Auwal Bello

Auwal Bello Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Auwal Bello, AIDS Resource Center, Barunde quarters, Gombe.

Am an Elite Affiliate marketer 🤵||Online entrepreneur🤵||Business Coach expert 📈

I teach ✍️&🧑‍🎓I Mentor people on the best way to become a financially independent and how to earn constantly from home using just their smartphone

•JAMA'ATU MEDIA📡 & PUBLICATIONS📃  Bismillahirrahmanirrahim, Allahumma Salli Ala Nabiyyunal Ummy Wa'ala Alihi Wasahbihi A...
30/07/2025

•JAMA'ATU MEDIA📡 & PUBLICATIONS📃

Bismillahirrahmanirrahim, Allahumma Salli Ala Nabiyyunal Ummy Wa'ala Alihi Wasahbihi Ajma'in.
________________________________
MANEMA LABARAI:

Wadannan Wasu Rukunin Ma'aikata Ne Daga Bangaren Blogger's Department Akarkashin Jama'atu Media & Publication, Wadanda Aikinsu Shine Nemo Labarai Daga Kowa Bangare Na Tafiyar Jama'atu Ahbabu Rasulillahiﷺ Domin Musaka Acikin Rahotanmu Na Mako Wanda Muke Gabatarwa Duk Ranar Lahadi.

Ga Wakilan Namu Dakuma Bangaren Dasuke Kula Dasu Kamar Haka:

1- Bangaren Sha'irai🎤
Real Ibrahim NA Sidi Gombe
08027376562📲

2- Bangaren Ciyamomin Jama'atu Da Makarantar Baba Sidi📚
Nazifi NA Sidi Dambatta
09034012288📲

3- Bangaren Guard Da Saki:
Abubakar Aliyu Abubakar Keffi
08165220879📲

4- Bangaren Media Da Babban Kwamiti Na Janbulo:
Muhammad Sidi Janbulo
08064696710📲

5- Bangaren Medical:
Sunusi Sani Azare
08100829718📲

Wadannan Sune Wakilanmu Ako Ina, Don Haka Duk Mai Son Bada Wani Labari Ko Bayani Sai Yayi Kokarin Neman Wakili Na Wannan Bangaren Dayakeso Yabada Labari Ko Rahoto, Munyi Wannan Tsari Ne Domin Kara Karfafar Gwiwar Kowana Bangare Dakuma Kara Kullah Alaka Cikin Zarafin ANNABIﷺ Sannan Asanarwa Duniya Yadda Ake Samun Cigaba Da Nasarori Cikin Lamarin ANNABIﷺ
.✍️NATIONAL REPORTER/HEAD BLOGGERS DEPART:NAZIFI NA SIDI
09034012288.

BLOGGERS DEPARTMENT 29/JULY/2025.

•Matasa masoya Annabi Kenan 😎Zaratan Mayakan Sharshe Mawakan Manzan Allah Saw Tareda Sharifai Ahlin Tsarki Da KaramciSha...
09/07/2025

•Matasa masoya Annabi Kenan 😎

Zaratan Mayakan Sharshe Mawakan Manzan Allah Saw Tareda Sharifai Ahlin Tsarki Da Karamci

Sharif Mahmud Sharif Sani Jambulo

Sharif Hassanu Shareef Rabiu Usman Baba

Shehy Ahmad Mai Tajul izzi

Aliyu Haidar Na Sidi

Muna Fata Allah Ya Karamusu Basira 💚

© Real Ebraheem Na Sidi Dan Jaridan Manzan Allah

JARAN_Security_Guard 🫡Wannan Comeety Na JARAN Security Guard Bangare Ne Na aikin Yau Da Kullum A Jama'atu Ahbabu Rasulil...
25/06/2025

JARAN_Security_Guard 🫡

Wannan Comeety Na JARAN Security Guard Bangare Ne Na aikin Yau Da Kullum A Jama'atu Ahbabu Rasulillahi Sallallahu alaihi Wa sallam ❣️ Da aka Kirkireshi Domin Yin Abuwa Kamar Haka 👇

(1) Bada Taimakon Gaggawa Ga Majinyaci Mara Lafiya

(2) Hakkinsune Kula Da Abu Buwan Hawa Na Al Ummah a Wajen Majalisai Ko Taruka Da Jama'atu Ahbabu Rasulillahi Sallallahu Alaihi wa Sallam ❣️ take Gabatarwa

(3) Anaso Duk Yan Agajin Jama'atu Ahbabu Rasulillahi Sallallahu Alaihi wa Sallam A Kowane Mataki Su Dinga aikin Bada Hannu Da Kula Da Babura a Masallatan Juma'a

(4) Anyarda Wakilan Wannan Comeety Su wakilci Jama'atu Ahbabu Rasulillahi Sallallahu Alaihi wa Sallam ❣️ Wajen Haɗa Aikin Gayya 👇

_ Sharar Maƙabarta

_ Share kwalbatoci

_ sharar Masallacin Juma'a Na Yankinsu

_Gyaran Hanyoyi Da S**a Lalace a Anguwanninsu

(5) Anaso Jami'an Wannan Comeety Na JARAN Security Guard Su Zama Volunteer a Hukumar Kashe Gobara Fire service

Kuma Su Zama Masu Taimakawa Jami'an Tsaro Wajen Tabbatar Da Zaman Lafiya A Anguwanni da Jahar Suke

(6) Anaso Jami'an Comeety Na JARAN Security Guard A Kowane Mataki suke su Dinga Halartar Tarukan Jama'atu Ahbabu Rasulillahi Sallallahu alaihi Wa sallam 💘 Da full Dress Dinsu

Kadan Kenan Daga Cikin Ayyukan JARAN Security Guard Rubutunmu Na Gaba Zayyi Bayani Akan Ka-idoji da Sharadai Da Mutum Zai Cika Kafin Zama Member a Wannan Comeety Mai Albarka

Ina Fata Allah Ya Karfafi Guiwar Sojojin Rassulillah Sallallahu Alaihi wa Sallam ❣️ Da Suke aiki Ba Dare Ba Rana Domin Neman Yardar Manzan Allah Sallallahu Alaihi wa Sallam 💘
....✍️ Jama'atu media Team & Publication National Headquarter

01/04/2025

Give me a follow back please

16/03/2025

ASUS aspires to deliver the incredible in everything it does. With more than 16,000 employees around the globe with a world-class R&D team of 5,500 engineers, and 13 billion in revenue, ASUS is dedicated to the design and manufacture of products that perfectly meet the needs of today’s (and tomorr...

05/03/2025

*One reason why I decide to teach affiliate marketing*

*One thing about affiliate marketing is you can decide to teach others and also decide to as them to pay you for mentorship*

*But you are lucky I offer you free access to me mentorship here*

*Today is the best time* ✍️
Click here to get access to the free class of affiliate marketing 👇

28/02/2025
🗣️𝗦𝗔𝗡𝗔𝗥𝗪𝗔!! 𝗦𝗔𝗡𝗔𝗥𝗪𝗔!!📩Jama'atu Ahbabu Rassulillah Salallahu alaihi wasallam Gombe ta kudu ta ƊAGAH MAULIDIN ta sakamakon...
16/12/2024

🗣️𝗦𝗔𝗡𝗔𝗥𝗪𝗔!! 𝗦𝗔𝗡𝗔𝗥𝗪𝗔!!📩

Jama'atu Ahbabu Rassulillah Salallahu alaihi wasallam Gombe ta kudu ta ƊAGAH MAULIDIN ta sakamakon wani babban rashin da aka yi na Imam Abdullahi Azare Allah Allah ya jikan shi da rahma alfarmar ma'aiki salallahu alaihi wasallam

Address

Barunde Quarters
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal Bello posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram