02/02/2026
*KUNA IYA MALLAKAR WANNAN BONONZAR A NAIRA DUBU 7 MAIMAKON DUBU 15 IN NISFU YA WUCE...*
Kuna iya sanya Order wannan Gagarumin Sirri na Buɗewa da Yaye Al’amura, mai taken:
*“DAF'I WAL JALAB, Hirzi Minal Insi wal Jinni wash Shayadin”*
(Hirzi Jami’a Kamila)
– Saifullahi Ningi
07062954769
Wannan Hirzi Jami’a Kamila an tsara shi ne bisa ayoyin Al-Qur’ani mai girma da ingantattun addu’o’i da hirzai na Manzon Allah (s) da Ahlul Baiti (as), domin kariya, tsarkakewa, da buɗin al’amura. Wanda ya riƙe shi da niyya ta gaskiya, yana samun kariyar Allah daga sharrin mutane, aljanu da shaidanu, tare da kwanciyar hankali,, sauƙaƙewar al’amura, da taimakon Ubangiji a lokutan tsanani. Hirzin yana katse sharri kafin ya kafu, yana rage damuwa da tsoro, yana buɗe hanyoyin mafita, kuma yana jawo rahama da taimakon Allah da izininSa.
Abubuwan da hirzin ke kariya daga su
– sharri na mutane
– sharri na aljanu
– sharri na shaidanu
– annoba da bala’o’i
– fitintinu na zahiri da na boye
SURORIN DA KE CIKI:
1. Suratul Fatiha
2. Suratul Baqara
3. Suratul Maryam
4. Suratul Muhammad (s)
5. Suratul Jinn
6. Suratul Ikhlas
7. Suratul Falak
8. Suratul Nas
9. Ayoyi 80 na kariya
ADDU’O’I DA HIRZAI:
1. Hirzin Imam Jawad
2. Hirzin Manzon Allah (s) zuwa Imam Mahdi (as)
3. Hadisul Khisa (as)
4. Du’a Ihtijab
5. Du’a Yastasheer
6. Du’a Khumail
7. Hirzut Taj
8. Du’a Tawassul
9. Hirzi Mu’ajala (annoba)
10. Ziyarar Sayyida Zainab (as)
11. Ɗalasimi na A'imma (As)
12. Hirzin Imam Ridha
13. Hirzin Imam (As)
14. Hifz
Tasirin hirzin a dunkule
Hirzin nan yana haɗa: – kariya daga dukkan nau’o’in sharri,
– tsarkake zuciya da ruhin mutum,
– buɗe hanyoyin alheri da sauƙi,
– da ƙarfafa alaƙar bawa da Allah ta hanyar Qur’ani da Tawassuli.
Saboda haka, wanda ya riƙe wannan hirzi ba wai kawai yana tsira daga sharri ba ne, har ila yau yana samun nutsuwa, kwarin gwiwa, da daidaituwar al’amuran rayuwa, gwargwadon ikhlasi da dogaro ga Allah.