Hisbah Command CHAM

Hisbah Command CHAM Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hisbah Command CHAM, Safety & first aid service, Kindiyo ward Cham chiefdom, Chum.

Inn Shaa Allahu Gombe sei Professor
16/01/2026

Inn Shaa Allahu
Gombe sei Professor

MENENE AIKIN HISBAH Abun da ake nufi da Hisbah shi ne taimako, idan ance Dan Hisbah, to wani mutum ne wanda ya sadaukar ...
02/11/2025

MENENE AIKIN HISBAH

Abun da ake nufi da Hisbah shi ne taimako, idan ance Dan Hisbah, to wani mutum ne wanda ya sadaukar da rayuwarsa domin ya taimakawa
dukkan wanda ke bukatar taimako.
Sannan dole ya zama Wanda zai iya Bada Agajin ba wanda za a Agaza masa ba. Dan Hisbah ya na taimakawa wanda hadari ya rutsa da shi wajen ba shi taimakon farko wanda a turance ake cewa (First
Aid) wannan hadari na jirgi ne ko mota ko babur ko keke da sauransu, sai kuma abin da ya shafi gobara, annoba, ambaliyar ruwa da makamantansu.

To a irin wannan lokaci Dan Hisbah Zai bada taimakon farko kafin akai majinyaci asibiti ta hanyar tsaida jinin dake zuba daga rauni, a tsaftace wajen, sannan a daure da kyalle mai
kyau don hana shigar wata cutar daban.

Baya ga haka kuma Yana daga cikin aikin 'yan Hisbah idan za a yi wa’azi ko wani taro na addini, dan Hisbah ne ke fara zuwa wajen don gudanar da shirye-shirye wajen saukaka cunkoso ga jama’ar da za su zo a yayin taron, Sannan a samar da tsaro tare da daidaita kayayyakin wa’azi, samar da haske, kayan sauti da sauransu.

Yan'uwa Matasa Muzama yan'agaji Akwai Falala sosai ,Domin Kana Matashinka Mai Jini ajika ,Dame Ka Amfanar Dasu ,A aikin baza da Bata Lokaci kuma Aikin. ko Kuma aikin Allah.

copied

State Commander kenan a garin Kumo, Akko LGA yayin gudanar da wani aiki.Fatan alkhairi kare shi da dukkan waɗanda ke tai...
18/10/2025

State Commander kenan a garin Kumo, Akko LGA yayin gudanar da wani aiki.

Fatan alkhairi kare shi da dukkan waɗanda ke taimaka masa wajen gudanar da ayyukan alkhairi da kare tarbiyya a cikin al’umma.

Allah ya saka da mafificin alkhairi, ya ƙara basira da ƙarfi wajen jagoranci. 🤲

copied

Assalamualaikum Warahmatullahi Wabarkatuhu barkanmu da war haka wannan page din mallakar kungiyar Hisbah ta garin Cham n...
07/10/2025

Assalamualaikum Warahmatullahi Wabarkatuhu
barkanmu da war haka
wannan page din mallakar kungiyar Hisbah ta garin Cham ne dake karamar hukumar Balanga jihar Gombe tarayyar Nigeria
Anbude shafin ne domin nuna yadda ayyukan Hisbah ke tafiya a garin Cham dama jihar Gombe da Nigeria baki daya
Sannan kuma duk mai sha'awar shiga kungiyar ko wata shawara ko wata gudumawa zai iya tuntu6ar wadannan layukan
07065255113
09054445703

Address

Kindiyo Ward Cham Chiefdom
Chum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hisbah Command CHAM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram