Abuyusuf yusuf

Abuyusuf yusuf ABUYUSUF YUSUF BY NAME I'M LIVING IN KADUNA STATE ZARIA LOCAL GOVERNMENT

04/02/2025

Arewa Ba Mu Shirya Wa Goben Mu Ba, Duk Abinda Zai Amfane Mu Ba Shi Muke Sawa A Gaba Ba

Daga Nafi'u Dawaki

Bari ku ji....

Farfesa Usman Yusuf, ya gina rayuwa mai matuƙar kyau cikin daraja da kare mutuncin kai, ya yi rayuwar karatu da aiki a sassa mai yawa na duniya, daga baya an nemi ya dawo gida domin bada gunmawa, ya dawo ya tsaya tsayin daka domin kare mutuncin al'ummar Arewa. Wannan ya ja masa baƙin jini a wajen masu mulki, ƙarshe s**a k**a shi s**a ɗaure bisa zalunci.

A gefe kuma 'yan TikTok da ba su tsinanawa rayuwarku komai ba ballantana rayuwar wasunsu, saboda kawai sun gama shiriritarsu ƙarshe sun dawo sunyi aure, maganar sai yawo take, ko ina ka duba sai tattaunawa ake k**ar wani abu mai muhimmanci.

Shin da wannan shirmen, rashin wayewa da rashin sanin mutuncin kai muke tunanin samun nasara?

Su fa yanzu su Sowore IG na 'yan sanda s**a sako a gaba kuma suke burin sai sun kai shi ƙasa, amma mu an bar mu da labaran su G-fresh, Murja Kunya da sauran shiririya. Arewa kenan!

Allah yasa mu gane.

Masha Allah Garkuwan Ayyukan zazzau
08/08/2024

Masha Allah Garkuwan Ayyukan zazzau

ALKHAIRI INSHA ALLAH
07/08/2024

ALKHAIRI INSHA ALLAH

07/08/2024
07/08/2024
07/08/2024
07/08/2024

Mukaddashin Gwamnan Jihar Katsina Faruk Jobe Ya Samar Da Sansanin Sojoji A Karamar Hukumar Kankara Jihar Katsina.

A bisa kokarin ta na samar da tsaro a jihar Katsina gwamnatin jihar Katsina karkashin Jagorancin Malam Faruk Lawal Jobe ta kafa sansanin jami'an tsaron soji a Garin Mabai dake karamar hukumar Kankara.

Kamar yadda majiyar mu ta ruwaito tace kimanin soji sama da dari aka Asamar da zummar gudanar da aikin sintiri a Yankin hadi da makwabatan kauyukan dake kewaye da wurin.

Yankin na Mabai dake yammacin garin Kankara dake fama da matsalar rashin zaman lafiya, yana fuskantar Kashe Al'umma da satar Mutane domin biyan Kuɗin fansa.

Kamar yadda al'ummomi dake da zama ayankin sun godewa gwamnatin jihar katsina karkashin Jagorancin Malam Faruk Lawal Jobe bisa kokarin samar da jami'an tsaron.

Bugu da kari Al'ummar sun kumayi fatan jami'an tsaron zasu taka muhimmiyar rawa akan maganin Matsalar tsaron yankin da makwabta.

Wasu daga cikin mazauna garin Kankara na rokon ga Gwamanatin jihar tada samar da mak**ancin wannan sansanin a gefen garin Kankara domin dakile kudirin su na aikata ta'addanci.

07/08/2024

Address

No 149 Anguwan Juma Zaria City
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abuyusuf yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share