Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa.

  • Home
  • Nigeria
  • Belwa
  • Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa.

Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. Cupping and Herbal medicine
(1)

09/05/2024

ALLAH BAI SAUKAR DA CUTA BA FACE YA SAUKAR DA MAGANIN SA.

DAGA CIKIN NASARORIN CIBIYAR Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa.

WANNAN CIBIYAR TANA KOKARI WAJEN JINYAR MASU MATSALAR KWAKWALWA MUSAMMAN WANDA YA SHAFI JINNU.

DOMIN KARIN BAYANI ZAKU IYA TUNTUBANMU AKAN WANNAN LAYIN 0803 083 0080

30/04/2024
30/04/2024

KASHI NA 2.

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.

JAMA'A WANNAN KADAN DAGA CIKIN NASARORI DA WANNAN CIBIYA MAI ALBARKA WATO Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. TAKE SAMU A CIKIN AYYUKAN JINYA DA TAKE YI.

SHAIDA DAGA BAKIN MAJINYATAN DA ALLAH YA BASU LAFIYA CIKIN KANKANIN LOKACI.

KADAN DAGA CIKIN JINYA DA WANNAN CIBIYA KE YI SUN HADA DA:
1. CIWON JEJI
2. KANSA NA MAHAIFA
3. DANA HANJI
4. DA CIWON DA YA SHAFI KWALWALWA.

KU TUNTUBE MU A WANNAN LAYIN DOMIN KARIN BAYANI. 0803 083 0080

MUNA GODIYA ALLAH YA KARA BAMU MASARA.

29/04/2024

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.

JAMA'A WANNAN KADAN DAGA CIKIN NASARORI DA WANNAN CIBIYA MAI ALBARKA WATO Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. TAKE SAMU A CIKIN AYYUKAN JINYA DA TAKE YI.

SHAIDA DAGA BAKIN MAJINYATAN DA ALLAH YA BASU LAFIYA KENAN CIKIN KANKANIN LOKACI.

KADAN DAGA CIKIN JINYA DA WANNAN CIBIYA KE YI SUN HADA DA:
1. CIWON JEJI
2. KANSA NA MAHAIFA
3. DANA HANJI
4. DA CIWON DA YA SHAFI KWALWALWA.

KU TUNTUBE MU A WANNAN LAYIN DOMIN KARIN BAYANI. 0803 083 0080

MUNA GODIYA ALLAH YA KARA BAMU MASARA.

Ku taho zuwa Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. Domin yin hijama irin ta Sunnah.Akwai waraka ...
18/04/2024

Ku taho zuwa Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. Domin yin hijama irin ta Sunnah.

Akwai waraka a cikin hijama.



Akwai waraka a yin hijamah.There is healing in cupping therapy.
03/01/2024

Akwai waraka a yin hijamah.

There is healing in cupping therapy.

03/01/2024
Come to Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. For your hijamah and other health related issues. ...
20/12/2023

Come to Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. For your hijamah and other health related issues.

0803 083 0080

06/12/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Musa Entertaiment, Abdulrasheed B Adamu

What are the benefits of cupping⁉️Cupping therapy offers several benefits! It can:▪️Help lower blood pressure▪️Eliminate...
04/12/2023

What are the benefits of cupping⁉️

Cupping therapy offers several benefits! It can:
▪️Help lower blood pressure
▪️Eliminate chronic back pain
▪️Ease stiffness caused by diseases such as osteoarthritis and neuralgia
▪️Improve digestion
▪️Help you relax — cupping can have a massage-like effect
▪️Increase energy due to improved blood flow
▪️Improve your skin, reducing acne and eczema
▪️Promote faster healing by targeting specific areas for blood flow stimulation

Cupping helps the body and muscles recover by reducing pain and muscle tenderness. The benefits center around something called the fascia. Fascia is connective tissue woven throughout your body. It is also between, around, and on the surface of muscles. If there are problems with the fascia — if it is too tense, pulled, or not properly lubricated — it can cause pain and hinder athletic performance. Cupping helps lubricate the fascia, resulting in smoother, more efficient muscle movement.

While massage therapy uses direct pressure to release tension, cupping uses negative pressure to lift the muscle fibers and draw blood to the targeted area which stimulates the natural healing process!

Call us on: 0803 083 0080
Or visit our site at: Old Market Mayo Belwa, Adamawa State.

ALHAMDULILLAH.  YA ALLAH KA BAWA MARASA LAFIYA DAGA CIKINMU LAFIYA MASU SHI KUMA ALLAH KA KARA MUSU LAFIYA DA ZAMAN LAFI...
15/11/2023

ALHAMDULILLAH. YA ALLAH KA BAWA MARASA LAFIYA DAGA CIKINMU LAFIYA MASU SHI KUMA ALLAH KA KARA MUSU LAFIYA DA ZAMAN LAFIYA DA ABUNDA LAFIYAR ZATACI, KA RUFA MANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA.

𝐔𝐧𝐥𝐨𝐜𝐤 𝐚 𝐡𝐞𝐚𝐥𝐭𝐡𝐢𝐞𝐫 𝐲𝐨𝐮 𝐰𝐢𝐭𝐡 𝐂𝐮𝐩𝐩𝐢𝐧𝐠 𝐟𝐨𝐫 𝐋𝐲𝐦𝐩𝐡𝐚𝐭𝐢𝐜 𝐃𝐫𝐚𝐢𝐧𝐚𝐠𝐞! 𝐄𝐱𝐩𝐞𝐫𝐢𝐞𝐧𝐜𝐞 𝐫𝐞𝐝𝐮𝐜𝐞𝐝 𝐬𝐰𝐞𝐥𝐥𝐢𝐧𝐠, 𝐛𝐨𝐨𝐬𝐭𝐞𝐝 𝐢𝐦𝐦𝐮𝐧𝐞 𝐟𝐮𝐧𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧, 𝐚𝐧𝐝 𝐨𝐯...
11/11/2023

𝐔𝐧𝐥𝐨𝐜𝐤 𝐚 𝐡𝐞𝐚𝐥𝐭𝐡𝐢𝐞𝐫 𝐲𝐨𝐮 𝐰𝐢𝐭𝐡 𝐂𝐮𝐩𝐩𝐢𝐧𝐠 𝐟𝐨𝐫 𝐋𝐲𝐦𝐩𝐡𝐚𝐭𝐢𝐜 𝐃𝐫𝐚𝐢𝐧𝐚𝐠𝐞! 𝐄𝐱𝐩𝐞𝐫𝐢𝐞𝐧𝐜𝐞 𝐫𝐞𝐝𝐮𝐜𝐞𝐝 𝐬𝐰𝐞𝐥𝐥𝐢𝐧𝐠, 𝐛𝐨𝐨𝐬𝐭𝐞𝐝 𝐢𝐦𝐦𝐮𝐧𝐞 𝐟𝐮𝐧𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧, 𝐚𝐧𝐝 𝐨𝐯𝐞𝐫𝐚𝐥𝐥 𝐫𝐞𝐥𝐚𝐱𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧.

"Indulge in the rejuvenating embrace of cupping therapy, a natural way to stimulate and detoxify your lymphatic system for a refreshed and revitalised you!"

𝐏𝐎𝐓𝐄𝐍𝐓𝐈𝐀𝐋 𝐁𝐄𝐍𝐄𝐅𝐈𝐓𝐒 𝐎𝐅 𝐋𝐘𝐌𝐏𝐇𝐀𝐓𝐈𝐂 𝐃𝐑𝐀𝐈𝐍𝐀𝐆𝐄 𝐓𝐇𝐄𝐑𝐀𝐏𝐘:

• Releasing blockages from daily life stress
• Breaking down toxins in stagnant areas
• Excreting all waste molecules
• Leaving the body younger, purer, and freer
• Stimulating the lymphatic system to enhance lymph flow
• Reduced swelling and edema, which “can be particularly beneficial for individuals experiencing post-surgical swelling”
• Boosted immune function
• Relaxation, stress reduction, and improvements in mental well-being
• Enhanced energy flow, which can “lead to a sense of revitalization and increased vitality”

𝐄𝐥𝐞𝐯𝐚𝐭𝐞 𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐰𝐞𝐥𝐥-𝐛𝐞𝐢𝐧𝐠. 𝑆𝐜𝐡𝐞𝐝𝐮𝐥𝐞 𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐬𝐞𝐬𝐬𝐢𝐨𝐧 𝐭𝐨𝐝𝐚𝐲!

0803 083 0080

And it's also a healing practice done by our beloved prophet ﷺ 1400 years ago, as it's narrated from him "INDEED THERE I...
05/10/2023

And it's also a healing practice done by our beloved prophet ﷺ 1400 years ago, as it's narrated from him "INDEED THERE IS HEALING IN CUPPING THERAPY."

INA MASU FAMA DA CIWON BAYA, CIWON GABOBI, HAWAN JINI, OLSA, KURAJEN FUSKA DA SAURANSU.KU GARZAYO Alfur'qan Internationa...
28/08/2023

INA MASU FAMA DA CIWON BAYA, CIWON GABOBI, HAWAN JINI, OLSA, KURAJEN FUSKA DA SAURANSU.

KU GARZAYO Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. DOMIN SAMUN WARAKA DA IZININ ALLAH.

KO KU TUNTUBE MU A WANNAN LAYIN: 0803 083 0080

ANNABI ﷺ YACE: LALLAI AKWAI WARAKA A CIKIN HIJAMA.A TUNTUBE MU A WANNAN LAYIN:0803 083 0080
15/08/2023

ANNABI ﷺ YACE: LALLAI AKWAI WARAKA A CIKIN HIJAMA.

A TUNTUBE MU A WANNAN LAYIN:
0803 083 0080

ABUBUWAN DA MUTANE BASU SANI BA GAME DA HIJAMA.1. Bayi da zafi.2. Jinin da ake cirewa gurbataccen jini ne wanda baida am...
08/08/2023

ABUBUWAN DA MUTANE BASU SANI BA GAME DA HIJAMA.

1. Bayi da zafi.

2. Jinin da ake cirewa gurbataccen jini ne wanda baida amfani a jikin dan Adam.

3. Wurin tsagon baya zama a jikin dan adam, idan yayi sati biyu zaka nemi alamar (mark) din ka rasa. Wannan ana kiran shi mini surgery.

4. Kafin nan a maka hijama muna da na'uran gwaji wanda shi zai nuna ga inda ya k**ata a sama ka kofi ga inda cututtukan sukafi zama a jikin ka, ga inda ya k**ata a maka, ga kuma abinda ya k**ata ya fita a jikin ka.

Ku tuntube mu akan wannan layin domin karin bayani: 08030830080

Ku garzaya kuzo ofishin mu dake tsohon kasuwa:
No. 7 Salihijo Ahmad Street dake garin mayo Belwa Adamawa State.

.

HIJAMAH IS FOR ALL.One of the famous player in the world playing in real Madrid KARIM BENZEMA is also performing Hijamah...
06/08/2023

HIJAMAH IS FOR ALL.

One of the famous player in the world playing in real Madrid KARIM BENZEMA is also performing Hijamah (cupping therapy) for his health benefits to boost his stamina and refresh his skin.

This is an opportunity to our local footballers to improve their health status through performing Hijamah.

Contact us on this number for more information:
0803 083 0080

KADAN DAGA CIKIN AMFANIN HIJAMAH DA KUMA CUTUTTUKAN DA HIJAMA YAKE WARKARWA DA IZININ ALLAH. KASHI NA BIYU (2)1. Hijamah...
02/08/2023

KADAN DAGA CIKIN AMFANIN HIJAMAH DA KUMA CUTUTTUKAN DA HIJAMA YAKE WARKARWA DA IZININ ALLAH. KASHI NA BIYU (2)

1. Hijamah yana magance ciwon ciki wanda yake da alaka da ulcer ko basir ko tsutsan ciki ko abinda ya shafi dottin ciki da sauran su.

2. Hijamah yakan gyara jikin dan Adam ya komar da fatansa fresh k**ar wani wanda yake amfani da wasu sinadarai na gyara jiki.

3. Hijamah yakan zuko rubabben jinin a jikin mutum wanda basu da amfani wanda a sanadiyyar rubabben jinin mutum zai iya kamuwa da cututtuka daban daban.

4. Sannan anayiwa mutum mai ciwon sugar Hijamah.

5. Ana yiwa mutum mai ciwon hawan jini Hijamah.

6. Sannan ana yiwa mutum mai matsalar ƙwaƙwalwa Hijamah.

Ku tuntube mu akan wannan layin domin karin bayani: 08030830080

Ku garzaya kuzo ofishin mu dake tsohon kasuwa:
No. 7 Salihijo Ahmad Street dake garin mayo Belwa Adamawa State.

KADAN DAGA CIKIN AMFANIN HIJAMAH DA KUMA CUTUTTUKAN DA HIJAMA YAKE WARKARWA DA IZININ ALLAH.Na farko Hijamah na cire cut...
31/07/2023

KADAN DAGA CIKIN AMFANIN HIJAMAH DA KUMA CUTUTTUKAN DA HIJAMA YAKE WARKARWA DA IZININ ALLAH.

Na farko Hijamah na cire cututtuka bila adadin kadan daga ciki yana cire:

1. Ciwon sanyi ko wani iri (sanyin mara, sanyi na jiki da sanyin ƙashi) da sauran su.

2. Hijamah yakan cire ciwon basir ko wani iri ne.

3. Hijamah yakan magance matsala na ulcer ko wani iri ne koda mutum na aman jini da izinin Allah.

4. Hijamah yakan cire ciwon baya wanda a sanadin faduwa ko wani rauni, Sannan yana magance ciwon baya wanda a sanadin ulcer ko basir ko koda ko na Uric Acid.

5. Hijamah yakan cire ciwon ƙafafuwa wanda yake k**a guiwa ko cinya ko kuma idon kafa wato agara.

6. Hijamah yakan cire ciwon kai daban daban da izinin Allah.

Ku tuntube mu akan wannan layin domin karin bayani: 08030830080

Ku garzaya kuzo ofishin mu dake tsohon kasuwa:
No. 7 Salihijo Ahmad Street dake garin mayo Belwa Adamawa State.

Some benefits of cupping therapy (Hijamah)Increased blood circulation: The suction created by cupping draws blood to the...
26/07/2023

Some benefits of cupping therapy (Hijamah)

Increased blood circulation: The suction created by cupping draws blood to the area, which is believed to promote better blood circulation. Improved blood flow can provide oxygen and nutrients to tissues, aiding in the healing process.

Reduction of inflammation: Cupping therapy is thought to help reduce inflammation by improving lymphatic flow and promoting the removal of waste products and toxins from the body. This can be particularly beneficial for conditions involving chronic inflammation, such as arthritis.

Relaxation and stress reduction: Many people find cupping therapy to be relaxing and calming. The process of cupping, combined with the therapeutic touch of the practitioner, can help reduce stress and anxiety. It may also stimulate the release of endorphins, which are natural pain-relieving and mood-enhancing chemicals in the body.

You can call the doctor on this line:
08030830080
Or chat him on WhatsApp by clicking our WhatsApp button 🔘 below.

Some of benefits of cupping therapy (Hijamah)Pain relief: Cupping therapy is often used to alleviate pain, particularly ...
15/07/2023

Some of benefits of cupping therapy (Hijamah)

Pain relief: Cupping therapy is often used to alleviate pain, particularly musculoskeletal pain such as back, neck, and shoulder pain. The suction created by the cups is believed to increase blood circulation, relax muscles, and reduce inflammation, leading to pain relief.

Increased blood circulation: The suction created by cupping draws blood to the area, which is believed to promote better blood circulation. Improved blood flow can provide oxygen and nutrients to tissues, aiding in the healing process.

Contact us on this line: 0803 083 0080

Some benefits of cupping therapy (Hijamah)Detoxification: Cupping is believed to help eliminate toxins and metabolic was...
13/07/2023

Some benefits of cupping therapy (Hijamah)

Detoxification: Cupping is believed to help eliminate toxins and metabolic waste from the body. The suction created by the cups is thought to draw these substances to the surface of the skin, where they can be more easily eliminated through the lymphatic system.

Improved skin health: Cupping therapy can have a positive impact on the skin. It is believed to increase blood flow to the skin, which can promote a healthy complexion and improve the appearance of scars, cellulite, and stretch marks.

Contact our doctor on this number: 0803 083 0080

Address

Mayo Belwa
Belwa

Telephone

+2348030830080

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Alfur'qan International Cupping and Herbal Center Mayo Belwa.:

Videos

Share

Category