28/07/2025
🌎✅💊💉Assalamaalaiku Yau zamuyi Dan taqaicecen gameda paracetamol wato (p c m) maganine gama,gari Wanda yanadauke zogin ciwo ko ciwankai ko zazzabi Dade sauransu koKuma rashin jindadinjiki Wanda akoina ana iya samunsa asaya Wanda babban mutum zesha 1gm. Kada kasha Paracetamol piyeda yanda likita yagayamaka wato (1gm) idan kasha fiyeda haka zeiya zakaiya kamuwa daciwon Koda ko hanta koKuma karasa rayuwarka gabadaya.🙏 Karkamanta kayi following din wannan page din dakuma sharing domin samun Wani in mun Dora 👍Paracetamol is a common painkiller used to treat aches and pain. It can also be used to reduce a high temperature. It's soavailable to buy from a pharmacy or shop, but you may be able to get 1g tablets on prescription if you have long-term pain.