Social Media Jibwis Kwaya

Social Media Jibwis Kwaya Muna yada manufofin wannan kungiyar, da kuma karantarwar adininin Musulunci wanda bai sabawa Sunnah ba.

30/10/2024
Jagororin yan agaji masu taimakawa Alhazai a sansanin su (Hajj Operation) camp commandants 1445/2024Babban Daraktan maja...
21/05/2024

Jagororin yan agaji masu taimakawa Alhazai a sansanin su (Hajj Operation) camp commandants 1445/2024

Babban Daraktan majalisar Agaji ta ƙasa Jibwis Nigeria
Engr. Mustapha Imam Sitti
Ya fitar da jerin sunayen kwamandojin da zasu jagoranci 'yan Agaji a filayen jiragen sama dake Tarayyar Nigeria.

Sunayen sun haɗa da:

(1) SHIYYAR KADUNA
Aliyu Sani Abubakar
National Publicity Secretary

(2) SHIYYAR ABUJA
Awwal Rabiu Rigachikun
Deputy National secretary

(3) SHIYYAR KANO
Auwal Musa Gulma
Deputy National Discipline Officer

(4) SHIYYAR MAIDUGURI
Shehu A. Abdurrahman Gashua
Assistant National Organising secretary

(5) SHIYYAR LAGOS
Usman Muhammad Lagos
Deputy National Training Officer

(6) SHIYYAR GOMBE
Sheriff Ahmad Sheriff
Assistant National Discipline Officer

(7) SHIYYAR BAUCHI
Annur Adamu Labbaika
Assistant National Commandant

(8) SHIYYAR JIGAWA
Muhammadu Nura Abdullahi
Deputy National Publicity Secretary

(9) SHIYYAR ILORI
Mustapha Nasiru Batsari
Assistant National publicity Secretary

(10) SHIYYAR YOLA
Muhammad Chibado
Assistant Medical Officer

(11) SHIYYAR MINNA
Aliyu Ibrahim Kwara
National Traffic Officer

(12) SHIYYAR POTHARCOUT
Nuhu Abdullahi Dogara
National Treasurer 11

(13) SHIYYAR SOKOTO
Zilkallaini Ibrahim
Deputy National Commandant

(14) SHIYYAR KATSINA
Muhammad Sani safyan
Assistant National Field Commander

(15) SHIYYAR KEBBI
Shehu Abubakar Zauro
Assistant National Traffic Officer

Fatan Alkhairi ga dukkan kwamandoji da bada haɗin kai ga Daraktocin Jihohi da sauran 'yan Agaji da zasu gabatar da Aiki domin samun nasara.

JIBWIS NIGERIA

Address

Kwaya
Borno

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Social Media Jibwis Kwaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share