Herbal Islamic Medicine magani daga Allah

Herbal Islamic Medicine magani daga Allah Muna bayar da magungunan gargajiya akan duk irin matsalar dake damun Dan Adam da izinin Allah ta'ala

10/11/2025
10/11/2025

KO KANA DA KARAMCIN RUWAN MANIYI ?.......................................................

MASU FAMADA DA KARANCIN RUWAN MANIYI.

Yawan ruwan maniyi a jikin namiji,shi ke nuni da karfin sha'awar dake gare shi.

Ita kuma sha'awa ita kan sa namiji yaji yana da bukatar saduwa da iyalin shi.kuma a lokacin saduwa matar zata ji shi da karfin da ya kamata,Wanda hakan kansa ma'aurata nishadi da matukar jin dadi da kuma zubarda maniyi mai tarin yawan gaske da biyan bukata a lokacin inzali.

Yawan maniyin dake fita a yayin inzali yakan sa namiji samun gamsuwa tamkar bai ta6a saduwa da mace ba.A yayinda karamcin ruwan maniyi Kansas namiji yayi inzali ba tareda jin wani dadi kamar yanda ya kamata ba.Wannan kan rage kwazo da karfin namiji a yayin saduwa.

Lokuta da dama namiji kan ji shawarsa na ja baya,sai ya rinka tinanin ai watakila basir ne musamman a aladar malam Bahaushe, alhali akoi abubuwan da basu da alaka da basir masu haifarda haka.

Namijin dake bukatar samun yawan maniyi to zai dakata daga yawan jima'i,sai ya nemi kwan kaza kwara biyu da albasa da man zaitun sai ya soya kada a saka maggi amma a saka gishiri kadan.
A tabbatar an soya da kyau, sai a ci da safe ko yamma.wasu albasa na kumbura masu da ciki,amma idan aka soya ta soyu to ba wani lahani da zata haifar.
Kada a rinka ci har a koshi,domin ba tuwo bane,da ake yiwa cin mai jin yunwa.kwai protein ne ba carbohydrate bane dan haka kadan ake ci ba cika plate za ayi a zauna ayi ta faman ci ba,za a ci daidai azanci.
Haka kuma za a iya cin kwan zabuwa dafaffe,ba wanda aka soya ba,idan an ci da safe to sai a nemi kunun alkama da yamma sai a sha.

Mutum yaruka yinhaka na danwasu kwanaki za'asha mamaki.

Akwai ingantaccan magani da muka hada akan irin wannan matsala.

Don neman magani ko karin bayani a nememu
A chat insha Allah >>Whatsapp 🇳🇬 2348067931917
🇱🇾 218931969916

ALLAH TA'ALA YASA MUDACE 🙏🙏

ILLOLIN DA BASIR (DAN KANOMA) KE HADDASAWA.>>07066825612.Basir ko kuma ince Dan kanoma wanda a Turance ake kira da "DYSE...
20/06/2024

ILLOLIN DA BASIR (DAN KANOMA) KE HADDASAWA.

>>07066825612.

Basir ko kuma ince Dan kanoma wanda a Turance ake kira da "DYSENTERY" yana haddasa illoli da dama kamar haka :

1.TSUWAR HANJI (INTESTINAL DISTURBANCE).Zaka rinka jin hanjin cikinka na yawan tsuwa akowane lokaci.

2.KUMBURIN CIKI :Cikinka zai kumbure saboda toshewar hanji a sanadin dattin ciki da yawaitar girman kwayoyin cuta da rashin samun damar abinci ya yi saurin narkewa.

3.YAWAN TUSA (FREQUENT FLATUELENCE) : Zaka rinka yawan fitarda iska akai akai,wani iskan sai ka ce wanda ya ci mosai.

4.ZAFIN JIKI DA CIWON KAI : Jikinka zai rinka zafi ga kuma yawaitar ciwon kai wanda baya jin magani kamarsu analgesic.

5.RASHIN CIN ABINCI KA KOSHI : Basir na haddasa maka kaji baka iya cin komai,kusan komai ka ci sai kaji ba dadi.Take ka koshi.

6.YAWAN ZUWA TOILET: Basir kan sa kayi ta yawon zuwa toilet,idan kaje kuma kayi ta faman yunkur da nisha sai zafin musiba da fitar majina ko jini dan tsirit.

7.RAMEWA : Basir kan sa ka rame kamar mai ciwon qanjamau.

8.CIWON GABOBIN JIKI : Basir kan haddasa ciwon jiki da kowace ga6a ta jiki.

9.TASHIN ZUCIYA : Sai kaji kamar kayi amai,kana ta faman zubarda yawu.

10.FITAR BAYA : Duburarka zata fito waje (basir mai tsiro)

11.CIWO A CIKIN DUBURA : Sai kaji matsanancin ciwo ka kasa tsayawa ko zama.

12. DAUKEWAR SHAWA : Namiji yakasance kamar baima balaga ba,ita kuma mace batama san meye biyan bukata ba,duk tabi ta bushe ba ni'ima ba wata gamsarwa.

13. KAIKAYIN DUBURA : Basir kansa dubura ta tsage ga zafi da fesowar kuraje.

14.KURAJE GA MATSE MATSI : Basir kan haddasa irin haka amma mutane da dama suna tinanin kamar sanyi ne,to na sanyi ya sha banban dana basir.Dan na sanyi akan ga zubar farin ruwa masu yauqi da wari kamar danyen kifi.

15. YANA MURDE HANJI : Ta yanda zai haifarda ru6ewar hanji da sauran cutukan ciki.

16. BAYAN GIDA MAI TAURI : Yana haddasa bayan gida mai tauri kamar duwatsu,kamar kashin dabbobi.

FAQAT yana MAGANIN kowane irin BASUR

Akwai ingantattun magunguna da muka hada da kanmu akan kowacce kalar cuta.

Domin neman magani ko karin bayani anememu a ;
>>🇳🇬 2348067931917
>>Whatsapp 🇱🇾 218931969916

ALLAH TA'ALA YASA MUDACE

Address

Masallacin Yarobawa A6 New Bidda Road
Abuja

Telephone

+2348067931917

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Herbal Islamic Medicine magani daga Allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Herbal Islamic Medicine magani daga Allah:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram