05/10/2025
A kokarin wayar da kan jama'a musamman mata game da cutar kansar nono a cikin wannan wata na Oktoba kamar yadda hukumar lafiya ta tanada.
Yau mun kawo muku bayanin mataki-mataki, step by step yadda mace zata dinga yin binciken nono da kanta a gida (Self Breast Examination) domin gano matsalar cutar kansa ko duk wata matsalar nono da wuri.
Gane matsalar kansa da wuri shi ne babban abu wajen kariya daga cutar, domin yana bada damar bin ingantacciyar hanyar warkar da mace daga wannan cutar tun kamin ta fara yaɗuwa. Ku duba👇🏻
Expert tips on fitness, chronic disease, dental care, IVF, diabetes, weight loss, mental health, insurance and more healthcare services in Nigeria