Herbal Islamic medicine secret

Herbal Islamic medicine secret Dr UMAR HOLISTIC MEDICINE

25/07/2023

ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI

1. Jin Zafi Lokacin Jima i
2. Kaikayin Gaba
3. Fitar farin ruwa agaba
4. Gushewar Shaawa
5. Warin Gaba

ALAMOMIN SANYI NA MAZA

1. Kankancewar Gaba
2. Saurin Inzali
3. Kaikayin Matse matsi
4. Kaikayin Gaba
5. Gushewar Sha'awa

FAMA DA JIN ZAFI YAYIN SADUWA (PAINFUL IN*******SE):



Jin zafi yayin saduwa ababe daban daban Kän jawo hakan k**a da zafi daga waje-waje farko farkon da azzakarin maigidan ya fara shiga jikin macen.

*JIN ZAFI A FARKO- FARKO*

Shine fara jin tun kafin mutum ya gama ratsa farjin mace sosai ya kai ga deep penetrating.
Abunda Kän jawo irin wannan zafin akwai;

1- Rashin ni'ima ko ruwan farko farko mai yauki dakan fara fitowa yayin da sha'awa ta fara motsowa sosai. Abunda Kän jawo rashin lubrication din bai wuce rashin fara wasanni wato foreplay kafin fara saduwa.

2- Raguwar sinadarin oestrogen ajika ga macen dake gab da daina haila, Rashin jimawa da haihuwa ko shayarwa.

3-Akwai kuma nau'in magunguna da suma Kän kai ga dauke damshi a farjin mace wanda hakan kansa jin zafin irinsu magungunan (hawan jini, nasa bacci, na farfadiya, magungunan kawar da damuwa, na allergies/mura, dana bada tazarar haihuwa.

4- Jin rauni a farji Sak**akon tura yatsa ciki ya zamto farcen mutum ya haifar da rauni, ko wani abun daban k**ar faruwar hatsari, operation na kugu.

5- Kaciyar mata da akanyi nan ma ga macen da ak**a irin wannan Kän fuskanci zafin, ko Qari da akanyi ma mata yayin haihuwa, ko shigar kwayoyin cuta Kän fatar farji, da sauran nau'in cuttukan fata daka iya shafar farji.

7- Ko mace ya zamto mai ts**akken gaba yayin penetrating zata iya fuskantar zafi.

*SAI KUMA ABABE DAKE SA JIN ZAFI DAGA CIKI*

Wato zafi yada deep pe*******on. Wannan Mafi yawa Kän faru ne Sak**akon wasu cuttuka k**ar;
1)- Cuttukan mara,
2)- Qarin cikin mahaifa (fibroid),
3)- Zazzagowar mahaifa (uterine prolapse),
4)- Canjin halittun cikin mahaifar mace,
5)- Ciwon mafitsara,
6)- Cutar basir,
7)- Karancin majinar cikin hanji dake tafiyar da abunda ke ciki,
8)- Taruwar ruwa a kwan halitta (ovarian cyst),
9)- Shigar kayan aikin likita jikin mace yayin maganin Ciwon jeji wato radiotherapy and chemotherapy.
*SAI KUMA DALILI MAI ALAKA DA AIKIN KWAKWALWA*
A- FUSHI; wato kila sanda maigidan yazo ita matar dama bataso.

MAI BUKATAR MAGANIN YAYI MAGANA....

Ga mai bukatar wannan magani sai ya tuntubi :
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09078395890 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR UMAR HOLISTIC MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHERI 🙏🙏🙏🙏🙏
Mun gode.

Zamantakewar aure ga ma'aurata

17/07/2023

Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu Lada me yawa.insha Allah
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL KAMAR HAKA
09043414641
KO 09060924963
KO KUMA WHAT'SAPP
+2347062705210816 433 6462336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA MUNGODE

17/07/2023

Matsalar Ƙanƙancewar Al'aura (Azzakari), to Matsala ce da abubuwa ɗayan biyu mafi yawa ke haifar da ita.

1, Wasa da Al'aura don samun sauƙi a zubar da Maniyyi.
2, Sanyi, wanda kesa daskarewar Maniyyi a Mara, ta hanyar Mafarki, kuma babu gurin fitar dashi.

To dukan sa suna haifar da wannan Matsalar.,har ta kai ga Mutum yayi Aure Amma Haihuwa ta gagara, kuma dukkan su suna magani.

Dan haka a tuntuɓe mu don samu n Magani insha Allah.

Copyright BY: Dr Umar holistic medicine
FACEBOOK GROUP: Dr Umar holistic medicine
EMAIL:
drumarholisticmedicine
FACEBOOK PAGE LIKE: Dr Umar holistic medicine
WhatsApp: +2348164336462

22/06/2023

Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu Lada me yawa.insha Allah
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL KAMAR HAKA
09043414641
KO 09060924963
KO KUMA WHAT'SAPP
+2347062705214 KO
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA MUNGODE

LARURAR SANYIN GABA WATO GE***AL INFECTION 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻DR UMAR HOLISTIC MEDICINE 💊💊💊💊Ma'aurata kunsan Ciwon SANYI, da ...
11/06/2023

LARURAR SANYIN GABA WATO GE***AL INFECTION
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
DR UMAR HOLISTIC MEDICINE 💊💊💊💊
Ma'aurata kunsan Ciwon SANYI, da RASHIN TSAFTA suna matukar sa rashin sha'awan jima'i kuwa? Suna hana jituwa tsakanin mata da miji. Kuma komi iya kwanciyarki da cushecushen kayan mata inbaki magance infection ba akwai matsala.

Irin wannan infection din yana hana jin dadin jima'i, yana hana daukar ciki, yana kuma cutar da maigida ya cutar da abokiyar zama ma inba ke kadai bace. Domin

Akan sami amarya me tsafta, yayin da uwargida kuma kazama, ko kuma uwargida me tsafta yayin da amarya kuma me karancin tsafta... wanda illar infection shine inde mijin zaijewa waccan me karancin tsaftar kuma kema yazo miki toh duk kokarinki tsaftarki bazaki tsira ba saide abun yai miki da sauki.

ALAMOMIN SUN HADA DA

■ Daurewar mara akai akai ba lokacin period ba
■ Jin motsi k**ar wani abu na tafiya acikin farji
■ Jin zafi yayin fitsari
■ Jin zafi yayin saduwa
■ Ganin fitar farin ruwa me kauri
■ Ganin fitar abu k**ar dusadusa daga farji
■ Jin discharge na fita da karni k**ar karnin kifi ko doyi
■ Kai kayin gaba
■ Gani kurji ko kumburi agaba
Da de sauransu

Al'amarine me nauyi amma kar ai kunyar zuwa ga likita neman lfy, wasu nadashi amma sam basusan menene ba sai daga baya in abun yayi yawa. Wasu kuma basa ganin discharge din komi saide ciwon mara.... shima managing dinsa daban. shyasa ko yayshe nake cewa aje ga kwararrun jami'an lfy.

🌷
Ga jami'an lafiya musamman kananu kusani vaginal infection ya kasu iri da yawa akwai viral, bacterial, fungus da parasitic don haka wajibi ne ka fahimci meke jawosa kafin dora mutum a magani. Ba duk infection ne ake bada antibiotics ba, akwai infections din da inka ba mace antibiotics ka kara haukatashi ne.

Sannan kuskure ne dora mutum akan babban antibiotics wato broad spectrum antibiotics akan karamin abunda bai kai ya kawo ba, hakan kuna jawowa jikinsu yai developing antibiotics resistant ta yadda zaima ki aiki nan gaba in wata cutar ta samesu, a kiyaye pls! Narrow spectrum sune first line ko yaushe na antibiotics.

Don haka wajibinku ne ku fahimci abunda ya jawo infection din da kyau kafin bada magani. Shyasa manyan asibitoci wasu sai mun dau sample na discharge din mun turama masanan kimiyya wato Medical lab's scientists sun tantance mana domin dora mutum kan maganin da ya dace dashi.

Sannan yana da kyau jami'in lfy yasan wadanne irin tambayoyi ya dace yai da kuma sanin dalilin yinsun, karkurum mace tazo da complain kai kuma ka saki layi ka tafi wata tambayar can mara mahimmanci tare da alaqa da matsalarta... daga lokacin bazata kuma dawowa gurinka ba domin zata fahimci kaima din duk bigece bakasan komi ba.

Sannan ku dena jin haushi don an muku tambaya kusani ayanzu yancin mara lafiyar da yazo gabanka ne.. ya tambayeka daya bayan daya game da maganin daka rubutamasa, kai masa bayani kuma harsai ya gamsu, sannan yana da hakkin ka sanar dashi damuwarsa matukar akwai bukatar hakan domin yasan abunda zai kiyaye.... Don haka batun wani harden rubutu a likitanci yanzu bashi. Kai rubutun magani straight and clear shine sanin aiki.

Don haka jami'in lfy a duk sanda mace ta zoma da korafi na alamun infection ne ke damunta baya ga magani karku mance da bata wadannan shawarwarin da zan lissafo; sune ginshikin cin nasara wajen magancesa. Ku sanar da ita cewa;

1. Zaifi kyau ki rika sanya pant na cotton bana roba ba. Sannan a rika canza pant din sau 2, 3 zuwa 4 arana a irin wannan yanayin. Dalilin shine farji ba gurine da iska ke ratsawa ba ko yaushe sanya panta na roba karawa gurin damshi zaiyi... damshi ko yanayi ne da irin wadannan kwayoyin cutar keso.

2. Duk sanda zaki wanke unders dinki k**e amfani da ruwan dumi kina wankewa dashi, inkuma ruwan na sanyine to a zuba gishiri aruwan wankin kadan domin kashe wasu kwayoyin cutar koda akwaisu ajiki. Sannan inda hali ake shanyasu acikin daki ko inda akasan Qurar kasa bazatake tasowa tana budesu ba kafin su bushe.

3. Sannan akiyaye kai hannu wajan farji, Musamman yana dakyau hannu ya zamto anwankeshi kafin ashiga bayan gida koda babu datti da kuma bayan anfito.

4. Kar k**e tura sabulu yayin wanke farji zuwa ciki, inda hali ma sam babu bukatar sabulu wajen wankesa domin gurine dake wanke kansa da kansa, shyasa wani lokacin kina zaune kurum saikiga abu me yauki na fita... ba duk abunda ke fita batare da sha'awa banr infection... Sannan ake aske gaban fes duk bayan sati 4 ko 6. Amma akeyi sama sama, sannan ba direct ba, ko yaushe kafin ki askin ki sami ruwan duminki ki zuba a bowl kikai bandaki inkinje ki zauna aciki na minti 5 zuw 10 tukun kafin fara shaving din saboda yin hakan zai hana kuraje da kaikayi.... bama sai me infection ba ga dukkan maza da mata ya dace kui hakan. Inda hali adansa gishiri cikin ruwan dumin kafin azauna ciki.

5. Ake tabbatar da tsafta bandakuna pls, Ake kad'a ruwa da gishiri ko da Omo Ana watsawa acikin bandakin ana wankesa, ko ta hanyar amfani da sauran maganin kashe kwayoyin cuta na ruwa.

6. Ake tsarki da ruwan dumi zaki iya dumamawa ki zuba a cikin flask duk sanda zaki k**a ruwa sai ki tsiyaya in kina gida. sannan anaso ake sa gishiri daidai misali a ruwan dumin da za'ake tsarkin. A dena tsarki da ruwan sanyi sam inda Hali amma inba yadda Za'ai to shima asa gishiri kadan ciki. Ko namiji inda hali inkana gida ka jimanci tsarki da ruwan dumi

7. k**e canza pads yayin period akalla Sau 3, xuwa 4 arana, insun Jima koda basu 6aci da jini ba. Saboda jini culture media ne me kyau dake ba kwayoyin cuta damar rayuwa...

8. Matsayinki name fama da infection Inda hali inke kadai ke kwanciya adakinki ki rika cire pant dinki inzaki kwanta ki bar iya siket yadda iska zatake ratsa zuwa wayewar gari ki rika haka kullum har matsalar ta tafi...

9. Karka mance duk matar auren da tazo da Infection wajibi ne mijinta ma adorasa a magani daidai da irin nata, hak**a insu 2 ko 4 ne wajen mijin kaf dinsu sai sunsha maganin daidai da nata.

Inde an kiyaye wannan Insha Allah za'a samu sassauci akan kari, magani kadai babu counseling a infection baya aiki... abun dadin ma yawancin magungunan infection ma wani sha sau 1 ne shikenan wani kuma sau 2 anjima anayi kwana 5 saide in ansami treatment failure. Fatan harma wadanda basu dashi sun ilmantu.

Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu Lada me yawa.
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAIKU TUNTUBEMU CALL 09060924963 KO KUMA WHAT'SAPP
+2348164336462
PLS KARKU MANTA DA LIKE AND SHARE DON WOSU SU ANFANA
DAGA NAKU DR UMAR HOLISTIC MEDICINE
INA MUKU FATAN ALHERI 🙏🙏🙏🙏🙏
✍🏼
[Dr. UMAR]

22/05/2023

SHIN KO KUNSAN ME AKE KIRA GE***AL WATS KURAJEN AL'AURA?

Da farko dai Ge***al wats wasu Nau'in abubuwa ne da suke fitowa mutum Musamman a bangaren al'aura na mace ko namiji,kuma suna iya fitowa a wani bangare na sassan jiki

Sannan sannan wannan ciwo kwayar cuta wacce ake kira da human papillomavirus (HPV). ita ce take haifar da ita,sannan kuma ana daukar cutar ne ta wajen jima'i domin itama tana cikin dangin Cututtukan da ake dauka wajen jima'i wato Std ko sti.

Wannan ciwo yana fitowa mace haka nan Namiji sannan wajajen da yafi fitowa sune:

1. Kan al'aurar Namiji (Azzakari)
2. Dubura
3. Gefen mara
4. Cikin farjin mace ko wajen sa.

Da dai sauran su.

Sannan suna jawo kaikayi konjin zafi a wajen da s**a fito, bangaren Namiji haka nan mace.

Hanyar da ake magancewa wannan matsala shine mutum yayi magani bangaren wanda zaisha domin kashe wannan virus din ta ciki,sannan ayi wanda zaa shafa domin kashe na waje.
MASUNEMAN KARIN BAYANI
FACEBOOK GROUP: Dr umar holistic medicine
EMAIL: Drumarholisticmedicine@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: Dr umar holistic medicine
WhatsApp: ☏+2348164336462

✆ WhatsApp +2348164336462

Dr umar holistic Medicines

Allah yasa mu dace.
SHARE 🔔
SHARE 🌿🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Allah yasa a dace

11/04/2023

MATSALAR ISTIMNA'I A YAU
(Ma********on)

MENENE ISTIMNA'I?

ISTIMNA'I shine Wasa da Al'aura wajen biyan bukata Imma ya zama da hannu ne da duk wata hanya da mutum zaibi ya biyawa kansa bukata shi kadai Mace ko namiji

HUKUNCINSA A MUSULUNCI

HUKUNCINSA A musulunce haramunne da ijma'in malamai .

ILLOLIN ISTIMNA'I

(1) ISTIMNA'I yana jawo fushin ubangiji

(2) ISTIMNA'I yana karya GARKUWAR JIKI

(3) ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon Sanyi

(4) ISTIMNA'I yana haifar da yawan ciwon kai

(5) ISTIMNA'I yana haifar da raunin IDANU Da raunin JI

(6) ISTIMNA'I yana haifar da yawan bacchi da kasala

(7) ISTIMNA'I yana haifar da matsanancin ciwon kafadu da ciwon BAYA da ciwon GABOBI

(8) ISTIMNA'I yana haifar da jin zafi yayin saduwa ta aure ga namiji ko Mace

(9) ISTIMNA'I yana hana haihuwa ga namiji ko Mace

(10) ISTIMNA'I yana haifar da kankancewar gaba ga MAZA

(11) ISTIMNA'I yana haifar da bushewar gaba ga mata

(12) ISTIMNA'I yana haifar da raunin sha'awa ga maza ko Mata

(13) ISTIMNA'I yana haifar da yawan damuwa

(14) ISTIMNA'I yana haifar da yawan bugun zuciya da karfi

(15) ISTIMNA'I yana sa jikin mutum ya dunga karkarwa

(16) ISTIMNA'I yana sa Mai yinshi ko yayi Aure bazai iya biyawa Abokin zamansa bukata ba namiji ko Mace

(17) ISTIMNA'I yana haifar da yawan mantuwa

(18) ISTIMNA'I yana haifar da Larurar MAFITSARA ga namiji ko Mace

(19) ISTIMNA'I yana kashe gaban namiji ko Mace gaba Daya

(20) ISTIMNA'I yana haifar da ciwon DAJI wato (Cancer)

(21) Yawan mantuwa rashin rike Karatu

(22) Yana Haddasa Yawan zubewar Ciki ga Mace idan mjinta yataba yi abaya kafin yayi Aure, ko ita macen tayi abaya.

(23) Yana Haddasa Ciwon Zuciya

( 24) Yana Hadda Ciwon Kwakwalwa akarshe yazama Hauka.

MASUNEMAN MAGANI KO KUMA
KARIN BAYANI
FACEBOOK GROUP: TRADITIONAL HERBAL MEDICINE
EMAIL: traditional herbalmedicine@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: traditional herbal medicine
WhatsApp: ☏+2348164336462

✆ +2349060924963

Traditional herbal Medicines

Allah yasa mu dace.
SHARE 🔔
SHARE 🌿🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

01/04/2023
Wane irin cututtuka ne suke damunku kunyi kunyi Amma har yanxu Baku warke ba toh sauki yazo da yardar Allah ku sanar dam...
25/03/2023

Wane irin cututtuka ne suke damunku kunyi kunyi Amma har yanxu Baku warke ba toh sauki yazo da yardar Allah ku sanar damu insha Allah zamu taimaka da sahihan magunguna Allah ta'alah yasa mudace Allah ta'alah yaqara mana lafiya baki daya domin neman qarin bayani ga number wayarmu k**ar hakan kira Koh chat WhatsApp ☎️ +2348164336462 ko 09078395890

Address

No 06 New Bidda Road Tudun Nupawa Opp Tawakaltu Masalacin Yarobawa
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Herbal Islamic medicine secret posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Herbal Islamic medicine secret:

Share