Jibwis Nhq Jos Filiya branch Shongom L G A

Jibwis Nhq Jos Filiya branch Shongom  L G A Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis Nhq Jos Filiya branch Shongom L G A, AIDS Resource Center, Near motor park Filiya, Filiya.

31/12/2024

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

An gabatar da sallar jana’iza Hafiz Nafi’u muhammad a masallacin Juma'a na daya dake new commercial area, Gombe State. Y...
22/12/2024

An gabatar da sallar jana’iza Hafiz Nafi’u muhammad a masallacin Juma'a na daya dake new commercial area, Gombe State.

Ya Allah muna rokonka ka jikan Malam Nafiu da rahama, Allah kasa kabarinsa ya kasance dausayin aljannah, ka gafarta masa kusakuransa

22/12/2024

Innalillahi WA inna ilaihirraji un
Allah yayiwa Aramma Nafiiu Rasuwa
Jana,za karfe 1:00 A masallaci na daya

20/12/2024

Dukkan Wani Mai Kudi Ko Mulki Ko Matsayi koma Wani Kalane Haka Kuma Komin Karfin Alakarda Take Tsakanimmu Dasu Da Ikon Allah Bazamu Taba Kaiwa Kowa Damuwar Kammuba B***e Muyi Roko Amma Zamu kaiwa Mutum Damuwa Da Bukatar Addinin Musulunci Idan Yayi Alhamdulillahi
Idan Bayyiba Sai Muce Allah Yasa Yayi Domin Gamawa Da Wannan Duniya lafiya.

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un Mun samu labarin wasu ƴan Agajimmu sun samu hadari yayin tafiyarsu garin Bauchi domi...
18/12/2024

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un

Mun samu labarin wasu ƴan Agajimmu sun samu hadari yayin tafiyarsu garin Bauchi domin halartar Samina

Allah basu lpy
Muna fatan Allah sauke kowa lpy yasa wannan yazama kaffara 🙏

18/12/2024
18/12/2024
Sashin mahalarta rufe musabakan Al'Qur'ani mai girma reshen karamar Shongom wadda yagudana a masallacin jibwis Nhq Jos d...
11/08/2024

Sashin mahalarta rufe musabakan Al'Qur'ani mai girma reshen karamar Shongom wadda yagudana a masallacin jibwis Nhq Jos dake Filiya

Address

Near Motor Park Filiya
Filiya

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Nhq Jos Filiya branch Shongom L G A posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram