
19/07/2025
Samira Ahmad kenan, tana daga cikin jaruman kannywood mata da s**a yi Aure a lokacin suna kan ganiyarsu. Kuma Tun bayan mutuwar aurenta da Shaba har yanzu ba ta dawo masana'antar kannywood ba, sai ta mayar da Hankali akan kasuwancin ta.
Official page💔
(2)
Abuja
Be the first to know and let us send you an email when Manyan mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
Send a message to Manyan mata: