Sarkin gida Islamic& traditional medicine center

Sarkin gida Islamic& traditional medicine center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sarkin gida Islamic& traditional medicine center, Kaduna.

This products which the Sarkingida Islamic medicine & herbal center are producing for helping people to prevent their desease in simple way of Islamic & traditional resarch

26/08/2025
05/06/2025

DORAWA ITACE MAI ALBARKA

1-GANYEN DORAWA
2-SASSAQE DORAWA
3-KAUCE DORWA
4-SAIWA DORAWA
5+FURE DORAWA (TUNTU)
'6-YA'YA DORAWA (KALWA)
7-GARIN 'YA'YA (GARIN DORAWA)
8'-YA'YA DORAWA (MAKUBA)

KO WANNE A CIKIN SU MAGANI NE NA MUSAMMAN A GARGAJIYANCE

GANYEN DOROWA
1-ASMA
Shan Garin Ganyen Dorawa Rabin Cokali a Ruwan Dumi Yana Maganin Asma
2-CUTAR FATA
Ana Dafa Danyen Ganyen Dorawa Ayi Wanka Dashi Ruwan Da Dumi Yana Maganin Cututtukan Fata

SASSAKEN DORAWA
1-SAURIN JIN FITSARI
Wanda ke Fama da Yawan Yin Fitsari Akai-Akai,
Ya Nemi Sassaken Dorawa Ya Dafa Yana Sha Zai Rabu da Wannan Matsalar
2-ZAFIN CIKI
Wanda Cikin Shi Ke Yawan Daukar Zafi Ko da Yaushe Yasha Garin Sassaqen Dorawa Sau Daya Arana Kwana 3

SAIWAR DORAWA
1-SANYI
Ana Dafa Saiwar Dorawa da Jar Kanwa Asha Sau Daya Kwana 3 Tana Maganin Sanyi
2- KURGA
Ana Dafa Saiwar Dorawa Idan Ta Huce Ya Koma Mai Dumi A Tsuma Yaro Yana Maganin Kurga

BOWON DORAWA
1-TARI
A Dafa Bawon Dorawa Guda Daya Rak da Ruwa Lita 2 Asha Qaramin Kofi Sau daya a rana Lokacin da zaa Sha Asa Zuma Cokali Daya a Sha Kofi Daya Kullun Har Ya kare Cikin Ikon Allah Ko Wanne Irin Tari ne Zaa Rabu da shi
2-BASIR
Garin Bawon Dorawa Mai Laushi Asha Cokalin Nescafe Sau Daya A Rana a Kowanne Irin Nuin abin Sha Zaa Rabu da BASIR Ko Wanne Irin ne

'YA'YAAN DORAWA (KALWA)
1-KANSA
Garin Yayan Dorawa na Maganin Kansa ko Wacce Iri Idan Ana Shan Shi da Nono
2-MAKOKO
A Soya Yayan Dorawa A Maida Su Gari Ana Sha A Ruwan Dumi Maganin Makoko ne

KAUCEN DORAWA
1-TAIFOT
A Dafa Kaucen Dorawa A Sha karamin Kofi Sau Daya ARana Yana Maganin Taifot Komai yawan shi Ajiki
2-CIWON GABOBI
Mai Fama da Ciwon Gabobi Ya Dafa Kaucen Dorawa Yasha Zai Sami Lafiya

FUREN DORAWA
1-CIWON KODA
A Dafa Furen Dorawa A Sha karamin Kofi na Ruwan Mako 3 Yana Maganin Ciwon koda
2- KUMBURI -KO AMAI
A Maida Furen Dorawa Gari Asha karamin Cokali a Kowanne Irin Abin Sha Sau 2 A Rana Kwana 7 Duk yadda Matsalar Kumburi ta Kai Zaa Sami Lafiya In Sha'Allahu

18/10/2024

Address

Kaduna

Telephone

+2347085751469

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin gida Islamic& traditional medicine center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Sarkin gida Islamic& traditional medicine center:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram