
30/08/2022
"Mafi yawa rago na mutuwa ๐ ne kafin lokacin mutuwar sa๐"
Abin nufi anan shine idan azzalumi ๐น ya tsorata ka sae ka ๐ karaya ๐ baka sauke abinda kake da niyyar kara sawaba lallae yaci galaba akana, kokuma yace maka xo nan kawai seka bisa saboda kana tsoron ๐ณ hukuncin sa๐ท walau hukuncin na kisa ne kuma daka bishinma sae yaje ya kashe ka, kaga kayi mutuwar kaskanci, wata kilama da baka bishi ba da baka mutu a lokacin ba๐
Allah kasa mu xama kayan aeki ga Addini aduk inda muke ๐