Royal Veterinary Consult

Royal Veterinary Consult Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Royal Veterinary Consult, Katsina Road Funtua, Funtua.

OUR SERVICES ARE:
Pet consultation and health checks

Vaccination services

Deworming and parasite control

Minor treatments or wound care

Health certificate issuance

Pregnancy diagnosis (e.g., using palpation for ruminants)


Advisory/Extension Service

MEANING OF BIOSECURITYBiosecurity is the practice of protecting poultry from diseases by maintaining cleanliness, limiti...
11/08/2025

MEANING OF BIOSECURITY

Biosecurity is the practice of protecting poultry from diseases by maintaining cleanliness, limiting the movement of people and animals, and using preventive measures to stop diseases from entering or leaving your poultry farm.

Why Biosecurity is Important

1. Protect your chickens from diseases such as:

Newcastle disease

Infectious Bronchitis

Avian Influenza (Bird flu)

2. Reduce financial loss from chicken deaths or reduced egg production.

3. Protect human health because some poultry diseases can spread to people.

Key Biosecurity Practices in Backyard Poultry Farming

1. Keep the Environment Clean

Wash drinkers and feeders daily.

Remove dirt and waste from the chicken house regularly.

Use disinfectants from time to time to sanitize the area.

2. Control Movement of People

Only allow those who take care of the chickens to enter the chicken area.

If someone comes from another poultry farm, they should clean their shoes and clothes before entering.

3. Separate New Birds from Old Birds

Quarantine new chickens for two to three weeks before mixing them with the older flock.

4. Proper Feeding and Watering

Give clean water and quality feed.

Keep feed covered to prevent rats or wild birds from contaminating it.

5. Vaccination

Vaccinate your birds according to the correct schedule.

Examples: Newcastle Disease (La Sota or Komarov), Gumboro, etc.

6. Monitor Bird Health

Watch for signs of sickness such as lack of appetite, diarrhea, coughing, or unusual posture.

Isolate sick birds to avoid spreading diseases.

7. Protect Yourself and Your Family

Wash your hands after touching birds or cleaning the coop.

Do not allow small children into the poultry house without supervision.

Additional Tips for Women Practicing Backyard Poultry Farming

Use protective gear such as gloves, rubber boots, and goggles when working with chickens.

Keep a record book of your birds, including the number you started

Royal Veterinary Consult

https://

MA’ANAR BIOSECURITYBiosecurity hanya ce ta kare kiwon kaji daga kamuwa da cututtuka ta hanyar kiyaye tsabta, takaita zir...
11/08/2025

MA’ANAR BIOSECURITY

Biosecurity hanya ce ta kare kiwon kaji daga kamuwa da cututtuka ta hanyar kiyaye tsabta, takaita zirga-zirgar mutane da dabbobi, da kuma amfani da hanyoyin kariya domin kada cuta ta shiga ko ta fita daga wajen kiwonka.

Muhimman Dalilin Biosecurity

1. Kare kajin kiwo daga kamuwa da cututtuka kamar:

Cutar sankarau (Newcastle disease)

Ciwon mura (Infectious Bronchitis)

Cutar murar tsuntsaye (Avian Influenza)

2. Rage asarar kuɗi saboda mutuwar kaji ko rage ƙwai.

3. Kare lafiyar mai kiwo da iyali domin wasu cututtuka na iya wucewa daga kaza zuwa mutum.

Muhimman Matakai na Biosecurity a Backyard Poultry Farming

1. Tsabtace Muhalli

A rika wanke kwandon ruwa da abinci kullum.

A cire datti da ƙazanta daga gidan kaji.

A yi amfani da maganin tsabtace wuri (disinfectant) lokaci-lokaci.

2. Takaita Zuwa da Zuwan Mutane

Kada kowa ya shiga gidan kajin sai wanda ke kula da su.

Idan wani ya fito daga wani gonar kaji, ya tsabtace kafafuwansa da kaya kafin shiga.

3. Rarraba Kaji Sabbi da Tsofaffi

Idan an kawo sababbin kaji, a killace su tsawon mako biyu zuwa uku kafin haɗa su da tsofaffin kaji.

4. Kula da Abinci da Ruwa

A ba da ruwa mai tsafta da abinci mai inganci.

A rufe abinci don kada beraye ko tsuntsaye su shiga.

5. Rigakafin Cuta (Vaccination)

A yi allurar rigakafi ga kaji bisa jadawalin da ya dace.

Misali: Newcastle disease (La Sota ko Komarov), Gumboro, da sauransu.

6. Kula da Lafiyar Kaji

A rika lura da alamun rashin lafiya (irin su rashin cin abinci, gudawa, tari, ko zubar jiki).

Idan an ga kaza tana rashin lafiya, a raba ta da sauran domin kauce wa yaduwar cuta.

7. Kare Kai da Iyalinka

A wanke hannu bayan taɓa kaji ko bayan share gidan kaji.

Kada yara ƙanana su shiga gidan kajin ba tare da kulawa ba.

Karin Shawara Ga Mata Masu Kiwon Kaji a Bayan Gida

Ku yi amfani da kayan kariya kamar safar hannu, takalman roba, da tabarau idan kuna aiki a gidan kaji.

Royal Veterinary Consult

https://wa.me/message/6ZWW4BWNS7J6K1

10/08/2025

Tomorrow Lecture Topic:
BIOSECURITY IN POULTRY PRODUCTION

09/08/2025

Farmers

What do you understand by Biosecurity Measures???

05/08/2025

Address

Katsina Road Funtua
Funtua
86754

Opening Hours

Monday 09:00 - 18:00
Tuesday 09:00 - 18:00
Wednesday 09:00 - 18:00
Thursday 09:00 - 18:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347030925252

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Royal Veterinary Consult posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share