Sauqin AURE

Sauqin AURE Hanya ce ta samun sauqin aure ga masu buqatar aure,Da kuma hanyoyi na samun warware matsaloli

22/12/2024

Welcome our esteem members.Muna muku barka da zuwa

19/04/2024

Friends,You can connect to our page on TELEGRAM 09166683780‬
Hook up and connection.🙏🙏
🙏🙏🙏

Da mata zasu gane irin qima da daraja da Allah yayi mana da Wallahi munfi qarfin wulaqanchin Da’namiji Koda waneneshi ku...
16/04/2024

Da mata zasu gane irin qima da daraja da Allah yayi mana da Wallahi munfi qarfin wulaqanchin Da’namiji Koda waneneshi kuwa.Kaga mace da mutumchinta da darajarta ta fito tana roqo a dandalin Facebook ko kunya bataji.Ta yaya za a yi kuwa ki yi daraja da qima a fuskar maza.
Allah ya kyauta

12/04/2024

A Al’ada ta Hausawa me ake nufi da mace ta gari ko miji na gari ??
Mu hadu a comment section

Karkayi tunanin chewar wai dan ta yarda da wanchan ta bashi zuchiyar ta suna soyayya kaima kayi tunanin cewar zata amint...
12/04/2024

Karkayi tunanin chewar wai dan ta yarda da wanchan ta bashi zuchiyar ta suna soyayya kaima kayi tunanin cewar zata aminta da kai,ko kuna kai da take soyayya da kai kayi tunain cewar kowa ma zata iya soyayya dashi.abun ba haka bane,shi soyayya gama ne na jini.wani lokachi sai Kaga Duk kudinka da matsayin ka sai Kaga wadda kake mutuwar so a zuchiyar ka tana soyayya da wanda be kaima ba .

11/04/2024

Wannan wata Dama ce ga masu buqatar aure a sauqaqe.Budurwa ko bazawara,Saurayi ko bazawari kai Har ma da Dattijai I’m suna buqata suna ba a barsu a baya ba.Duk me buqatar aure sai yayi ko tayi magana ta inbox then zamu publishing din yanda yake ko yanda yake Duk maiso kuma sai ayi magana.Hakama masu samu matsalar aure suma zasu iya mana magana muna da qwararru wanda zasu taimaka musu da shawarwari yanda zasu magana ce matsalarsu ba tare da ankai ruwa rana ba.Allah yasa mu dace

Address

Lagos Road
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sauqin AURE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share