Awareness and Development Forum Millennium City Keke B Branch

Awareness and Development Forum Millennium City Keke B Branch Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Awareness and Development Forum Millennium City Keke B Branch, AIDS Resource Center, Main Road by Ahmad Chawai Keke B millennium city kaduna, Kaduna.

18/06/2024

Kamar yadda mukayi alkawarin DUK bayan wasu lokaci zamu dinga n**e free classes domin koyawa yan'uwa fanni daban daban akan abunda yashafi na'ura, FASAHAR ZAMANI dakuma yadda zaayi amfani dashi wajen karatu kokuma NIMAN kudi. Toh yauma INSHALLAH zamu ajiye whatapp group gaduk me shaawah, saiyayi joining kafin lokacin dazamu fara wannan karatu, ALLAH YA BAMU IKON haka kuma yasakamana a mizaniπŸ˜ŠπŸ™πŸ™. ZAKA iya tayamu wajan yada wannan link domin WASU su amfana.😊

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Yan uwa lokacifa yayi Wanda ya kamata mufarka domin yin wannan harkan gadangadan domin shine abunda Yan kudu sukeyi loku...
17/05/2024

Yan uwa lokacifa yayi Wanda ya kamata mufarka domin yin wannan harkan gadangadan domin shine abunda Yan kudu sukeyi lokuta da dama muke cewa sunan Yahoo yahoo. Donhaka kowa ya nimi ilimin crypto, forex da online business.

Wannan link shima na wani coin ne da ake sakamasa Rai Kamar yadda NOTCOIN ya bada mamaki a jiya, kowa yasan yadda duk maabota miners na NOTCOIN s**a samu alkhairi. Saboda haka mudaure mudinga yinsa.

Ga me shaawah galink ka shiga

https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_6372159147

Takabbalallahu Minna waminkum
10/04/2024

Takabbalallahu Minna waminkum

Mashaallah
08/04/2024

Mashaallah

NEMAN GMAIL PASSWORD KOKUMA KOWANI IRIN PASSWORD NA SHAFIN YANAR GIZO CIKIN SAUKI

Jama'a a muku bayani ko kun fahimta? Haruna Ahmad Chawai kana ina?
24/03/2024

Jama'a a muku bayani ko kun fahimta? Haruna Ahmad Chawai kana ina?

19/03/2024

Sulhuntawa, Maslaha tareda hakuri da juna shiyafi a wannan rayuwan tamu
Domin bakasan me gobe zata haifarba

19/03/2024

Domin amfanin kawunanmu
Ga duk me bukatan duba bvn akan layin wayansa ya danna *565*0 #

19/03/2024

Muna cigaba da Baku shawaran cewa
Acigaba da koyon harkan computer da rassanta domin duniya da ita ake tunkaho

19/03/2024

YA ALLAH KA BAMU LAFIYA DA ZAMAN LAFIYA A CIKIN GARIN KEKE DA KEWAYE
YA ALLAH KA BAMU NATSUWA A KASARMU
NIGERIA πŸ™πŸ™πŸ™

19/03/2024

YAN UWA MUDAURE DA BAUTAN ALLAH A WANNAN HALI NA KUNCIN RAYUWA TABBAS NASARA NATAFE YAALLAH KASAKAMANA AKAN AZZALUMIN SHUGABA

AIDS Resource Center

Wannan wani Bawan Allah ne dake zaune a garin keke B millennium city kaduna.Hakika mutum ne jajirtacce wajen niman nakan...
18/03/2024

Wannan wani Bawan Allah ne dake zaune a garin keke B millennium city kaduna.

Hakika mutum ne jajirtacce wajen niman nakansa, domin kafintan sama ne. Yanada mata daya da yara hudu (4).

Toh ammade a cikin ikon Allah ya hadu da ibtila'i wato yafado daga sama lokaxin wani aikin taimako na gayya da s**ajeyiπŸ₯ΊπŸ₯Ί. A sakamakon haka katanga baya iya tafiya kuma bayansa yasamu matsala. Sunje asibitin katsina wato Autopedic domin neman lafiya, an dau hotonsa dakuma gwaje-gwaje. Atakaice sunce naira N1.5M, sun dawo gida sakamakon babu. Don haka don GIRMAN ALLAH yan uwa a taimakawa wannan bawan Allah, kokuma ayi sharing izuwa ga mutane don samun wanda zai taimaka. Allah ya bada ikon taimakawa.

Address

Main Road By Ahmad Chawai Keke B Millennium City Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Awareness and Development Forum Millennium City Keke B Branch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram