Ummu haidar

Ummu haidar Business

25/11/2021

Maganin Matsi Na Mata Yadda Zaki Tsuke Gabanki Idan Kin Bu’de A haihuwa Ko Tsalle-Tsalle Ko In Anyi Miki R**e (Fya’de):

🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

Mata da yawa suna Fama da wannan Matsalar ta Budewar gaba, wasu In sun Haifu Wasu kuma In suna Hawa Keke me taya biyu, wasu kuma In suna Tsalle-tsalle, wasu kuma In Anyi Musu Fya’de.

Idan kina Buqatar Gabanki ya tsuke Yadawo kamar na Yarinyar wacce batasan ‘Da Namiji ba a rayuwarta to ga Matakan da Zaki bi:-

Na Daya :

1-I-Bagaruwar Hausa.
II-Ganyen Magarya.

Idan kika samu wa’dannan abubuwa seki dafa su, ko kuma ki dafa ita bagaruwar ita kadai, sai ki rinka wanke gabanki da ruwan, ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin duminsa kaman 30mins a kalla sau biyu a sati.

Na biyu:

2- Kanunfari.
Zuma (Pure Zuma).

In kika same su Se ki dafa da zuma, ki rinqa shan sa da zafinsa, ko ki jiqa shi ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma

Na uku:

3-Kanunfari.

Ana kuma dafa shi kanumfarin a zauna a ciki da dumi-duminsa ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun fari a garwashi a tsugunna, ayi turare, shi ma sau 2 a sati

Na Hudu:

4-Kwallon mangwaro.
Zuma (Me kyau).

Idan kika samu kwallon Mangwaro seki fasa shi, zaki ga dan cikin fari, sai ki shanya shi Ya ya bushe, to Idan ya bushe se ki daka shi, a kwaba da zuma se rinka sashi a gabanki da daddare bayan isha’I, amma idan zaki kwanta bacci se ki wanke Gaban naki.

Na biyar:

5-ko kuma ki dafa ‘dan cikin da bagaruwa, ki wuni kina tsarki dashi, ko ki zuba ruwan a baho seki na zaunawa a ciki shima a kalla sau uku a sati.

Na Shida:

6-Bagaruwar Hausa.
Chikui (Dabino).

Inkika samu Bagarauwa seki Shanya ta ta bushe, Seki dakata ki tanka’de kayarki, seki samu Chikui, Kina Dandala da shi kina ci.

Insha Allah Zaki sha Mamaki.

Ma’anar Chikui, Wani Nau’ine na dabino Wanda ba’a fiye nomashi aqasar Hausa ba, Amma baya wahala akasuwa, shi ‘din Zaki Ganshi yanuna sosai kamar anzuba masa Zuma tsabar Laushinsa da zaqinsa, kuma Manya-manya ne.

・SIRRIN ISLAMIC MEDICINE CENTER

Daga: Sirrin rike miji

🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯

31/05/2021

Good morning to all my follwers

26/03/2021

INNALILLAHI WA INNA,ILAIHI RAJU'UN

kishi Ko Hauka???

Dan Darajan ANNABI MUHAMMAD "S"A"W Katsaya Kayi Comment Da Ameen Sannan Kayi Share Zuwa Group 7

Subahanallah Wannan Baiwar Allahn Da kuke Gani Sunanta Fatima Yar Asalin Jahar Katsina Ce Kishiyarta Ce Ta Kulleta Adaki Ta Banka Mata Wuta Ta Kone Har Lahira Shine Muke Rokon Al,ummar Musulmi Dan ALLAH kada S**e Wannan Sakon Basu Yi Mata Addu,a Ba UBANGIJI ALLAH Yagafarta Mata ALLAH Karfi Shahadarta

ALLAH UBANGIJI Yasa Mufi Karfin Zuciyarmu

Dan Allah Dan Uwa Karka Manta Kayi Share Domin Kara Samun Addu,o,inku

Like Our Page

19/09/2019

Business

27/08/2019

YAA ALLAH DUK WANDA YACE SAW SANNAN YAYI SHARE.
YA Allah ka biya masa buqatun sa.
Yaa Allah ka rufa masa Asiri.
Yaa Allah kasa yaga Annabi SAW.
Yaa Allah kasa ya cika da imani.

Masoya
22/08/2019

Masoya

24/07/2019

Address

Muchia
Kaduna
OWNER

Telephone

+2348100023042

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu haidar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram