Jami'ar Asararu,

Jami'ar Asararu, Jami'ar Asararu

12/02/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jere Kai, Aliyu Aliyana, Rãtĩœ Bob

29/01/2025

Babbar shela ga sababbin manyan masoyana! Alhaji Gawucho Mutalib Allahumma Yabiya muku bukatunku Alfarmar Annabi Muhammadu Sallallahu Alahi Wa alihi Wasallam

Jalabin Suratul Kari'a Ana rubuta ta abisa wan nan adadin 12000 dubu sha biyu sai awanke asha da garin itacen kawo Walla...
29/01/2025

Jalabin Suratul Kari'a
Ana rubuta ta abisa wan nan adadin 12000 dubu sha biyu sai awanke asha da garin itacen kawo Wallahi wan nan Babban Jalabine nasamun Manyan Kudade Za'a sha tsawon kwana sha daya bayan ankammala aranata shabiyu sai ayi sadaka da waina Masha Allah

Farin Lukudi littafin dala ilul khairati Ana rubuta wan nan littafi mesuna Asama kafa uku 7 sai awanke asami farin zakar...
28/01/2025

Farin Lukudi littafin dala ilul khairati
Ana rubuta wan nan littafi mesuna Asama kafa uku 7 sai awanke asami farin zakara dashi za'a dafa kar a karya kashi kuma kar aci kashin bayan yadahu naman za'a cinye Kawai sai abinne kashi da gashin dakai da kafar awaje Me danshi ma'ana sanyi sai ayi sadaka da farin yadi da farin charbi da turare me sanyin ruwa To Alhamdulillah Sirri yahadu

Lukudi game bukatar dukiya ma'ana kudi da madara fik mlik akesha
28/01/2025

Lukudi game bukatar dukiya ma'ana kudi da madara fik mlik akesha

Ina Wanda ko Wacce jinnu Sakadameshi ko sukadameta to ga Magani mujarrabun za'a rubuta ayatul kursiyyu bisa wan nan adad...
28/01/2025

Ina Wanda ko Wacce jinnu Sakadameshi ko sukadameta to ga Magani mujarrabun za'a rubuta ayatul kursiyyu bisa wan nan adadin 1350 amma za'a mai mai ta Wala ya uduhu hifzuhuma sau 170 akowacce kafa daya yawwa to sai asami tunfafiya 170 bayan anwake rubutun sai adaka tunfafiyar yazama gari sai araba biyu kashi daya achakudashi da Rabin ruwan rubutun Rabi kuma ariga sha ana shafe jiki shikuma daya arika hayaki dashi Allah yasa mudace

Assalamu alaikum Warahmatullah. Wan nan Rigace ta tsari da kariya daga dukkan shrrin makiya da abokan husuma kai kriyace...
28/01/2025

Assalamu alaikum Warahmatullah.
Wan nan Rigace ta tsari da kariya daga dukkan shrrin makiya da abokan husuma kai kriyace gadik menemanka da wata masifa damuke hadawa dayardan Allah bazasu cutar dakai ba masamman Sarakuna Yan siyasa da Manya Mutane dakuma masu harkoki da jama'a Allah Yabiya bukatunmu bakidaya Ameen

27/01/2025

السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته يا جماعة اهل جامعر اسرار
أريد أن جؤتكم بأسرار المجربات ان شاءالله

Address

U/kanawa Street
Goni Gora
POSCCC

Telephone

+2349037486539

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jami'ar Asararu, posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category