Mai Zakara Herbal Medicine Jalingo

Mai Zakara  Herbal Medicine Jalingo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mai Zakara Herbal Medicine Jalingo, Medical and health, A A Rano Plistation opposite motor Park Road block Jalingo, Jalingo.

Munbude wannan Shafine domin taimakawa Al'umma da ingantattun Magunguna wanda aka samar dasu ta hanyar bincike dakuma ilimin zamani, domin samun waraka daga cututtuka iri daban-daban.

"MAGANIN SANYI SAHIHI' GA MAZA":"Mai Karatu Ka tsaya Sosai dan Kada kaje Ka Hada Ba dai dai ba""MAHADIN MAGANIN GASU KAM...
19/11/2022

"MAGANIN SANYI SAHIHI' GA MAZA":

"Mai Karatu Ka tsaya Sosai dan Kada kaje Ka Hada Ba dai dai ba"

"MAHADIN MAGANIN GASU KAMAR HAKA"

"1' Ruwa Lita Biyu 2 kada kasa Kasa da haka'

"2' Na Mijin Goro Guda 7' Kada ya Gaza haka'

"3' Tafarnuwa Kwallo uku Curi uku'

"4' Citta Guda 7 Kuma Danya'

"5' Lemon Tsami Gudu Uku 3'

"6' Garin Kanun Fari Rabin Cokali Rabin Koshiya'

"7' Garin Habbatus-sauda Rabin Cokali' Rabin Koshiya"

'Idan Komai Ya Samu Sai A nemo Tukunya A Wanke ta fes Sai A zuba Ruwan Lita biyu A Bare Tafannuwar a Bare danyar cittar da namijin Goro a zuba Karin Kanun Fari Rabin Cokalin Sannan A Matsa Lemon Tsamin Aciki Sai A tafasa shi' idan ya Tafasa A Tace shi da Rariya ko Wani Abin Tacewa haka' A zuba A kwano ko Yar Karamar Jarka'' Kullum da Safe idan kaci Abinci Kasha Rabin Kofin Shayi Hakanan da yamma idan kaci Abinci Kasha Rabin Kofi"

"AMFANIN WANNAN MAGANIN SHINE KAMAR HAKA"

'1' Yana Wanke Marar Da Namiji

'2' Yana Warkar da Sanyi Maisa Kai Kayin Jiki

'3' Yana Warkar da Sanyi Maisa Yawan Kawowa A Wajen Saduwa"

'4' Yana Warkar Da Sanyi Mai yawan sanya Ciwon Baya"

'5' Yana Warkar da Sanyi Maisa Kuraje A Gaban da Namiji'

'6' Yana Maganin Sanyi Mai Fitar da Farin Ruwa dama Wasu nau'ika Sanyi daban Daban Insha' Allah zaka Samu Waraka Akan Wannan ciwo

Nabaku fisabilillahi

A turawa sauran yan uwa su amfana

👁‍🗨 MUNA SAIDA KAYAKIN MATA IRI-IRI KAMAR HAKA.☞ Magun-gunan Infection ciwon sanyi, kaikayi, kurajen gaba, da fitar fari...
24/08/2022

👁‍🗨 MUNA SAIDA KAYAKIN MATA IRI-IRI KAMAR HAKA.

☞ Magun-gunan Infection ciwon sanyi, kaikayi, kurajen gaba, da fitar farin ruwa ciwon ciki ko ciwon mara a lokacin al'ada, jinzafi a lokacin saduwa dadai sauransu,

☞Munada Maganin karin baya ko karin girman nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba to da izinin Allah muna da ingan tattun Magun-guna da izinin Allah za'a dace.


☞ Harwala yau Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu s**a rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba.

☞ Muna da Magun-gunan karin ni'ima, ina mata da suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zama tamkar kankana kuma kinyi sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu.
☞ Muna da Magun-gunan rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa ko rashin gamsuwa wurin jima'i, akwai matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zasu rabu da matsalar.

Ga masu bukata zasu iya tuntubarmu ta lambar waya kamar 08164957408. Ko Whatapp, akan 08164957408 zamu iya kaimaka duk inda kake a Nigeria.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA : KAMAR SU :
FACEBOOK.
https://www.facebook.com/Mai-Zakara-Herbal-Medicine-Jalingo-108281811998266/.

KO TELEGRAM : https://t.me/Maizakaraherbalmedicinejalingo44

Harwala yau Muna Maraba da Sakonninku na Akan E-mail dinmu Mungide!
muhammadsanialmustapha111@gmail.com.

THE PROBLEM OF INFECTION CAUSES IN OUR MAIN BODYINFECTION IS BAD: An infection occurs when another organism enters your ...
22/08/2022

THE PROBLEM OF INFECTION CAUSES IN OUR MAIN BODYINFECTION IS BAD: An infection occurs when another organism enters your body and causes disease. The organisms that cause infections are very diverse and can include things like viruses, bacteria, fungi, and parasites.

You can contract an infection in many different ways, such as directly from a person with an infection, via contaminated food or water, and even through the bite of an insect.

Most of the antibiotics drugs sold in pharmacy stores are now ineffective to treat staph due to self-medication practices. Another reason is that staphylococcus infection is now resistant to most of these antibiotics. So, if my advice is stop wasting money on antibiotics.

Instead of antibiotics, lots of Nigerian men and women testify that this herbal remedy works very effectively to treat staphylococcus and other infections in few weeks of using it.
Take herbal medicines that help flush off infections from your body system. Believe it or not, taking Antibiotics and injection can only suppress symptoms of staph infection, the solution is you have to take herbal medicines that will flush those bacteria from your blood stream
If you are experiencing any of these serious infections, then you are not alone. My husband and I suffered from similar problems for about 3 years. We tested positive to Gono and later staphylococcus aureus.So we visited several hospitals, tried expensive antibiotics and used lots of products bought from networking companies just so we could get rid of this infections…But sadly, the stubborn infection remained in our body system for 3 years!At that time, the infection affected my fertility, destroyed our immune system and made us suffer painful symptoms. After several trial and errors, I continued searching for a permanent cure until I came in contact with an old time friend, who was a health expert that has now relocated to Canada.

She recommended an herbal treatment that completely cures Staphylococcus, urinary tract infections, and other STDs like Gonorrhea, Syphillis etc.
DO YOU EXPERIENCE ANY OF THESE SYMPTOMS

✓Pain during Love Making or Urination.
✓Unusual Discharge from the Man-hood, Va**na or A**s.
✓Sores, Blisters, Warts or Rashes in the Ge***al area.
✓Itchiness or Irritation in the Ge***al area.
✓Persistent Diarrhoea. Noisy Stomach.
✓Fever or Flu-like Symptoms.
✓Rectal or Back Pain.
✓Burning with Urination/Frequent Urination.
✓Strong Unpleasant Smell of Urine.
✓Dark, Cloudy or Bloody Urine Warm Like Movement e.t.c
For more information please contact this numbers below.
08164957408
07039907068
08130535506
Zakara Herbal Medicine Jalingo.

MATSALOLIN DA ISTIMNA'I YAKE JANYOWA.Wadannan Kadan Daga Cikin Illolinda Istimna’i Yake jan yowa rayuwar dan adam dakuma...
20/08/2022

MATSALOLIN DA ISTIMNA'I YAKE JANYOWA.Wadannan Kadan Daga Cikin Illolinda Istimna’i Yake jan yowa rayuwar dan adam dakuma lafiyansa. Inkasan katabayin istimna’i to ka karanta wannan WASA DA AL’AURA,Wadannan Kadan Daga Cikin Illolinda Istimna’i Yake jan yowa rayuwar dan adam dakuma lafiyansa. Inkasan katabayin istimna’i to ka karanta wannan 

WASA DA AL’AURA, ISTIMNA’I (MA********ON) ZINAR HANNU

Indai kasan ka taɓa yin wasa da AZZAKARINKA wato ISTIMNA’I ko ma********on, koda ka kai shekaru da dama da dainawa, to lanlai ka karanta wannan post ɗin,
Istimna’i ko Ma********on aturance shine: Wasa
da al’aura, har a samu fitar maniyyi. Wannan yana nufin yin amfani da tafin hannu ko ɗanyatsa da nufin samun gamsuwar jima’i. Wasa da Al’aura ga maza, s**an yi amfani da Sabulu ko Mai ko wani abu mai yauƙi da santsi ta hanyar mulmula Azzakarinsu har su biya bukatar su. Amma mata, suna amfani da yatsa ko kyandir ko wani abunda za su tura cikin gabansu, har su biya bukatar su.

Yin wannan ɗabi’a yana gadar da tarin matsaloli ga rayuwar mutum, tayanda yake kassara jijiyoyin
gaban namiji kai harma da ƘWAƘWALWA. Koda kayi shekaru da dainawa waɗannan matsaloli sai sun riskeka.

CUTUTTUKAN DA ISTIMNA’I KE HAIFARWA
Bincike ya tabbatar da cewa; istimna’i yana haifar da matsaloli ga lafiya ɗan Adam kamar haka:

1.Yana haifar da matsanancin ciwon ciki ko mara ga maza da mata.

2.Yana kumbura mataina

3. Yana shafar lafiyar jijiyoyin da suke da alaqa da fitar maniyyi.

4. Yana sa jin zafin fitar fitsari.

5. Yana rage qarfin namiji da mace wajan saduwa.

6.Yana sa kankancewar gaba.

7.Yana sa saurin fitar maniyyi.

8. Yana sa tsinkewar maniyyi.

9. Yana haddasa ciwan daji.

10. Yana jawo aljanu.

11. Yana kawo ciwon ƙashin baya.

12. Yana hana haihuwa.

13. Yana kawo qurajen gaba masu wuyar magani.

14. Yana rage kaifin kwakwalwa.

15. Yana rage kaifin gani.

16, Yana sa karkarwar jiki.

17. Yana sa rashin nutsuwa da kuncin zuciya.

18. Yana kawo ƙaramar hauka da bukatar kadaici.

19. Yana sa yawan mantuwa.

20. Yana bude farjin mace. Dadai sauransu.

Yawanci waɗannan matsaloli basa bayyana sai bayan mutum yayi aure, wanima sai yayi shekaru da dainawa, sannan wasu daga cikin waɗannan matsalolin zasu fara bayyana.

YADDA MUTUM ZAI MAGANCE MATSALOLIN DA ISTIMNA’I KE JANYOWA DA KANSA.

*Garin Albagunaj.
*Garin Zaitun.
*Garin Ganyen turare.
*Garin Girfa
*Garin Qurin jal
*Garin Ɗaɗɗoya
*Garin Na’ana’a
*Citta, kaninfari, Masoro.
A dake waɗannan kayayyaki sannan a dinga shan cokali daya da safe daya da yamma, a tafashasshen ruwan shayi ba madara.

Wannan haɗin shima yana taimakawa ƙwarai da gaske wajen magance matsalolin da Istimna’i ke janyowa.

Saiwar Sanya.
Saiwar Zogale
Saiwar Sabara.
Saiwar Garafuni
Saiwar Malga
Saiwar Bini da zugu
Saiwar Darbejiya (kaɗan)
Saiwar Zurman (kaɗan)

A haɗa waɗannan saiwoyin a tukunya a tafasa da mangul ariqa shan kofi dai dai, sau uku a rana.

Ga wanda yake son ingantaccen maganin matsalolin ISTIMNA’I ko wane irine, to akwai mu da haɗaɗɗen maganin duka ɗaya. wannan magani cikin ikon ALLAH, yana dawowa da mutum cikakkiyar lafiyarsa, kamar bai taɓa samun wata matsala ba. Ga mai bukatar warkewa daga dukkan nau’ikan ciwukan istimna’i to yayi amfani da wannan maganin za’a samu lafiya da ikon Allah.

Me buƙatar Maganin se Ya tuntube mu a messege Inbox ko kuma WhatsApp ko Ya kiramu kai tsaye a Waɗannan Nambobi

Dakta Waraka
07039907068
08164957408
08130535506
Zakara Herbal Medicine Jalingo.

19/08/2022

Address

A A Rano Plistation Opposite Motor Park Road Block Jalingo
Jalingo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai Zakara Herbal Medicine Jalingo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Mai Zakara Herbal Medicine Jalingo:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram