30/04/2025
*ILLAR RUWAN SANYI; GA LAFIYAR MUTUM*
1. TSAIDA BUGUN ZUCIYA:- Bugun zuciya shike gyara dumin jiki da daidaita numfashi, to ruwan sanyi yana sa bugun zuciya ya rika raguwa har takai ga tsayawa.
2. LALATA TSARIN KAYAN CIKI:- Shan ruwa mai sanyi yana tattare hanji guri daya, sai ya sanya abinci yaki narkewa da wuri, hakan kan jawo matsalar hanji (ulcer kenan), ko kuma tashin zuciya.
3. Masu shan ruwan sanyi:- Za su rika yawan zubda miyau/yawu da kaki, ko tashin zuciya, ko saurin kullewar ciki.
4. DAUKE KARFIN JIKI:- Duk da cewa shan ruwan sanyi kan sa mutum yaji dadi, amma a hankali yana dauke masa karfin jiki, saboda yayin da ruwan mai sanyi ya shiga jikinsa, dole sai na'urorin jikin sunyi kokarinsu na ganin sun maida wannan ruwan ya daidaita da dumin jikin, hakan yanasa suyi rauni sakamakon kokarin da suke yana wuce haddi.
Ko kun lura duk sanda kuka sha ruwan sanyi sai kunji duk jikinku sanyin ya ratsa kaman farkon zazzabi, a hankali kuma sai kuji ya daina.?
5. CIWON MAKOGWARO DA DAKUSHEWAR MURYA:- Yawan amfani da ruwan sanyi yana lalata jijiyoyin makogwaro, har sukai ga basa amfaninsu.
Idan ya kai shekaru arba'in sai ya fara fama da ciwon makogwaro da dakushewar murya, ko muryar ta fashe.
6. CIWON HANTA DA KODA:- Dukansu suna bukatar wadataccen ruwa a jikinsu, don haka yayin da mutum ya zama yana amfani da ruwa mai sanyi, zai zamo su kuma suna cutuwa ta yanda aikinsu zai fara kasa, in haka ta samu mutum ya shiga matsala.
7. BUSAR DA RUWAN JIKI:- Akwai na'urori a jikin dan Adam da aikinsu shine sadar da ruwa ko ina a jikin mutum, ta yanda ko ina na jikinsa zai samu damar motsawa cikin nishadi.
To wadannan naurorin sukan yi sanyi sakamakon ruwan sanyi, sai su zama so weak.
8.. MATSALAR MA'AURATA:- Wannan abune tabbatacce harga likitocin zamani cewa: shan ruwan sanyi yana raunata mazantakar namiji, yana kuma busar da mace.
9. Shan ruwan sanyi:- In mahaifar mace nada rauni yana iya hana ta haihuwa.
10. Shan ruwan sanyi:- Yana tsinka maniyyin namiji ya