First Aid Group of Jibwis Jos South Media Team

First Aid Group of Jibwis Jos South Media Team 1. Propagation and Establishing of Sunnah
2. Safety and First Aid Service

Assalamualaikum jama a masu albarka jajirtattu wajen aikin Allah yau 03/10/25 munkai ziyara garin mai ADIKO qarqashin ja...
03/10/2025

Assalamualaikum jama a masu albarka jajirtattu wajen aikin Allah yau 03/10/25 munkai ziyara garin mai ADIKO qarqashin jagorancinmataimakin sakataren jos south division B WATO justice Allah yaqara mana hadin kai da son juna ameen 🤲🤲

Ku taho kuji sirrin Izalah Daga: Shehu A. A. Gashua {1} Bin Allah Da Manzon tsira (Qur'ani da sunnah).{2} Kafa hujja da ...
28/09/2025

Ku taho kuji sirrin Izalah
Daga: Shehu A. A. Gashua

{1} Bin Allah Da Manzon tsira
(Qur'ani da sunnah).
{2} Kafa hujja da Qur'ani da hadisan Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam).
{3} Neman Ilimi da karantaswa.
{4} Da'a da biyayya ga shugabanci bisa doron Alqur'ani da Sunnah.
{5} Gina Addinin Musulunci ta hanyar gina: masallatai, makarantu, Majalisun karatuttuka, Asibitoci, ĆŠakunan karatu (Library), motocin da'awa da babura, ciyar da Tufatar da marayu harma da Aurar su da kuma basu magani.
{6} Sada zumunci tsakanin juna, Girmama juna da kyakkyawar mu'amala.
{7} Horas da Al'umma yadda zasu tsaya da kafafun su ta hanyar koyar da sana'o'i.
{8} Samar da guraben karatu ga ĆŠalibai masu hazaka ta hanyar Yin Daura da bada horo.
{9} Shirya Wa'azozi tin daga matakin ƙasa, Jihohi, ƙananan hukumomi, Gundumomi da unguwanni Birane da ƙauyuka.
{10} samar da haÉ—in ka Taimakon Juna tsakanin Al'umma.

WaÉ—annan kaÉ—an kenan daga cikin Abubuwan dake cikin Izalah

Shugaban mu na Duniya Ash-Sheikh (Dr) Imam Abdullahi Bala Lau, Allah ya ƙara maka Hakuri da juriya akan wannan namijin Aiki.

Shugaban mu na malamai Ash-Sheikh Dr. Imam Ibrahim Jalo Jalingo (ĆŠan Madina mai Rigar hujja)
Allah ya ƙara Ilimi da Daukaka.

Allahu Akhbar, Shugaban mu na Rundunar Agaji ta ƙasa da ƙasa
Ash-Sheikh Engr. Imam Mustapha Imam Sitti (Jagoranci ba wasa) Allah ya ƙara Lafiya da Nisan kwanaki masu Albarka.

Izalah kenan Idan bakayi É—an yana yi, ko matar ka, ko jikan ka, ko sirikin ka, ko! ko!! ko!!! (Sunnah Leka Gidan kowa.

Jibwis Social media Yobe State Directorate

Assalamualaikum jama a masu albarka jajirtattu wajen aikin Allah yau 28/09/25 Muna wajen meeting na qarshen wata wata na...
28/09/2025

Assalamualaikum jama a masu albarka jajirtattu wajen aikin Allah yau 28/09/25 Muna wajen meeting na qarshen wata wata na division A and B anan masallacin marigayi baba tando Allah yasa mana albarka awannan zama ameeeeeen 🤲🤲

Atisayen yan agajin jos south 👌👌👌
28/09/2025

Atisayen yan agajin jos south 👌👌👌

[9/19, 12:24 PM] adams: Assalamualaikum jama a masu albarka jajirtattu wajen aikin Allah,Wa ennan sune tawagar tower da ...
19/09/2025

[9/19, 12:24 PM] adams: Assalamualaikum jama a masu albarka jajirtattu wajen aikin Allah,Wa ennan sune tawagar tower da majalisa Agaji ta jos south ta tura zuwa DADIN KOWA detachment domin duba yan agajin ta da kuma qaramusu kwarin gwiwa wajen aiki Allah yabada lada Ameen GA SUNAYENSU KAMAR HAKA
1 m Kamal musa ( office din shugaba)
2 abubaka Ibrahim alhassan ( office sect)
3 Yaquba m shu aibu(office organizing)
4 nasiru yahaya (office financial sec)
5 ibrahim abubakar(office commandant)
6 adam da eed gero(office poblicity sec)
7 yusuf Saleh ( quarter master) wadannan sune s**a samu halarta wannan Tower.
[9/19, 12:28 PM] adams: SAI KUMA OFFICE DIN DA BASUSAMU HALARTA BA
1 discipline office
2 training office

Assalamualaikum jama a masu albarka jajirtattu wajen aikin Allah yau 12/09/2025 Allah yaqara hadamu awajen aikin Allah k...
12/09/2025

Assalamualaikum jama a masu albarka jajirtattu wajen aikin Allah yau 12/09/2025 Allah yaqara hadamu awajen aikin Allah kamar yadda akasaba Anan masallacin filin sarki qarqashi jagorancin shuwagabanni na division A and B Allah yaqara mana hadinkai 🤝🤝🤝 da son juna ameen

07/09/2025
07/09/2025
07/09/2025
Assalamualaikum jama a masu albarka jajirtattu wajen aikin Allah yau 07/09/2025 Muna gabatar da meeting na qarshen wata ...
07/09/2025

Assalamualaikum jama a masu albarka jajirtattu wajen aikin Allah yau 07/09/2025 Muna gabatar da meeting na qarshen wata wata na division A And B anan masallacin marigayi baba tando Wanda shugaba IBRAHIM MUHAMMAD yake jagoranta Allah yabada ladan wannan aiki da akeyi🤲

22/02/2025
Rufe seminar afilin pareti na tanbihu alassunnah bukuru Jos south plateau state
16/02/2025

Rufe seminar afilin pareti na tanbihu alassunnah bukuru Jos south plateau state

Address

Jos

Telephone

+2347060979183

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when First Aid Group of Jibwis Jos South Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to First Aid Group of Jibwis Jos South Media Team:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram