27/04/2022
ASLM
Al'shifah cibiyar bada maganin gargajiya
Tana nan a anguwan ajiya bayan gidan yarima abdullahi
Tana bada magani akan cututtuka kaman mafarke mafarke d yawan razana dakuma watsewan abun hannu ko kuma Dan Adam yaji duk inda yaje yana cikin kunci ko ze fita cikin kasuwa yaji kaman yana kan qaya ko ma'aikacin gwamnati abun d yasamu yana watsewa ko ciwon hauka Wanda ake xargi Dan gane d daukakan d Allah y bashi
Da dai sauran cututtuka d yake damun Dan Adam ajiki
Muna nan a anguwan ajiya bayan gidan yarima abdullahi
Ga number waya =07035735134 ko kuma = 08068467646
Mungode Allah ya qara mana lafiya