14/06/2025
HAYAKIN GANYEN GAMJI DA SAIWAR TUMFAFIYA Na QONA KOWANE IRIN SIHIRI
Na bada wannan gagarimin aiki awannan gida shekara 3 uku da s**a wuce tasirinsa da yadda mutane s**aji dadinsa yasa na dawo dashi
DALIBAN WANNAN MAKARANTA GA MUHIMMIN SIRRI WANDA YASHAFI RAYUWAR
AL UMMA DANGANE DA ABINDA YASHAFI ISKA DA SIHIRI DA MAITA
ABU NA FARKO DA ZAA NEMA SHINE
GANYEN GAMJI SAIWAR TUMFAFIYA DIBAR LAHADI ADAKE SU ARINQA TURARE DASU YANA MAGANIN WANNAN ABUBUWA KAMAR HAKA !
👉 maganin kumburin jiki adalilin iska.
👉 yana maganin ciwon kai na iskan daji.
👉 Domin maganin ha6o (nose bleeding)
👉 Domin maganin tsananin ciwon kai na ba gaira ba dalili.
👉 Domin maganin kaikayin jiki da kurajen jiki na iskan daji
👉 Domin maganin fargaba da jin tsoro da firgita a cikin bacci.
👉 Domin kone iskan da ya lailaye jiki Wanda aka turo ta sihirce sihirce.
👉 Yana maganin kambun baka da kambun ido
👉 Yana maganin cizon kunama sai a marmasa gishiri kadan a kwa6a garin a shafa a inda kunama ta ciza.
👉 Shi kuma cizon maciji ana nemo man kade a gauraya da garin a shafa a inda maciji ya ciza.
👉 Hayaqin yana korar miyagun kwari a gida.
👉 Yana maganin miyagun iskoki da s**a addabi gida.
👉 Yana maganin cizon kare mai dafi,sai a dake ganyen a shafa da Vaseline,take dafin zai karye.
👉 Yana maganin tsananin rashin lafiyar ta6in hankali.
👉 Yana maganin kaikayin jiki da fesowar kuraje a fatar jiki
👉 Yana kone mugun aiki ko sihirin da aka bizne a gida ko a wajen aiki.,sai a tirara a inda ake zama kamar a gida ko wajen aiki ko kasuwanci.
👉 Yana maganin namijin dare ga mace.
Ana tirara jiki da shi dayardar Allah za a samu kariya kan sammu da jefe jefe na miyagun mutane.
Muna da hadadde game buqata Ana turawa kowa ne gari
Munyi Izini ga duk Wanda Wanda yayi comment da Salatin Annabi Kuma yayi share domin yan'uwa su amfana
WhatsApp 08067268169