci Yana haddasa cutar choleraA kula da t...
21/08/2022

CUTAR CHOLERA

Ko kunsan yawan qazanta ta hanyar Tara shara kusa da wajan cin abinci Yana haddasa cutar cholera

A kula da tsaftar muhalli tana da mashimmanci

KAZANTAko kasan yawa zubar da shara a mugudanan ruwa Yana haddasa ambaliyar ruwanWanda zaiyi sanadiyar rasa muhalli hard...
21/08/2022

KAZANTA

ko kasan yawa zubar da shara a mugudanan ruwa Yana haddasa ambaliyar ruwan

Wanda zaiyi sanadiyar rasa muhalli harda rayuka

Chairmomin Local Government nada hakin ganin tabbatar da kyaran magudanan ruwa ya tafi yadda akeso

Ko naku chairman din Mai yayi a bana?

Address

Abuja

Telephone

+2348024740804

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kula Da Lafiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram