
15/11/2022
*ALAMOMIN CUTAR SANYI (INFECTION)*
*MENENE TOILET INFECTION*
☏+2348164336462
*☞ KADUNA - NIGERIA*
*☞ DOMIN MAGANI INFECTION ●*
wata cuta ce da take samun mace da namiji, cuta ce wadda take a cikin mace da kuma gaban ta. Cuta ce wadda wani zai iya daukar ta daga wani, za'a iya daukar ta idan wata tayi fitsari a daidai wani wuri kema sai kije kiyi, za kuma ki iya daukar ta ta hanyar sharing pants da wadda take dashi. Haka kuma ana iya daukar shi a yayin saduwa (s*x), mace zata iya gogawa namiji haka namijin ma zai iya gogawa mace shi.
Idan na kasa mata kashi dari tou fa 95% suna da wannan cutar. Cuta ce mai matukar wahalar magani ga wanda basu san yanda zasu magance shiba.
Tambaya anan itace:- shin me yasa mutanen da basu san miye *TOILET INFECTION* ba? Me yasa babu shi a baya?
Nikam a gani na hakan ya faru ne a dalilin yawan inserting da matan mu na yanzu keyi, matan da basu san miye cushe-cushe a gaba ba, yanzu ne abun yayi yawa. Idan ma zakiyi inserting din sai kisan abunda zakiyi dashi. Taya zaki mayar da vigina din ki tamkar wata bola? Duk abunda kikaga dama ki zuba a ciki kuma kisa ran zaki zauna lafiya? Hakan ba mai yiwuwa bane a gani na.
*ABUBUWAN DA TOILET INFECTION YAKE HAIFARWA*
1- rashin gamsar wa a yayin jima'i
2- rashin haihuwa
3- rikicewar al'adah
4- soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k'yamar ki da abun hannun ki.
*ALAMOMIN TOILET INFECTION*
1- fitar farin ruwa
2- rikicewar al'adah
3- kaikayin gaba
4- gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari
5- jin tsirar gaba ba tare da dalili ba
6- yin fitsari guntu-guntu.
*● INFECTION YANA DA MAGANI KUMA A RABU DASHI HAR ABADA INSHA ALLAH ●*
MASUNEMAN KARIN BAYANI SAI KU TUNTUBEMU A NUMBER KAMAR HAKA 08164336462
KO KUMA WHATSAPP:
+2348164336462
PLS KARKUMANTA DA LIKE & SHEARING DON WOSU SU ANFANA DA NAKU TRADITIONAL HERBAL MEDICINE MUNGODE