YUSAN TV

YUSAN TV Yusan Television is a modern media platform dedicated to education, awareness, and entertainment.
(1)

We welcome everyone to advertise their products and services, no matter where you are across the world.

04/05/2026

ADC TA RAGE KUDIN NOMINATION FORM DIN YAN TAKARA with 20% discount!

04/05/2026

Sabuwar Wakar Hon.Zayyanu Hashimu (Jarumin Tudun Wada) Mai Neman Takarar Dan Majalisar Jiha Gusau Ta Daya (1) 2027.

Daukar Nauyi:Jarumin Tudun Wada Foundation.

Yanzu yanzu Distinguished Senator Hajiya Dr. Lubna Muhammad Baba Gusau  ta saye form din tsayawata takarar kujerar Sanat...
04/05/2026

Yanzu yanzu Distinguished Senator Hajiya Dr. Lubna Muhammad Baba Gusau ta saye form din tsayawata takarar kujerar Sanata a Zamfara ta tsakiya

Wace fata kuke mata?

Matashi kuma dan gwagwarmaya Hon. Buhari Namalan Sokoto ya shirya fafatawa da Hon. Hassan Bala Abubakar (Durumbun Sokoto...
04/05/2026

Matashi kuma dan gwagwarmaya Hon. Buhari Namalan Sokoto ya shirya fafatawa da Hon. Hassan Bala Abubakar (Durumbun Sokoto) a neman kujerar dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Sokoto ta kudu da kuma Sokoto ta Arewa.

Shin idan hakan ya kasance wa zaku jefawa kuri'unku?

Durumbu ko Namalan?

Jam'iyar National Democratic Congress (NDC) a Jihar Zamfara Ankaddamar Da Shuwagabannin Jam'iyar NDC a Jihar Zamfara Kam...
04/05/2026

Jam'iyar National Democratic Congress (NDC) a Jihar Zamfara

Ankaddamar Da Shuwagabannin Jam'iyar NDC a Jihar Zamfara Kamar Yanda Uwar Jam'iya Ta Kasa ta Umurta.

Masoya Dakuma Magoya Bayan Jam'iya National Democratic Congress (NDC) Daga Sassa Daban-Daban a Fadin Jihar Zamfara Sun Halarchi Taron Kaddamar da Shugabancin Jam'iyar NDC a Lalan Offishin Yakin Neman Zaben Sen Kabir Garba Marafa Dake Gusau Babban Birnin Jihar Zamfara Domin Gudanar Zaben Consensus Bayan Jarjejeniyar Baiwa Alh. Alh Sirajo Maikatako matsayin NDC Zamfara State Chairman Haka Zalika An Kaddamar Da Kwamitin Da Zasu Gabatar Da Sauran Jagororin Wannan Jam'iya Amatakin Jihar Zamfara

Dubban Mutane Daga Kananan Hukumomin 14 Sun Aminta Da Wannan Jam'iyar Matakin Jihar Zamfara Haka Zalika Tareda Dukkan Chairmomin Mazabun 147 Dake Jihar Zamfara Dukkanninsu Sun Halarci Wannan Taro.

Tareda Sahalewar Dukkan Yayan Jam'iyar National Democratic Congress NDC Akayi Wannan Tsarin Haka Zalika Sune S**a Bada Tareda Yanke Hukuncin Alh. Surajo Garba Maikatako Amatsayin Chairman Na Jam'iyar Amatakin Jihar Zamfara, Kasancewarsa Mai Amana Dakuma Hazaka Tareda Gogewa Akan Sha'anin Siyasa.

Ankaddamar Da Shugabancin Mutane Shida Amatsayin Wadanda Zasu Kula Da Jam'iyar ta National Democratic Congress A Jihar Zamfara Zuwa Wani Dan Lokaci Nan Gaba Inda Aka Ayyana
1 Alhaji. Sirajo Maikatako Amatsayin State Chairman National Democratic Congress NDC
2-Alh. Abubakar Usman Gora Amatsayin Zonal Vice Chairman Central.
3-Hon. Usman Abdulkadir Amatsayin Asst secretary
4-Hon. Yunusa Muhammad Mada Amatsayin State Organizing Secretary
5-Hajiya Nafisa Shalele Amatsayin Women Leader
6-Murtala Hulafa Amatsayin Youths Leader Zamfara State
Tare Da Sauran Muhimman Mutane Da Allah Yakaddare Su Da Samun Muƙamin Matakin Jihar Zamfara Cikin Jam'iyar (NDC) Allah Yasa Albarka Cikin Muƙamai Nasu Amiñ.

Allah Yamaida Kowa Gidansa Lafiya Yakuma Kawo mana Dauwamammen Zaman Lafoya Ajihar Zamfara Dakuma Kasarmu Baki Daya, Allah Yaba Snaata Kabir Garba Marafan Gusau Nasara 2027

Amin

Kamal A. Rufa'i Rawaiya
SMART CO'ODINATOR BUNGUDU

Ko ta chan chanta Sarauniyar Kasar Hausa
04/05/2026

Ko ta chan chanta Sarauniyar Kasar Hausa

Al'ummar yankin zamfara ta tsakiya zaku iya zaben Dr, Lubna Baba Gusau Sarauniyar Kasar Hausa a matsayin sanatan zamfara...
04/05/2026

Al'ummar yankin zamfara ta tsakiya zaku iya zaben Dr, Lubna Baba Gusau Sarauniyar Kasar Hausa a matsayin sanatan zamfara ta tsakiya

Mai neman tsayawa takarar kujerar Sanata zamfara ta tsakiya Hajiya Dr Lubna Muhammad 2027 ta sauka a garin Abuja domin s...
04/05/2026

Mai neman tsayawa takarar kujerar Sanata zamfara ta tsakiya Hajiya Dr Lubna Muhammad 2027 ta sauka a garin Abuja domin sayin form din tsayawa takarar Sanata.

Zamfara State NDC Chairman Hon. Alh Alhaji Sirajo Garba Maikatako
04/05/2026

Zamfara State NDC Chairman Hon. Alh Alhaji Sirajo Garba Maikatako

Anzabi Alh.Sirajo Garba maikatako Gusau A matsayin Chairman party na Jam, iyyar NDC ta Jahar Zamfara Dama Sauran Shugaba...
04/05/2026

Anzabi Alh.Sirajo Garba maikatako Gusau A matsayin Chairman party na Jam, iyyar NDC ta Jahar Zamfara Dama Sauran Shugabani
-------
Angudanarda Zaben Shugabannin Jam,iyyar NDC na Jahar zamfara da Yagudana a Babban Ofishin Yakin Neman Zaben Dantakarar Gomnan Jahar zamfara Dake Lalan Gusau

Anyi Zaben ne Bisa Doka da order Kamar Yanda Jadawalin Uwar Jam,iyya takasa ta Shata Kamar Anka tsara Bisaga Wannan ne Yasa Yau Anka Gudanarda wannan Zaben Kamar Yanda Anka Shirya a Fadin Nigeria

Anzabi Shugaban nin Wannan Jam'iyya a Matakin Wannan Kamar Haka :-

1-Alh Sirajo Garba maikatako (Chairman party NDC)
2-Alh Abubakar Usman Gora Bungudu (Zonal Vice chairman).
3-Hon. Ismael Abdulkadir (Assistant Secretary).
4-Hon. Yunusa Muhammad Mada (State Org. Secretary).
5-Haj. Nafisa Shalele (Women leader)
6-Mutrtala Ulafa'u(Youth Leader)

Wa'yannan Sune Kadan Daga Cikin Shugabannin da Ankaraba a wannan Congress da yagudana A Wannan Babban Ofishin Yakin Neman Zaben maigirma senata Kabir Garba Marafa Marafan Gusau CON'OFR!.

Sabon Shugaban Jam,iyyar NDC ta Jahar Zamfara Alh. Sirajo Garba Marafa Gusau A Jawabin Shi Yayi Godiya sosai Ga Wannan Zaben da Ya Gudana Bisa ga Gaskia da Adalci

Kuma Yayi Alkawalin Kawo Cikakken Cigaba Akan wannan Sabon Shugaban ci da Yasamu Tareda Bada Cikakken Hadin Kai Dan Asamu Nasara A Wannan Tafiya da Za'ayi ta Shugaban Cin Jam,iyya da Allah Yabashi a Yau Monday

Hon. Sani Aminu Nagge Ya Nufi Taron State Congress a GusauDan siyasa kuma jigo a jam’iyya, Hon. Sani Aminu Nagge, na kan...
04/05/2026

Hon. Sani Aminu Nagge Ya Nufi Taron State Congress a Gusau

Dan siyasa kuma jigo a jam’iyya, Hon. Sani Aminu Nagge, na kan hanyarsa ta zuwa taron State Congress da za a gudanar a yau a birnin Gusau, babban birnin jihar Zamfara.

Taron wanda ke da muhimmanci a harkokin jam’iyya, ana sa ran zai tattaro manyan shugabanni da wakilai daga sassa daban-daban na jihar domin yanke muhimman shawarwari da s**a shafi makomar jam’iyyar.

Majiyoyi sun bayyana cewa, halartar Hon. Nagge na daga cikin kokarin da yake yi wajen tabbatar da cigaban siyasa da kuma wakilci mai inganci ga al’ummar mazabun Maru da Bungudu.

A cewar wasu magoya bayansa, akwai kyakkyawan fata cewa wannan taro zai haifar da alkhairi ga al’ummar yankin, tare da samar da sabbin hanyoyin bunkasa siyasa da ci gaban al’umma.

Ana sa ran taron zai gudana cikin nasara, tare da samar da daidaito da hadin kai a tsakanin ‘yan jam’iyyar a fadin jihar Zamfara.

04/05/2026

Introducing the new Chairman of NDC party in Zamfara State.

Nigeria Democratic Congress
Henry Seriake Dickson
Nigeria Democratic Congress NDC Kano Chapter

Gabatar da Shugaban Jam’iyyar NDC na jahar Zamfara Alh. Surajo Garba Mai Katako. Tare da amincewar duka mahalarta Taron.

Address

GUSAU
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YUSAN TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share