28/12/2025
Assalamu alaikum warahmatullah.
Barkanmu da wannan lokaci barkanku da ziyartar shafin Ilimin Lafiya Ga Al’ummah.
Manufarmu ita ce wayar da kai kan lafiyar jiki, rigakafi, tsafta, da kare rayuwa.
Za mu riƙa kawo muku saƙonni masu sauƙi, sahihai, kuma masu amfani ga kowa.
📌 Kula da lafiya ibada ce.
Ku biyomu a shafinmu mai suna Ilimin Lafiya ga Al ummah.