Salaam Centre for Islamic Medicine

Salaam Centre for Islamic Medicine Natural Cure to ailments is the best solutions to all health complications. Adhere strictly to natural medications, he who creates knows what cures best.

CIWON DAJI WATO (CANCER), NA DAGA CIKIN MANYA MANYAN CUTUTTUKA MASU HALAKARWA.Duk da haka, idan aka dauki mataki akan lo...
10/11/2022

CIWON DAJI WATO (CANCER), NA DAGA CIKIN MANYA MANYAN CUTUTTUKA MASU HALAKARWA.
Duk da haka, idan aka dauki mataki akan lokaci kuma akayi amfani da maganin da ya dace za'a rabu da ita da izinin Allah. Akwai dalilai da dama wadanda suke sabbaba wannan ciwo, matukar ba'a kiyaye ba baza'a rabu da yawa yawan aukuwan wannan ciwo ba.
Ciwon daji tana faruwane yayin da garkuwan jiki ya haukace ya wargaje ya bar tsarin na haduwar sinaran da ke gina jiki wadannan kuma sune su , , , , , da kuma . Na kawo sune a bisa matakan da Allah S.W.T. ya gina Gangan Jikin Dan Adam. (Ayi hakuri fassarar su da Hausa ya makale). Amma gwanaye a Wannan bangare sun fahimci me nake magana akai. Wadannan su s**a hadu wajen ginuwan jikin Dan'adam.
Babban hanyan magance wannan ciwo cikin sauki shine amfani da tsirrai da suke kunshe da abunda ake kira Antioxidants bisa tsari na ilimi da Kuma jerantasu gwargwadon amfanin jiki garesu. Su Antioxidants suna neutralizing na free radicals ne wanda kuma sune tushen ciwon daji (cancer). Da zaran an gama neutralizing na free radicals zai taso da karfin shi daganan ciwon daji zata mutu, sai jiki ya samu sauki da .
Da wannan ne nake shaida mana cewa Wannan cibiya tanada magani na ko wani irin ciwon daji da .
: A sani cewa wannan ciwon inya tsananta yana wuyar magancewa, daukan mataki akan lokaci yanada matukar muhimmanci.

Don Karin bayani a tuntubi wannan lamba.
08034140556
Gombe, Gombe State.

 There is solid evidence that tea consumption is associated with lower risk for heart disease and stroke. Tea is calorie...
05/11/2022

There is solid evidence that tea consumption is associated with lower risk for heart disease and stroke. Tea is calorie free and there are over 3,000 varieties of tea worldwide. Tea is a perfect substitute for high calorie sweetened beverages if you don’t want to give up your flavored beverages and are trying to watch your calories.

   and  -arthitis Indicated for:- Arthritis Joint pains - Immune disorder- Nitric oxide enhancing- Cold and feverish con...
04/11/2022

and
-arthitis
Indicated for:
- Arthritis Joint pains
- Immune disorder
- Nitric oxide enhancing
- Cold and feverish condition
- Autoimmune Disorder
- Immune Boosting
- Other aging complications

SALAAM CENTRE FOR ISLAMIC MEDICINE,
KWANAN SABON TITIN ANGUWA UKU GOMBE, GOMBE STATE.
08034140556

 7 TURMERIC BENEFITS FOR SKINDuring turmeric's 4,000-year-long march through the history of holistic healing, it has set...
04/11/2022

7 TURMERIC BENEFITS FOR SKIN
During turmeric's 4,000-year-long march through the history of holistic healing, it has settled upset stomachs, healed colds and disinfected wounds. It has also battled acne, turned around sun-damaged complexions, blessed brides with radiance and basically done so much good that it's become known as one of the hardest-working spices in the world.

Ayurveda, the centuries-old traditional Indian school of healing, has used the spice throughout its practice to take advantage of the same turmeric benefits for skin that make it so popular today in modern skincare.

Sourced from the root of the turmeric plant, this health powerhouse contains a compound called curcumin that is packed with antioxidant, antibacterial and anti-inflammatory compounds — and there are more ways than ever before to squeeze the goodness out of turmeric.

Here are seven different advantages that you can enjoy by adding turmeric to your daily skincare routines.

1. Could Help Heal Acne
This works on several levels. First, turmeric prevents skin cells from clumping together and clogging the pores. Since it's antiseptic and antibacterial, it may effectively stop the growth of acne-causing bacteria. Additionally, its anti-inflammatory properties promote quicker healing by calming areas that are already inflamed.

2. Lightens Hyperpigmentation
Turmeric inhibits the production of melanin, the pigment responsible for dark spots and other kinds of hyperpigmentation. With regular use, a turmeric-based product can help these blemishes fade away naturally to give skin a more even-toned appearance!

3. Deals With Dull Skin
Congested, inflamed or damaged skin is rarely smooth and radiant, which is why turmeric's purifying, anti-inflammatory and antioxidant powers can be seriously glow-inducing. Turning up the turmeric in your skincare regimen can also boost microcirculation within the skin, leaving your complexion feeling stronger and more supple.

4. Reduces Dark Circles
Add up turmeric's anti-inflammatory, skin-lightening and microcirculation-boosting powers, and you've got a perfect recipe for fighting dark undereye circles — all in one ingredient.

5. Protects Against Environmental Damage
Sun exposure, pollution and other external irritants give way to the creation of free radicals. Luckily, turmeric is full of antioxidants that mop up these skin-damaging molecules and dial down the potential effects of environmental damage.

6. Prevents Premature Aging
Another one of the major benefits of turmeric for your skin is its ability to boost collagen production and speed up the body's ability to form new, healthy tissue! It also blocks elastase, an enzyme that attacks your skin's ability to produce elastin. If elastin production slows down, fine lines, wrinkles and sagging are more likely to appear.

7. Could Help Psoriasis and Eczema
Besides having anti-inflammatory and antibacterial properties that help target the source of conditions such as eczema, turmeric may also inhibit the activity of PhK, a protein associated with psoriasis.

There's no shortage of ways to take advantage of turmeric benefits for skin. As you can see, turmeric can work wonders for your health and spice up your daily skincare routines. This root has seriously earned its hype, so don't hesitate to give it a try!

This centre provides the original Turmeric Power
Salaam Centre for Islamic Medicine
New Road Junction, Anguwa Uku Gombe,
Gombe State.
Call or WhatsApp: 08034140556

   and  -arthitis Indicated for:- Arthritis Joint pains - Immune disorder- Nitric oxide enhancing- Cold and feverish con...
03/11/2022

and
-arthitis
Indicated for:
- Arthritis Joint pains
- Immune disorder
- Nitric oxide enhancing
- Cold and feverish condition
- Autoimmune Disorder
- Immune Boosting
- Other aging complications

SALAAM CENTRE FOR ISLAMIC MEDICINE,
KWANAN SABON TITIN ANGUWA UKU GOMBE, GOMBE STATE.
08034140556

02/11/2022

*
A turance wannan ya kunshi PID, UTI, STDs, (Pelvic Inflammatory Disease, Urinary Tract Infections, Smazantaka Transmitted Diseases respectively). Mutane suna kiran wannan ciwo da *INFECTION*.
Na zabi inyi wannan bayani cikin harshen Hausa tare da gujewa Dukkan wasu kalmomin kimiyya masu wahalar fahimta don tabbatarda isan wannan sako. Wannan ciwo Yanada illoli da yawa ga maza da mata, amma illar shi ga Mata yafi yawa saboda tsarin halittarda akayi musu da kuma darajar da Allah Yayi musu na *DAUKAN_CIKI* da *RENON shi* da kuma *AIHUWA* da *SHAYARWA*.
Bazan tsawaita zanceba amma ga Alamomin wannan ciwo kamar haka, sai ka binciki kan ka/ki don daukar mataki akan kari.
1. Yana Hana aihuwa ko kuma jinkirin daukan ciki da kuma raunatawa ga matantaka da mazantaka, musamman wadanda tsufa tazo musu.
2. Ciwon Mara da damka a duk lokacin al'ada.
3. Yana jawo al'ada da wuri bayan aihuwa. Wannan zai kasance ne sanadiyar dawowar kwayoyin aihuwa (ovulation), wanda wannan na daga cikin abunda ke jawo kunika (rashin tazarar aihuwa). Da za'a magance wannan matsalar da an huta wajen Shan kwayan tazarar aihuwa. Bincike ya nuna akwai alaka sosai tsakanin shayarwa da daukan ciki. Yayinda ruwan nonon ya samu sosai sannan aka shayarda Jariri Kamar yanda ya kamata, da Izinin Allah Kwayoyin aihuwa (ova) - dakatawa zasuyi.
Daganan baza su dawowa ba sai an yaye yaro da Izinin Allah.
4. Yana raunata garkuwan jikin Dan'adam
5. Yana sababba Rikicewan al'ada ga Mata da tsawaituwan shi.
6. Yana sa kaikaiyin matsemamatsi
7. Yana sa kaikaiyin gaba ga Mata
8. Yana sa zafin fitsari
9. Yana kashe aure saboda rashin jituwa da yake sabbabawa tsakanin Mata da maji.
10. Yana sabbaba fitar farin ruwa musamman ga Mata.
11. Yana tsananta laulayin ciki.
12. Yana hana ko sanadin rashin samun ruwan nono isashshe ga Jariri.
13. Yana sa warin gaba ga Mata.
14. Daukewar sha'awa ga maza da Mata.
15. Saurin inzali lokacin saduwa da maza.
16. Yana sa rashin walwala da nishadi ga mata da maza
17. Yana sa Kurajen gaba ga maza da Mata
18. Bushewar gaba da rashin sha'awa ga Mata.
19. Yana sanadin ramewa ga uwa da kuma Jariri.

*SHAWARARWARI*:
1. A lura da tsaftar boye Kamar yanda ake lura da na bayyane.
2. A lura da lafiyar 'yanmata kafin aurar dasu, wannan matsala ta raunata aure da yawa.
3. A guji yawan aiki da ruwan sanyi.
4. A guji zuwa ko wani irin bandaki. A lura da tsaftar bandaki kafin ayi aiki dashi. Domin ana daukar wannan ciwo a bandaki.
5. In zakayi aure yi kokari wajen bincike na musamman ga lafiyar ka da na wacce zaka aura don magance irin wadannan cututtuka. Sanadiyar rashin daukan irin wadannan mataki aure da yawa sun raunata.
6. Idan ka boye ciwo, ciwo zai boyeka. A lura da lafiyar jiki domin yana ta'allake da zaman lafiyar aure.
ALHAMDULILLAH
Idan aka dauki mataki da Kuma yin magani da ya dace a cikin kwanaki kadan da izinin Allah za'a rabu da wananan ciwo.

Auwal Musa
MD/CEO

08034140556

02/11/2022

*
A turance wannan ya kunshi PID, UTI, STDs, (Pelvic Inflammatory Disease, Urinary Tract Infections, Sexually Transmitted Diseases respectively). Mutane suna kiran wannan ciwo da *.
Na zabi inyi wannan bayani cikin harshen Hausa tare da gujewa Dukkan wasu kalmomin kimiyya masu wahalar fahimta don tabbatarda isan wannan sako. Wannan ciwo Yanada illoli da yawa ga maza da mata, amma illar shi ga Mata yafi yawa saboda tsarin halittarda akayi musu da kuma darajar da Allah Yayi musu na da shi da kuma * da *.
Bazan tsawaita zanceba amma ga Alamomin wannan ciwo kamar haka, sai ka/ki binciki kan ka/ki don daukar mataki akan kari.
1. Yana Hana aihuwa ko kuma jinkirin daukan ciki da kuma raunatawa ga matantaka da mazantaka, musamman wadanda tsufa tazo musu.
2. Ciwon Mara da damka a duk lokacin al'ada.
3. Yana jawo al'ada da wuri bayan aihuwa. Wannan zai kasance ne sanadiyar dawowar kwayoyin aihuwa (ovulation), wanda wannan na daga cikin abunda ke jawo kunika (rashin tazarar aihuwa). Da za'a magance wannan matsalar da an huta wajen Shan kwayan tazarar aihuwa. Bincike ya nuna akwai alaka sosai tsakanin shayarwa da daukan ciki. Yayinda ruwan nonon ya samu sosai sannan aka shayarda Jariri Kamar yanda ya kamata, da Izinin Allah Kwayoyin aihuwa (ova) - dakatawa zasuyi.
Daganan baza su dawowa ba sai an yaye yaro da Izinin Allah.
4. Yana raunata garkuwan jikin Dan'adam
5. Yana sababba Rikicewan al'ada ga Mata da tsawaituwan shi.
6. Yana sa kaikaiyin matsemamatsi
7. Yana sa kaikaiyin gaba ga Mata
8. Yana sa zafin fitsari
9. Yana kashe aure saboda rashin jituwa da yake sabbabawa tsakanin Mata da maji.
10. Yana sabbaba fitar farin ruwa musamman ga Mata.
11. Yana tsananta laulayin ciki.
12. Yana hana ko sanadin rashin samun ruwan nono isashshe ga Jariri.
13. Yana sa warin gaba ga Mata.
14. Daukewar sha'awa ga maza da Mata.
15. Saurin inzali lokacin saduwa da maza.
16. Yana sa rashin walwala da nishadi ga mata da maza
17. Yana sa Kurajen gaba ga maza da Mata
18. Bushewar gaba da rashin sha'awa ga Mata.
19. Yana sanadin ramewa ga uwa da kuma Jariri.

*SHAWARARWARI*:
1. A lura da tsaftar boye Kamar yanda ake lura da na bayyane.
2. A lura da lafiyar 'yanmata kafin aurar dasu, wannan matsala ta raunata aure da yawa.
3. A guji yawan aiki da ruwan sanyi.
4. A guji zuwa ko wani irin bandaki. A lura da tsaftar bandaki kafin ayi aiki dashi. Domin ana daukar wannan ciwo a bandaki.
5. In zakayi aure yi kokari wajen bincike na musamman ga lafiyar ka da na wacce zaka aura don magance irin wadannan cututtuka. Sanadiyar rashin daukan irin wadannan mataki aure da yawa sun raunata.
6. Idan ka boye ciwo, ciwo zai boyeka. A lura da lafiyar jiki domin yana ta'allake da zaman lafiyar aure.
ALHAMDULILLAH
Wannan cibiya ta tsara magani na musamman, Idan aka dauki mataki da Kuma yin magani da ya dace a cikin kwanaki kadan da izinin Allah za'a rabu da wananan ciwo. Don Karin shawarwari a tuntube mu.

Auwal Musa
MD/CEO

08034140556

 .A turance wannan ya kunshi PID, UTI, STDs, (Pelvic Inflammatory Disease, Urinary Tract Infections, Sexually Transmitte...
01/11/2022

.
A turance wannan ya kunshi PID, UTI, STDs, (Pelvic Inflammatory Disease, Urinary Tract Infections, Sexually Transmitted Diseases respectively). Mutane suna Kiranshi wannan ciwo da " ".
Na zabi inyi wannan bayani cikin harshen Hausa tare da gujewa Dukkan wasu kalmomin kimiyya masu wahalar fahimta don tabbatarda isan wannan sako. Wannan ciwo Yanada illoli da yawa ga maza da mata, amma illar shi ga Mata yafi yawa saboda tsarin halittarda akayi musu da kuma darajar da Allah Yayi musu na da da kuma da .
Bazan tsawaita zanceba amma Ga Alamomin ciwo kamar haka sai ka binciki kan ka/ki don daukar mataki akan Kari.
1. Yana Hana aihuwa ko kuma jinkirin daukan ciki.
2. Ciwon Mara da damka a duk lokacin al'ada.
3. Yana jawo al'ada da wuri bayan aihuwa sanadiyar dawowar kwayoyin aihuwa (ovulation), wanda wannan na daga cikin abunda ke jawo kunika (rashin tazarar aihuwa). Da za'a magance wannan matsalar da an huta wajen Shan kwayan tazarar aihuwa. Bincike ya nuna akwai alaka sosai tsakanin shayarwa da daukan ciki. Yayinda ruwan nonon ya samu sosai sannan aka shayarda Jariri Kamar yanda ya kamata, da Izinin Allah Kwayoyin aihuwa (ova) - dakatawa sukeyi.
Daganan baza su dawowa ba sai an yaye yaro da Inzinin Allah.
4. Yana raunata garkuwan jikin Dan'adam
5. Yana sababba Rikicewan al'ada ga Mata da tsawaituwan shi.
6. Yana sa kaikaiyin matsemamatsi
7. Yana sa kaikaiyin gaba ga Mata
8. Yana sa zafin fitsari
9. Yana kashe aure saboda rashin jituwa da yake sabbabawa tsakanin Mata da maji.
10. Yana sabbaba fitar farin ruwa musamman ga Mata.
11. Yana tsananta laulayin ciki.
12. Yana hana ko sanadin rashin samun ruwan nono isashshe ga Jariri.
13. Yana sa warin gaba ga Mata.
14. Daukewar sha'awa ga maza da Mata.
15. Saurin inzali lokacin saduwa.
16. Yana sa rashin walwala da nishadi ga mata da maza
17. Yana Kurajen gaba ga maza da Mata
18. Bushewar gaba da rashin sha'awa ga Mata.
19. Yana sanadin ramewa ga uwa da kuma Jariri.

:
1. A lura da tsaftar boye Kamar yanda ake lura da na bayyane.
2. A lura da lafiyar 'yanmata kafin aurar dasu, wannan matsala ta raunata aure da yawa.
3. A guji yawan aiki da ruwan sanyi.
4. A guji zuwa ko wani irin bandaki. A lura da tsaftar bandaki kafin ayi aiki dashi. Domin ana daukar wannan ciwo a bandaki.
5. In zakayi aure yi kokari wajen bincike na musamman ga lafiyar ka da na wacce zaka aura don magance irin wadannan cututtuka. Sanadiyar rashin daukan irin wadannan mataki aure da yawa sun raunata.
6. Idan ka boye ciwo, ciwo zai boyeka. A lura da lafiyar jiki domin yana ta'allake da zaman lafiyar aure.

ALHAMDULILLAH
Wannan ta tsara magunguna ingantattu don magance wadannan matsaloli cikin sauki kuma a cikin kwanaki kadan da izinin Allah.

MD/CEO
Auwal Musa
Salaam Centre for Islamic Medicine
08034140556

  INFECTIONS, STDs, UTI AND OTHER RELATED CASES. .ALHAMDULILLAH IT IS A TESTED AND TRUSTED HERBAL TREATMENT FOR INFECTIO...
01/11/2022

INFECTIONS, STDs, UTI AND OTHER RELATED CASES.
.
ALHAMDULILLAH IT IS A TESTED AND TRUSTED HERBAL TREATMENT FOR INFECTIONS
It is reliable and affordable and formular for curing any Stubborn Infection. It Flush Infections Like Staphylococcus, Gonorrhea, UTI and other toilet infections.

This Natural Solution Help To Totally Eliminate Severe Staphylococcus Aureus and all its symptoms in men and women.

MD/CEO
Salaam Centre for Islamic Medicine
KWANAN SABON TITIN ANGUWA UKU GOMBE,
GOMBE STATE.
08034140556

Address

Anguwa Uku Gombe
Gombe

Telephone

+2348034140556

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salaam Centre for Islamic Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram