02/01/2026
Kasamu farin goro guda daya fari tas kabarashi kamar yadda kaga nayi kasa sunanka adaya dayakuma sunan wanda zaka mallaka bayan kagama rubuta sunan sai kahadasu kamar yadda suke ada saikasamu farin zare kanade sannan kasamu bakin zare kanade sannan kasamu jan zare kaqara nadewa haka zakayi dazare kala uku ake nadewa
Tom daganan kanagama nadewa da zare kala uku (fari_da_baki_da_ja) saikaje bakin kogi gefe kenan kahaqa rami dai dai gwiwan hannunka kayi Bismillah kasaka goron kabinne kayi tafiyarka gida
Tom aiki ya kanmala bro and sai ajira sakamakon ubangiji idan budurwarkane wllh hutar sonka zaidinga qaruwa azuciyarta hakazalika idan kinyima saurayinki haka kuma idan kayiwa matarka hakakuma idan kikayiwa mijinki
Kai koh mai gida kakedashi wanda baya kyauta tamaka to katimasa wannan insah Allah zaiji ba abunda yakeso samada yafaranta ranka
Ga wanda basuda kogi ankusa dasu kuma suna buqata tom zasu iya biya aimusu anma inkasan bazakabiya 5K karkayimin magana
Izinin dai kayi comment da salatin annabi Muhammad s a w
Nafada na jaddada izini comment da salatin annabi Muhammad s a w
Inkadama kayi shere don anfanar yan uwanka
Kuma idankasan ba auran yarinya zakayiba karkayimata wannan sirrin nafadamaka nafita hakkinka anbaku neh sabida kuriqa samun kyauta tatawa awajen wanda kukayiwa aikin.