COMR. TANKO ADAMU Mohammad

COMR. TANKO ADAMU Mohammad Counselling Therapist and Educational Consultant

20/09/2025

Greetings from the Madakin Gwagwa, FCT–Abuja

On behalf of the traditional leadership of Gwagwa, I extend warm greetings and blessings to all sons and daughters of our great community, both at home and abroad.

Gwagwa has always been known for its unity, hospitality, and resilience. It is through our shared values of peace, hard work, and mutual respect that our community continues to grow and flourish. I call on every resident of Gwagwa indigenes and non-indigenes alike to remain committed to harmony, progress, and cooperation.

Together, let us continue to uphold our traditions while embracing positive change that will bring development and prosperity to our people. May Almighty God bless Gwagwa and grant peace and progress to every household.

Signed,
Madakin Gwagwa
FCT–Abuja

Allahummah Amin ya hayyu ya QAYYUM Allah ya Albarkaci rayuwar sa Amin
18/09/2025

Allahummah Amin ya hayyu ya QAYYUM Allah ya Albarkaci rayuwar sa Amin

18/09/2025

MashaAllah Tabarakallah Congratulations Sir

18/09/2025
.y culture my pride
14/09/2025

.y culture my pride

10/09/2025

10/09/2025

THE RIGHTEOUS WOMAN

She is the one devoted to worship.

She is the one who is calm and composed.

She is the one with modesty.

She is the one who keeps trust.

She is the one who holds firmly to religion.

She is the one obedient to her parents.

She is the one who respects her husband.

She is the one with knowledge and makes use of it.

She is the one who supports her husband when he faces difficulties.

She is the one who keeps her home and herself clean.

She is the one who is not envious of the progress of others.

She is the one who avoids whatever her husband dislikes.

She is the one who loves her husband and his family wholeheartedly.

She is the one truthful and trustworthy.

She is the one who loves her mother-in-law and her husband’s relatives as if they were her own.

A righteous woman is not necessarily the one with perfect looks or the physical appearance you desire, but she is always striving to improve her life and the lives of those around her—only for the sake of Allah.

O Allah, make us righteous women so that our husbands will be proud of us in this world and the Hereafter. Ameen.

Comr Tanko Adamu Mohammad (AMEER)

10/09/2025

*WAYAYYIYAR MACE.*

*Ita ce Mai Ibada.*
*Ita ce Mai Nutsuwa.*
*Ita ce Mai kunya .*
*Ita ce Mai rikon amana.*
*Ita ce Mai riko da addini.*
*Ita ce Mai Biyayya ga iyaye.*
*Ita ce Mai girmama mijinta .*
*Ita ce Mai ilimi kuma take amfani da ilimin ta.*
*Ita ce Mai taimakawa mijin ta idan ya shiga Wani hali.*
*Ita ce Mai tsaftar gida da jikin ta .*
*Ita ce wacce Bata bakin ciki da cigaban wasu.*
*Ita ce Mai kauracewa Abinda mijin ta baya so.*
*Ita ce Mai son mijin ta da danginsa da zuciya daya.*
*Ita ce mai gaskiya da rikon amana.*
*Ita ce ke son uwar miji da dangin miji k**a Yan uwa ta.*

*Mace ta gari ba dole sai ta cika diri ko kalar da kake so ba, Amma kuma a kullum zaka same ta tana iya kokarin ta wajen ganin ta kyautata Rayuwar ta da mutanen da ke kewaye da ita badan komai ba sai Dan Allah.*

*Ya Allah kasa mu zama Mata na gari domin mazajen mu suyi alfahari da mu duniya da lahira Ameeen.*

10/09/2025

*KU KOYAWA YARANKU HALAYE UKU:*

1. Yawan gaishe da na gaba dasu.
2. Nutsuwa da barin wasa ahanya.
3. Futa cikin kyakykyawar shiga irin ta addinin muslunci.

*KU HANA YARANKU HALAYEN NAN:*

1. Yawan yawace-yawace.
2. Yawan Abokai/kawaye barkatai.
3. Rashin kunya da fadace-faface.

*KU RIKA GWABE BAKIN YARANKU:*

1. Idan suna sa baki a maganar manya
2. Idan suna kawo tsegumi da gulma.
3. Idan suna zagi ko karyata manya.

*KUYI MUSU HORO ME TSANANI:*

1. Idan suna wasa da Sallah.
2. Idan s**a fara kwadayi da roko
3. Idan s**a fara karya da lalaci.

*KU KARA JAWO YARANKU JIKI:*

1. Idan s**a balaga.
2. Idan basu da lafiya.
3. Idan kuna gida a zaune.

*KU KWADAITAR DA YARANKU:*

1. Nacin karatu da rubutu.
2. Dagewa wajen cimma buri.
3. Lada da nasara in anbi hanyar Allah.

*KU NUNAWA YARA MUHIMMANCIN:*

1. Riko da Addinin musulunchi.
2. Zumunchi da ziyarar dangi.
3. Lafiya, Lokachi da chance/kuruciya.

*KU DAINA WADANNAN AGABANSU:*

1. Bayyana tsiraici/mu'amalar aure
2. Wasan banza na kuruciya, kallo.
3. Bayyana rashin jituwa atsakaninku.

*KU YAWAITA AGABAN YARANKU:*

1. Karatun Alqur'ani da salloli.
2. Aikata gaskiya da Rukon Amana.
3. Wadatar zuci da godiyar Allah.

*SUKE JIN TSORON KU TA HANYAR:*

1. Tsawatar musu in sunzo da wargi.
2. Rashin barinsu babu abinyi.
3. Taqaita nuna musu so kuru-kuru.

*KU DAGE KU CIREWA YARANKU:*

1. Tsoron mutuwa.
2. Tsoron talauchi.
3. Tsoron wanda baya tsoron Allah.

*KU GOYI BAYAN YARANKU INHAR:*

1. sune ke da gaskiya.
2. Ba sa6o s**a aikata ba.
3. sunyi abu domin kare mutuncinku.

*KUKE TSORATAR DA YARANKU:*

1. Illar Hadama.
2. Futinar rigima.
3. Hadarin taqama da girman kai.

*KU RIKA SANARDA YARANKU:*

1. Asali da Tarihi.
2. Mutuwa da kabari.
3. Dadi da rashin sa.

*KU BAWA YARANKU HORO NA:*

1. Taqaita cin abinchi.
2. Karancin Barchi da zaman hira.
3. Watsarda dogon buri da sharholiya.

Allah Ya sa idan mun ji mu yi aiki da abinda muka saurara ameen ya hayyu ya qayyum.
Bar kan mu da juma'a

Address

Hakimin Anguwan Tsakuwa
Abuja

Telephone

+2347050128415

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when COMR. TANKO ADAMU Mohammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to COMR. TANKO ADAMU Mohammad:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram