Sha kawarke

Sha kawarke Babban cibiyar magungunan gargajiya dake nigeriya,

MAGANIN DAURIN BAKI in kanaso ka zama babu wanda ya isa ya tankama amma wannan sirri nasha yenzu magani yenzu ne da izin...
20/04/2025

MAGANIN DAURIN BAKI

in kanaso ka zama babu wanda ya isa ya tankama amma wannan sirri nasha yenzu magani yenzu ne da izinin Allah ko maciji bai isa yabude baki yasarekaba

ko gaban hukuma wlh babu wanda ya isa ya fadi wata magana akanka

ana samun lillikin kargo wanda bakinsa bai budeba guda 7 saika saso a baki kana taunar su kana tsotse ruwa to haka zakayi saika sa totuwar a tsekiyar hannu ka shafa a gocinka da niyar daurin bakin kowa to wlh wlh wlh kafi karfin wulakanci a wannan lokacin wannan sirrin jamaa dadama sunsonci

izinsa ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5

DUK YADDA KAKE DA JARABAR SABON ALLAH TO KA KIYAYI WADANNAN1- Kada ka yarda kayi shirka da Allah ko kafirci, babba ne ko...
20/04/2025

DUK YADDA KAKE DA JARABAR SABON ALLAH TO KA KIYAYI WADANNAN

1- Kada ka yarda kayi shirka da Allah ko kafirci, babba ne ko karami, domin suna da hadari sosai.

2- ka nisanci bidi'a matukar nisanta, domin zaka koma abubuwan ibadar ka zasu koma na zunubi.

3- kada ka kuskura ka yi yunkurin halatta abinda kake aikatawa marar kyau.

4- ka nisanci takama da bayyana sabon Allah a fili.

5- kada ka yadda kayi aikin sabon da zunubin sa zai rika gudana ko bayan ranka.

6- ka nisanci duk zunubin da ke da alaka da hakkin wani, domin yana da wahalar kankarewa.

7- kada ka yadda ka rena aikin zunubi, ka kalli girman wanda ka sabama.

8- ka yawaita istigfari da nadama, da fatan daina aikin sabo ko wane iri ne.

MAGANIN KASUWA NABAN MAMAKINABAN AL'AJABIIndai kasuwa kakeyi kana neman jama'a to don allah don allah ajaraba wannan sir...
04/03/2025

MAGANIN KASUWA NABAN MAMAKI
NABAN AL'AJABI

Indai kasuwa kakeyi kana neman jama'a to don allah don allah ajaraba wannan sirrin zakuji dadinsa sosai
Zakasamu takarda fara mai kyau sai karubata wannan sirrin kafa 1 sai kanade da farin zare sai kayi laya karataye acikin shagonka zakaga jama'a naban mamaki

Don allah kujaraba idan kuma mutum bashago bane garesa yawo yakeyi to sai yasaka acikin aljihunsa yarika yawo
Dashi zaka jidadinsa sosai
Izininsa dole sai anyi shearing zuwa group 5
Sannan ayi comment da salatin annabi muhammadu saw
Sannan idan kuma gameneman karinbayani whatapp ko kira 08153677384

MAGANIN SANYI (INFECTION) NE SADIDAN.Maganin kowane irin sanyi kamar:   1. Kaikayin gaba   2. Kurajen gaba   3. Zubar fa...
03/03/2025

MAGANIN SANYI (INFECTION) NE SADIDAN.

Maganin kowane irin sanyi kamar:
1. Kaikayin gaba
2. Kurajen gaba
3. Zubar farin Ruwa
4. Warin gaba
5. Daukewar sha'awa
6. Jin zafi lokacin saduwa
Da sauran cutukan sanyi.

KAYAN HADIN SUNE KAMAR HAKA

1. Citta danya
2. Tafarnuwa
3. Kurkum
4. Lemon tsami

YANDA AKE HADAWA

A gyara su da kyau, a yayyan ka su, se a zuba a tukunya a dafa, a rika shan karamin kofi daya, sau 2 a rana.

Allah yasa kin taba gwada wnn hadin uwargida
27/12/2024

Allah yasa kin taba gwada wnn hadin uwargida

MAN HABBATUS SAUDA DA NONON SANIYA.Habbatus sauda na Maganin cuta kowace iri in banda ciwon ajali,shi Kuma nonon saniya ...
14/12/2024

MAN HABBATUS SAUDA DA NONON SANIYA.

Habbatus sauda na Maganin cuta kowace iri in banda ciwon ajali,shi Kuma nonon saniya na magunnan cutuka masu tarin yawa saboda saniya tana cin itatuwa masu tarin yawa dake magani.

Ka Nemi man Habbatus sauda ka Nemi nonon saniya (Madarar da aka tatso sabuwa)
Sai ka tarfa cokali daya babba na man habbatus sauda a cikin cup daya na nonon saniya sai ka gauraya sosai ka Sha da safe kamun ka karya.
Wallahi wannan maganine na Kashi 80 cikin 100 na cutuka da rashin lafiyoyi.

1.Maganin Ciwon zuciya

2.Maganin Ciwon hanta

3.Maganin Ciwon Koda

4.Maganin Tarin asma

5.Maganin Cutukan huhu

6.Maganin Ciwon daji

7.Maganin gyambon ciki

8.Maganin cutukan kwakwalwa

9.Maganin farfadiya

10.Maganin ciwon sugar

11.Maganin Cutukan Fata da makamantan su.

Ayi shere ayi like.

Muna da magunna garanti na cutuka daban daban masu bukata su neme mu a inbox ko WhatsApp zaku ji dadin haduwarmu daku namu ba irin na su bane.

Hadin muruci maganin kankancewar gaba saurin inzali da dadewa ana jima'i,amma banda mara Aure.Shi wannan hadin ana samu ...
13/12/2024

Hadin muruci maganin kankancewar gaba saurin inzali da dadewa ana jima'i,amma banda mara Aure.

Shi wannan hadin ana samu muruci busashshe kamar guda 3 sai a samu gyada Amarau kamar ta 100 sai a dake su waje daya ana shan karamin chokali da madara ta ruwa kullum sai 2 a rana kwana 3 kaga abun mamaki.

Wallahu a'alam.

Abin sadaqa ayiwa annabi sallallahu Alaihi wasallam salati da share zuwa group 5

Kira ko whatsapp 07045496352

GANYEN BADO DA SAIWARSA DA FURENSA Wanda Allah yasa yaci karo da wannan fa ida. Ayi kokarin turawa al uma domin suma su ...
03/12/2024

GANYEN BADO DA SAIWARSA DA FURENSA

Wanda Allah yasa yaci karo da wannan fa ida. Ayi kokarin turawa al uma domin suma su amfana

Ga wasu daga cikin fa ido jin bado ga lafiyar jikin mu Wanda ba kowa yasan dasu ba

(1) Saiwar bado idan akayi garinta ana sha da madara tana kara ruwan maniyyi ga da namiji sannan tana magance sanyi a jikin Dan Adam

(2) Sama da shekaru dubu iyaye da ka kanni na amfani da furen bado akasar Egypt ( Misra ) domin magance matsaloliin saduwa da neman haihuwa.

(3) Anayin shayi da ganyen bado asa zuma asha sau biyu kullum domin kara karfin maza da karin niima ga mata. Yanada kyau mata da miji su rike wannan fa ida sosai da muhimmanci

(4) Anayin shayi da furensa asa zuma cokali biyu kafin akwanta bacci yana kara ma mutum walwala da Nishadi.

(5) chin tsabar bado akai akai yana kara karfin kwakwalwa.

(6) Ana daka garin ganyen bado akwaba da zuma arika shan cokali biyu da safe biyu da yamma tsawan wata biyu yana maganin ciwon hanta.

(7) Mace mai fama da yawan Bari intasamu juna biyu tasamu saiwar bado ta wanke sosai tayi garinsa tarika zuba cokali daya cikin ruwan dumi ko a zuma tana sha sau biyu kullum Insha Allah zata samu lafiya.

(8) Mai fama da ciwon hauka ko falfadiya arika shayi da ganyen bado da ganyen doddoya ana sa zuma yanasha safe da yamma insha Allah zai warke daga wannan ciwo na hauka.

A watsa wannan sako zuwa ga yan uwa domin suma su amfana

SIRRIN IZAJA'A NA SAMUN NASARA AKAN KOMAI KAMAR neman aure ko jarrabawa ta makaranta ko tafiya ko shari'a ko neman wani ...
22/11/2024

SIRRIN IZAJA'A NA SAMUN NASARA AKAN KOMAI KAMAR

neman aure ko jarrabawa ta makaranta ko tafiya ko shari'a ko neman wani matsayi ko sayen wata kadara Ko nasara Akan magauta dadai sauransu

indai anaso asamu nasara akan dukkan abunda akasa agaba to adaure ayi wannan aikin Za,asamu BIYAN bukata
in sha allahu

DA farko Za,ayi alwala azauna ayi
istigfari Ƙafa 11 hailala Ƙafa 11 Salatin Annabi Ƙafa 11 Sai afara Wuridin

IZAJA'A kafa 111 Sai aroki Allah bukata ayi haka kullum tsawon kwana 6 ajere
to wallahi summa tallahi Za,ASAmu BIYAN

BUKATA Akan duk abunda aka roki Allah bukata zata Biya cikin gaggawa
in sha Allahu
Izininsa ayiwa Annabi Salati s a w da share

MAGANIN CIWON KAI KOWANE IRI DA YARDAR ALLAHIdan kanka ko kanki  nah ciwo  koda ciwon kan yana da nasaba da shetanin alj...
21/11/2024

MAGANIN CIWON KAI KOWANE IRI DA YARDAR ALLAH

Idan kanka ko kanki nah ciwo koda ciwon kan yana da nasaba da shetanin aljanune ko sihiri (kambun idi) ko ciwon kai na hawan jini, kai koma wanne irin ciwon kai ne sai ka dauki hannunka/ki na dama ki/ka Dora a kan sai ka karanta Fatiha Qafa bakwai 7 kowacce da bismillah, inshaaAllahu kana sauke hannun zaka ji Allah ya yaye maka, in yana da nasaba da shaytanun aljanu ko sihiri, ko maita wato (kambun ido), zaka ji bayan kan ya daina ciwo, sai ka ga gumi ko zufa na Dan keto maka a kan naka, halamun ka samu lafiya kenan. Ubangiji Allah ya kara mana lafiya me amfani. Don Allah ka/ki yi kokarin turawa mutane domin su amfana cbaka San adadin mutanen da suke fama da irin wannan matsalolin na ciwon kai ba, ta yiyu ka zamo sanadin samun warakarsu kaga kaima kana da lada me yawa.

Abin sadakar magani ayiwa annabi s a w salati

Sannan ayi share zuwa ga yan uwa domin suma su amfana

Idan ana bukatar hadaddun magungunanmu akira 09114113055 ko 09023624451
Ko ayi magana ta whatsapp domin karin bayani

Idan ana bukatar shiga group ɗinmu na whatsapp sai ashiga nan
👇??
https://chat.whatsapp.com/Ile3Zk0C8du5GJyE0l07s2

MAGANIN JINNUL A'SHIQDA KOWANI IRIN JINNU DA FARFADIYA DA BAKIN SIHIRI DA IZININ ALLAH Wanda yakeda matsalar jinnu kowac...
07/11/2024

MAGANIN JINNUL A'SHIQ
DA KOWANI IRIN JINNU DA FARFADIYA DA BAKIN SIHIRI DA IZININ ALLAH

Wanda yakeda matsalar jinnu kowace iri komin dadewarsu ajiki koda na sihirine za'asamu lafiya insha allahu ta'ala

Za'arubuta suratul jinni kafa 1 Amma Duk Aya Za,a rubuta AYATUL KURSIYU KAFA 1 DA haka Za,ayi Har Akai karshen suran sai awanke sha ashafe duka jiki kullum za'ai haka kwana 3 ko 7 ajere
Za'asamu lafiya in sha Allahu

Izininsa ayiwa Annabi Salati s a w da share

SIRRIN BIYAN BUƘATA NAN TAKE KO FITA DAGA KUNCIN RAYUWA DA TALAUCI IN SHA ALLAHU Wanda ya Shiga Jarrabawar Rayuwa, Ko ya...
16/10/2024

SIRRIN BIYAN BUƘATA NAN TAKE KO FITA DAGA KUNCIN RAYUWA DA TALAUCI
IN SHA ALLAHU
Wanda ya Shiga Jarrabawar Rayuwa, Ko yake fama DA TALAUCi Ko Kuma Yana Neman Biyan Bukata Akan Wani Al'amari Ko Yana Son Ya Cimma Wani Buri Nasa.
In sha Allahu
Ranan lahadi Ko alhamis DA daddare Sai ayi Sallah Raka'a Biyu (2) Kowacce Raka'a Fatiha da izaja,a Ƙafa 4 Bayan Sallama Sai
Ayi Sujjada A Karanta
ياملك
Ya maliku Kafa 33
Karin adago daga sujjadar Sai A Roki Allah Bukata
Bayan Andago daga sujjadan
Sai Ayi Wuridin
LA'ILAHA'ILLA ANTA SUBAHAKA INNIKUNTU MINAZZALUMIN
Kafa (550)
Sai A qara Rokan Allah Bukata
to wallahi
Duk Wanda Yayi Wannan Aikin ASATIN DA akayi aikin Bukata zata biya izzni ayima Annabi salati Atura group 7

Address

Makarfi Lg
Kaduna
09023624451

Telephone

+2348134317000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sha kawarke posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share