Malam Sharif Dan Baiwa

Malam Sharif Dan Baiwa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam Sharif Dan Baiwa, Medical and health, Yalan Guruza, Gombe.

31/07/2024

Dan Baiwa Traditional Clinic Gombe State Nigeria

22/07/2024
JARUMIN NAMIJI (daga Dan Baiwa Traditional Clinic)Darajan da namiji Yana ta'allaka ne daga hazakarsa K**a daga mutunci S...
15/06/2024

JARUMIN NAMIJI (daga Dan Baiwa Traditional Clinic)

Darajan da namiji Yana ta'allaka ne daga hazakarsa K**a daga mutunci Sa na cikin al'uma da kuma mutumci iyalansa, hakan Kuma baya faruwa sai har in an gyara cikin gida.

A wanan fanni Muna gabatara muku da maganinin mu Mai inganci Mai suna JARUMIN NAMIJI Wanda babba Malam SHARIF AHMED ABDULAHI ya hadashi daga itattuwa da kuma ganyaiyaki masu albarka, shi wanan magani yayi fice ne ta wurin bada gudumawa kamar Haka:

*Daukan lokaci Mai yawa yayin, saduwa.
* Kara ni'ima da bada kuzarin hazaka
* Kara ruwan alkairi.
* Kashe cuttutuka masu kawo cikas ga rayuwar jima'i.
* Inganta lafiyar jijiyoyi dake bada taimako yayin jima'i da dai sauransu.
Ana anfani da wanan magani ta hanyar ci acikin miya, nama, shinkafa, kunu, shayi, sanan Mai HAWAN jini ma da cuwon sugar duk zasu iya anfani dashi saboda an ingantashi ta yadda zai Yi daidai da jikinsu.

GARGADI: BAYA KARA GIRMAN GABA(saboda magani.mai Kara GIRMAN GABA Yana da illa ga lafiyarmu asali ma duk magani na bangaren likitanci ko gargajiyanci duk Wanda aka ce Yana Kara girma na gaba to ki sani ba gaskiya bane, sai a kiyaye)

Muna tura magani a kowani lungu da sako dake cikin kasar Nan har da wajen kasar, kudai Sai a tuntube mu a: asibitin mu dake hayin kwari layin maternity dake garin gombe ko a neme mu ta wanan number:
09161820044
08108625980

DAN BAIWA TRADITIONAL CLINIC Assalamualaikum ya jama yau Kuma Mun zo muku NE da Bayani akan Istimina'i wato Wasa da Al'a...
15/06/2024

DAN BAIWA TRADITIONAL CLINIC
Assalamualaikum ya jama yau Kuma Mun zo muku NE da Bayani akan Istimina'i wato Wasa da Al'aura domin neman biyan Bukata K**ar dai yadda ake samu ta wurin saduwa.

Da farko Istimina'i wani mugun Abu NE Wanda yake SA Dan Adam yasamu matsaloli Masu yawa daga kan ibadarsa har zuwa lafiyar jikinsa. Malamai da yawa sun yi magana akan ilolin da Istimina'i yake haifarwa ta bangaren ibada sanan haka ma likitoci sukai nasu Bayanan akan illar Istimina'i ta bangaren kiwon Lafiya.
Wanan sune matsaloli da Istimina'i yake jefawa Dan Adam a baiyane:

* Kashe Karfin Gaba
* Kashe kwayoyin Haihuwa
* Sa bawa ya tsani ibada
* Kankancewar Gaba
* Yawan mantuwa
* Shafin bakaken Aljannu.
* Ragewar basira
* Cutar sanyi
* Bukun zuciya Mai Karfin. Da sauransu.
Lallai duk Matsala Akwai Magani ta wannan haka yake domin Samun magunguna da zasu raba ka da wannan masifa sanan su warkar da kai daga illar da yayi maka na tsawon lokaci da kake yi, sai ka tuntubi DAN BAIWA CLINIC Wanda ke anguwar Hayin kwarin Layin maternity Gombe State ko Kuma kaneme mu ta wannan lamabar: 09161820044
08103882823

Malam Sharif Dan Baiwa Traditional Clinic
19/04/2024

Malam Sharif Dan Baiwa Traditional Clinic

17/04/2024

Maganin Karfin Da Namiji Sadinan

13/04/2024

Maganin HIV SADINAN IN SHA ALLAH

Address

Yalan Guruza
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Sharif Dan Baiwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram