Marhaba Natural Health & General Health Services

Marhaba Natural Health & General Health Services We also deal with any type of ZAMZAM. CAC Reg. No. 8630945

We are dealing with any type of NATURAL medicine, including local and imported products such as HEMANI PRODUCTS, EGYPTIAN PRODUCTS, SAUDI PRODUCTS, INDIAN PRODUCTS, etc.

12/11/2025
MARHABA ISLAMIC MEDICINE AND RESEARCH CENTER FTA  Muna farin ciki da zuwan masu saye dai-dai da kuma 'yan sari duk muna ...
28/05/2025

MARHABA ISLAMIC MEDICINE AND RESEARCH CENTER FTA Muna farin ciki da zuwan masu saye dai-dai da kuma 'yan sari duk muna bayarda kaya akan farashi mai rahusa

15/04/2025
All available in MARHABA ISLAMIC MEDICINE AND RESEARCH CENTER FTA store
05/02/2025

All available in MARHABA ISLAMIC MEDICINE AND RESEARCH CENTER FTA store

MAGANIN HAWAN JINI KASIDINIn sha Allah *Asami sassake Kukkuki a dafa shi tare da jar kanwa 'yar balli a rinka shansa cik...
12/09/2024

MAGANIN HAWAN JINI KASIDIN
In sha Allah

*Asami sassake Kukkuki a dafa shi tare da jar kanwa 'yar balli a rinka shansa cikin kofi sau 3 a yini in sha Allahu koda ya rike wani sashe na jiki ana warkewa sai a lizamci shafa man zaitun hadi da karanta ayatus shifa' acikin ana shafawa a gabobin jikin.

Ana iya amafani kuma da sassaken Kashuu(Cashew) shima za'a tafasa a rinka shansa sau uku ayini. Allah ya sanya a dace. Ameen. Marasa lafiyarmu Allah ya basu lafiya masu lafiya kuma Allah ya kara masu ita.

KALAMU WAHEED ingantaccen maganin basir
23/09/2023

KALAMU WAHEED
ingantaccen maganin basir

DON MAZA MASU SHEKARU DAKUMA MATASA SAMARI•√Matsalar Kurajen gyaran Fuska wato(Shaving) •✓Kurashen fuska pimplesAsami wa...
24/04/2023

DON MAZA MASU SHEKARU DAKUMA MATASA SAMARI

•√Matsalar Kurajen gyaran Fuska wato(Shaving)
•✓Kurashen fuska pimples
Asami wadannan mahadan ahadasu
1. Tumeric(Kurkum)
2. Tatacciyar Zuma
3. Lemun tsami
4. Charcoal
Idan aka hadesu akayi mix nasu sai arinqa shafawa awurin ana cudawa harsai ya linde gaba daya bayan minti 5 sai a wanke da ruwan dumi.
Za'a rinka maimaita hakan bayan dukkanin kwana uku har a warke insha Allah.

Address

Katsina Road, Funtua LG
Funtua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Marhaba Natural Health & General Health Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Marhaba Natural Health & General Health Services:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category