G.M.N Islamic medicine and health advice

G.M.N Islamic medicine and health advice Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from G.M.N Islamic medicine and health advice, Medical and health, Jimeta ultra modern market, Jimeta.

15/06/2020

Aslam yan uwa, dafatan kuna lafiya
Ina masu fama da farfadiya,
A samu kirfat, hidal, yansun duka gari ahada da zuma ake sha. Za a samu sauki inshaa Allah.
09063703686sms
Like and share

Those that are suffering from Unconscious falling and jerking
Should gather those
Cinnamon powder
Hidal powder
Anise powder
And honey, the mix them and drink two spoon twice daily.
09063703686sms
Pls like and share.

12/06/2020

Aslam ina masu fama da ciwon hakori idan ma yayi rami, inshaa Allahu ayi amfani da wannan hadi za a samu sauki.
Citta
Lemon tsami
Tafarnuwa
Maclean
A matsi ruwan citta, da ruwan lemun,
Zaki da kuma tafarnuwa, sai a raba ruwan rabi a saka a inda yake ciwon yadan juma sai a kurkure, a zubar sau biyu, sai a hada sauran ruwan da maclean ake yin brush dashi, safe da yamma,
09063703686sms
Pls like and share

Toothache # organic ginger+orgarnic 🍋 lemon, a bowl for admixture, juice the lemon, grate the
Ginger add garlic, put the mixture in the affected area, Rinse it off, repeat 2 times, divide the mixture into two before doing this combine the half in your daily brushes.
09063703686sms
Like and share.

12/06/2020

Aslam maganin pneumonia hadin gida
A samu tafarnuwa a matse ruwan ake shan ruwan cikin cokali sannan ake goga duddugan a kirji da kuma baya. 09063703686sms
Like and share

Pneumonia
Get a handful of garlic, grind to extract the juice, Drink a spoon and use the juice to rub the chest and back.
09063703686
Like and share.

12/06/2020

Aslam barkanmu da warhaka
Maganin typhoid
A samu danyen kwanda
Abarba
Citta
Ruwan lemu
Lipton tea,
A yayyanka a tafasa da ruwan da aka jika masara tsawon awa daya, ake shan Kofi daya sau uku a Rana har sai an warke.
Karin bayani 09063703686sms
Pls like and share
For typhoid fever
Get unripe paw paw
Pineapple+ginger+lime orange+ Lipton, cut into pieces, boil with fermented corn water for one hour, take one glass 3 times daily for one week, inshaa Allah the ailment will disappear.
More information 09063703686sms.
Pls like and share.

12/06/2020

Aslam barka da safiyar jumma a
Maganin sanyin Kashi a gida
A samu kwallon piya kamar guda biyar a yayyanka a busar a maida gari, a hada da zuma Mai kyau, a kwaba ake Sha cokali daya
Sau uku a rana. Tsawon kwana 6.
Karin bayani 09063703686sms
Pls like and share
For rheumatism
Get 5 seed of English 🍐 pear (avocado) cut into pieces and dry under a 🌞 sun, grind to powder mix with a pure honey to form a paste. Take one spoon three times daily untill six 6 day.
More information 09063703686sms
Pls like and share

11/06/2020

Aslm maganin asthma
Asamu kwallon 🥭 mangoro a yayyanka a busar, a nika ya zama gari, a saka cokali daya a kofin ruwa a gauraya ake sha, kofi daya sau daya a rana sati uku3 zuwa hudu 4
Karin bayani 09063703686sms
Like and share pls

Asthma cure
Get some seed of 🥭 mango cut them to pieces and keep under a 🌞 sun to dry, grind to powder put one spoon of the powder into a glass cup of water stir it and drink once a day for three3 week.
More information 09063703686sms.

11/06/2020

Aslam maganin hawan jini da typhoid.
Yansun
Zi'itir (thyme) na miya
Shammar
Kusbara,
A hade ake sha da zuma safe da yamma.
09063703686.
Like and share.
Medice for hypertension and typhoid
anise power
Thyme
Fennel
Coriander
Mix them together, put pure honey and drink,
More information 09063703686
Like and share

10/06/2020

Aslam maganin gonorhea da rikicin al ada.
Namijin goro guda hudu 4, citta, tafarnuwa, a yayyanka a hadasu gaba daya da ruwan lemun zaki cokali biyu safe, biyu yamma.
Karin bayani 09063703686 sms
Like and share pls.
Menstruation problem/ gonorrhea
Get 4 pieces of cola, ginger and garlic, cut into pieces mixed everything with lime juice, take 2 spoon daily. More information 09063703686 sms
Like and share.

10/06/2020

Aslam magani ulcer na ciki
A samu ayaba danye (plantain) guda 7 zuwa 8, a bare a yayyanka a kirba a saka a kofi a zuba ruwa gallon daya, a rufe a barshi yayi kwana uku, sannan a tace ake sha kofi daya sau biyu a rana za a samu sauki inshaa Allahu
Karin bayani 09063703686

For stomach ulcer
Get 7 to 8 unripe plantains peel it, cut them to pieces then pound them put in a cup along one gallon of water, allow it to ferment for three days then take one cup twice daily for one week.
More information 09063703686.

10/06/2020

Aslam maganin Infection ga mata
Wanna Hadi Mai kyau ne sosai
Yayan hulba
Yayan habba
Furen babunaj
A tafasa mace take Sha sannan Tana zama a cikin ruwan dumin nasa, za a samu sauki inshaaa Allahu.
Akula!! Banda mace Mai ciki
Karin bayani 09063703686,

Good cure for women infection
Fenugreek seed
Blackseed
Chamomile flower
Henna leaves
Boil them all together, then a woman should be drinking it, morning, evening, night, at the same time sitting in it's calm boil water,
Caution! Pregnant women are restricted to This.
More information 09063703686.

10/06/2020

Aslam maganin Infection maza da mata
1.citta(ginger)
2.tafarnuwa (garlic)
3. kurkum(tumeric)
4.kanunfari (clove)
A hada a tafsa ake Sha safe da yamma
Karin bayani 09063703686

09/06/2020

Aslam barkanmu da warhaka
Magani Diabetes a gida
A samu;
1. Ganyen shuwaka( bitter leaf)
2.ganyen kamshi( scent leaf)
3.ruwan lemun, zaki
4. Jajjagen tafarnuwa
5. Dan kanwa kadan,
a matse ruwan ganyayen ahada da ruwan lemun da tafarnuwa, da kanwa kadan ake sha, rabin kofi safe da yamma.
Karin bayani 09063703686
Home remedies for diabetes
A handful of bitter leaf, scent leaf squeeze out the water bin them add lime orange juice, grinded garlic and small potash take have glass of it twice daily.
More information 09063703686

09/06/2020

Aslam maganin Diabetes agida
Asamu kwallon albasa guda shida(6) a markada ahada da zuma
Ake sha cokali daya safe, rana, yamma.
Allah ya taimaka, please like and share,
Karin bayani 09063703686.

Address

Jimeta Ultra Modern Market
Jimeta

Telephone

09063703686

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when G.M.N Islamic medicine and health advice posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Medical & Health in Jimeta

Show All