
13/02/2025
*AGURIN ALLAH MUKE NEMA*
🍒 Tabbas Mun Yarda Da Cewar A Rayuwa Wani Yakan Iya Zama Gatan Wani Ammafa Wanda Allah Ya Zamanto Gatansa Shine Yafi Kowa Dacewa Mu A Tafiyar Siyasar *Hon.Amb.Dr. Abdul'aziz Alkasim Haske* Allah Muka Saka Agaba Muka Muka Mika Masa Dukkanin Al'amuranmu.
🍒 *Hon.Amb.Dr. Abdul'aziz Alkasim Haske* Gogaggen Matashin 'Dan Siyasane Wanda Yayi Fice Sannan Kuma Ya Ciri Tuta A Siyasar Karamar Hukumar Sabuwa Da Kewayenta Domin Kuwa Yar Manuniya Ta Nuna Irin Kishinsa Akan Karamar Hukumar Sabuwa.
🍒 *Hon.Amb.Dr. Abdul'aziz Alkasim Haske* Mutum Ne Wanda Babban Burinsa A Koda Yaushe Shine Yaga Nakasa Ya Tasa Sannan Kuma Karami Ya Zama Babba Domin Kuwa Cigaban Matasa Da Karamar Hukumar Sabuwa Shine Babban Abunda Ya Saka Agaba.
🍒 *Hon.Amb.Dr. Abdul'aziz Alkasim Haske* Dan Siyasane Wanda Babban Burinsa A Koda Yaushe Shine Yaga Ya Gina Matasa Ta Hanyar Tallafa Masu Akan Karatunsu Domin Ganin Suma Sun Dogara Da Kansu Domin Magance Shaye Shaye Zaman Banza Da Sauran Miyagun Ayyuka.
🍒 Idan Katsaya Kayi Dogon Nazari Zaka Gane Cewa Samun *Hon.Amb.Dr. Abdul'aziz Alkasim Haske* A Matsayin Wakilin Al,ummar Karamar Hukumar Sabuwa A Zauren Majalissar Jahar Katsina Wannan Ba Karamin Abun Alfahari Bane Agurin Al,ummah.
🍒 Idan Dai Har Batu Akeyi Na Jagora Nagari Kuma Mafi Chanchanta A Karamar Hukumar Sabuwa To *Hon.Amb.Dr. Abdul'aziz Alkasim Haske* Shine Answer Kuma Shine Zabin Talakawa In Sha Allah.
✍️.... *SIGN BY KHALID LAWAL INONO*