larurorin CIKI DA GOYO

larurorin  CIKI DA GOYO Taimakama mata da shawarwari lokacin CIKI,haihuwa da GOYO har zuwa yayae

11/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bashir Aminu Maishinku, Muhammad Yunusa Atafowa, Ibrahim Anyass, Salisu Ahmad Muhammad, Muhammad Auwal Umar, Lawal Isah, Rahinatu Usman, Maman Amaturrahman, Amirah Ahmad, Hauwau Abubakar, Abdul S Muhammed, Umar Muhammad, Sadiya Ahmad, Khadija Muhammad, Suhaila Sulaiman, Abubakar Tijjani Ruqayya, Jafar Salis, Ummii Jibril, Rashida A Aboki, Saratu Bala, Ummita S Kinafa, Rahila Danladi, Fatima Murtala, Ameera Adam, Faiza Muazu, Khadeeja Bala Hassan, Idris Musa, Abdullahi Maryam, Suleiman Sani, Madina Ali, SHamsuddeen Ajiya, Abdallah Rabiat, Abubakar Idris Wxop, Maman Muhsin Maman Muhsin, Ummu Abdulrahman Muhammad, Haleemoy Evraheem, Musbahu Muntari, Chamsiya Hamissou Mahaman Sani, Ummi Adnan Yar'hajeeya, Ummi Auwal, Fadila Mukhtar, Umar Muhammat Sabiu Yankaba, Ibrahim Ummar, Aisha Suleiman, Nafisa Mohammed, Anas Dan Hausa, Kaltime Abdullahi, Rukayyah Shu'aibu, Samira Yahya Jibrin, Hauwa Ahamad

11/02/2026

Aslm Ina team February an sauke ko ana hanya?

18/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Binta Audi, Kadija Muhammad Kachallah, Rukayya Muhd Mustapha Goni, Nabeela Muh'd Naseer, Khairat S Inuwa, Maman Tweins Maman Tweins, Kelive Josua, Asma'u Sani, Hussaina Zahraddeen, Hajara Umar, Amatullah Abubakar, Sarat Abdul, Hajarah Almustapha, Maryam Sulaiman, Shem Ra, Hauwaau Abdullahi Gamawa, Shamseeya Hassan, Murjanatu Taheer, Zainab Abubakar Njoboli, Safnah Safwan Safrasz, Maryermah Ibraheem, Dahuru Rabiu, Fateemah Sani Shehu, Maimunat Abubakar, Rasheeda Abubakar, Hansa'u Sa'ad Yahya, Abdurrahman Maimunatu Kurmi, Maryam Salis, Aseeya Yusuf Muhammad, Hajara Muhammad, Ummi Umar, Zee Tanko, Jhamaal Muhammad, Abdullahee Habeebat Adagedor, Saleh A Aishat, Kabir Meery, Suwaiba Bello, Husnat Abdulqadir, Aysha Umar, Maman Abdul's, Khadeejah Ibrahim Ahmad, Ummi Hamida, Sanee Khadeejar, Auwal Saudat, Zainab Said, Sayyada Sadeeq, Mustapha Aliyyu Jijiyar Salaty, Hajara Yusuf, جواخير محمد مني, Princess Maryam Muhammad Jega

14/01/2026

Yauwa nace ba Ina amaren December how far?

14/01/2026

Aslm alkm dafatn masu tula tula an tashi lpy?azo a labarta mana ya aka tashi da jiki yau

a daure mata a bi shawarwarin likitoci
12/01/2026

a daure mata a bi shawarwarin likitoci

10/01/2026

..........................................................................
ƘARA MACE DA AKEYI LOKACIN HAIHUWA

》》MENE NE EPISIOTOMY (KARI LOKACIN HAIHUWA)?

Lokacin da mace take a kan gabar haihuwa, akwai wani abu da ake kira Episiotomy, wanda a Hausance ake ce masa “Kari” ko “yankan haihuwa”. ‐Wannan yana nufin yankan da likita, nurse ko midwife sukeyi daga gefen gaban mace domin ƙara masa fadi dan jariri ya samu hanya cikin sauki da zai fito waje

》》DALILIN DA SUKE SAWA AKE YIN EPISIOTOMY / KARI

Ba kowace mace ce ake yi mata ba. Ana yin sa ne idan:

1️⃣ Jaririn yana da girma sosai

2️⃣ Kofar gaban macen baida wadatar da jaririn zai fito lafiya

3️⃣ Idan an kula cewa akwai hatsarin cewa faban mace zai iya karuwa da kansa.

4️⃣ Lokacin haihuwa ya ja, jariri yana cikin wahala saboda rashin hanyar fitowa

5️⃣ Lokacin da ake amfani da kayan taimakon haihuwa (misali forceps).

Dss

Manufar duka ita ce ta taimaka a kare mace da jariri daga haɗari da zasu iya faruwa idan baayi yankan ba

》》 YADDA AKE YIN SA

Ana yin yankan ne a lokacin da aka kula cewa ga jaririn nan ya taho fito amma rashin isashshiyar hanya yasa ya tsaya yaki ci gaba, Sai ayi yankan dan ceto rayuwar sa da kuma lafiyar uwar itama, bayan an yi allurar hana jin zafi (local anesthesia).

Bayan haihuwa, ana dinka wurin da aka yanka da allura da zaren na musamman.

Wannan shi zakuji ana cewa ai “an yi mata dinki.”

》》 YADDA ZAKI KULA DA DINKIN BAYAN HAIHUWA (EPISIOTOMY CARE)

Mace da aka yi wa dinki lokacin haihuwa (Episiotomy) tana buƙatar kulawa ta musamman don jikinta ya warke ,kare kanta daga kamuwa da kwayoyin cuta, da kuma samun kwanciyar hankali da nutsuwa bayan haihuwa.

Abubuwan daya k**ata ki kula dasu idan an miki wannan dinkin

1~ KI RINKA TSAFTACE GURIN

~A wanke wurin dinki sau 2 zuwa 3 a rana da ruwan dumi mai tsabta, Idan ta k**a zaa iya amfani da sabulu mara karfi mara kamshi ko wari kuma

~Bayan an wanke, a busar da wurin da tawul mai laushi – kada ace zaa gurza gurin ko a goge wuri

10/01/2026

aslm alkm Ina Yan team January an sauke ko anata ja?

28/08/2025

Assalamualaikum

28/08/2025

Assalamualaikum mata masu albarka Muna muku maraba da zuwa group dinmu mai yaron albarka duka mai tambayar da ta shige mata duhu tayi

Address

Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when larurorin CIKI DA GOYO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram