11/10/2025
•TA'AZIYYA: Amadadin Jama'atu Ahbabu Rasulullahiﷺ Association Of Nigeria, Karkashin Jagorancin Sheikh Sharif Sani Janbulo(Hafizahullah) Muke Mika Sakon Ta'aziyya Da Alhini Ga Al'ummar Musulmai Bakidaya Na Rashin Babban Malami Na Madabo(Malam Kabiru) Wanda Yarasu Jiya Alhamis Kuma Akai Jana'izar sa Awannan Rana Ta Juma'a 10/10/2025.
Sakon Ta'aziyya Na Musamman Ga Iyalai Da Dalibai Dama Sauran Al'ummah Bakidaya, Allah Yabada Hakurin Wannan Babban Rashi, Allah Yasadashi Da Masoyin Annabi Muhammaduﷺ Muma Allah Yasa Muyi Kyakkyawan Karshe Amin.
©Jama'atu Media & Publication Nigeria.