ABH Pharmacy STORE

  • Home
  • ABH Pharmacy STORE

ABH Pharmacy STORE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABH Pharmacy STORE, Health/Medical/ Pharmaceuticals, .

Ina yi masa kyakykyawan zato tare da tarin hujjoji da dalilai wadda ko gaban Allah zan faɗi hujjar neman arziki na mabay...
24/02/2023

Ina yi masa kyakykyawan zato tare da tarin hujjoji da dalilai wadda ko gaban Allah zan faɗi hujjar neman arziki na mabayin da nake dasu su dangwala masa kuri'a ranar asabar .

Har cikin zuciyata na gamsu da cancantarsa da kuma kokarinsa, tare manufofin da yake tafe dasu domin alheri ne ga al'ummar najeriya, Allah muna roƙonka ka bawa Dr.Rabiu Musa Kwankwaso Mulkin kasar mu najeriya 2023.

duk yan Nigeria da s**a yadda da fifikon nagartar Kwankwaso akan sauran zasu taru su zabe shi ranar Asabar, ba tare da kallon girma ko kankantar jam’iyyar sa ba, da ratar da zai bawa Tinubu da Atiku ba yar kadan bace.

Mu tabbatar munyi zabe da kyakyawan manufa babu ruwanka da abun da abokan adawar sa suke fadi cewa ba baici zabe ba , duk mai cikakken imani yasan cewa mulki dai Allah yake ba dashi alokacin daya ga dama .

Masu cewa ba zai ce zabe ba wata kila Ubangiji yana shawara dasu shiyasa suke fadin hakan .

Mu zabe nagari domin cigaban kasar mu najeriya.

©️BELLO ABDULLAHI SALEH
Gombe North Peace Ambassador Youths Awarenesses Forum.

Address


Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABH Pharmacy STORE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram