Dr Dan Juma Dabo

  • Home
  • Dr Dan Juma Dabo

Dr Dan Juma Dabo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr Dan Juma Dabo, Doctor, .

Nayi farin ciki da ziyara kuma ina maka fatan ALHERI ƙanina Distinguish Senator Hon Shehu Buba, Allah ya dafa maka.15/03...
15/03/2025

Nayi farin ciki da ziyara kuma ina maka fatan ALHERI ƙanina Distinguish Senator Hon Shehu Buba, Allah ya dafa maka.

15/03/2025.

HOTUNA : yayin gabatar da tallafi ma yan uwa daga  dukkanin ƙananun hukumomin dake jihar Bauchi, domin rage radadin hali...
15/03/2024

HOTUNA : yayin gabatar da tallafi ma yan uwa daga dukkanin ƙananun hukumomin dake jihar Bauchi, domin rage radadin halin da Al'umma ke ciki a wannan wata mai Albarka,

Bayan haka ina Miki godiya ta ga Allah madaukakin sarki sannan ina kara Miki jinjina ga mahalarta wannan taro tare da fatan kowa ya samu gida lafiya cikin aminci. Nagode

14/03/2024.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Dan Juma Dabo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share