
22/10/2024
MAGANIN CUTAR ( HIV/AIDS )ANA WARKEWA TASS, DA IKON ALLAH, AN GWADA YANAYI
Idan ka kamu Da Wannan Cuta Ta Kanjamau HIV ko Takai matakin Aids Karka Damu Wannan Cibiya Ta Mai girma Sarkin Masu Lakanin jihar kano Tayi Nasarar fitar da Maganin Wannan Cuta
MECECE CUTAR HIV/AIDS ?
Human Immune Virus (HIV) Kanjamau Wadda akafi Sani da Cuta Mai karya Garguwar Jiki A jikin kowanne mutum Akwai Wasu Halittu Wayanda Suke Bawa jikinka kariya Duk Cutar da tashiga jikinka Sune suke Yakar ta su koreta idan baka da lafiya har sai kaji sauki
Ita kuma Cutar HIV tasha bambam Da sauran Cututtuka Domin idan ta shiga jikinka Wayannan garkuwar Take fara kashewa sai ta maye gurbinsu Cikin kiftawar ido idan guda daya ta shiga zata haifi wasu kwayoyin, suma nan take zasu haifi wasu
A cikin kankanin lokaci zasu kai miliyoyin Zasu kashe White Blood Cell S**awar Da T-helper wato CD4 mai Taimakawa garkuwar jiki
TA YAYA AKE KAMUWA DA CUTAR KANJAMAU ( HIV virus 🦠)
akwai Hanyoyi Guda biyar Da zaka/ki iya kamuwa Da Cutar HIV Sune k**ar haka
(1) Ta Hanyar Yin Jima'i da Wanda yake Dauke Da wannan kwayar Cuta
(2) Yin Amfani Da Reza, Allura ,ko kuma Dukkanin Abunda Mai Wannan Kwayar Cuta Yayi Amfani dasu har s**a Taba Jininsa, kaima S**a yankeka ko sokarka zaka iya dauka
(3) Mace Mai Shayarwa Zata iya Shafawa Jaririnta
(4) Idan Aka Kara maka jinin Wanda yake dauke da wannan Cuta kaima Ka kamu da ita
(5) Yin Amfani da Kayan aikin likitanci Marasa Tsafta k**ar Wuka, Tsini , Da dukkanin Abunda yake Taba jini
MATAKAN CUTAR KANJAMAI ( HIV/AIDS)
Cuta Mai karya garguwar Jiki Ta kasu Zuwa Mataki Uku Matakin farko ,mataki na biyu da kuma mataki na karshe
MATAKIN FARKO ( HIV )
A Matakin Farko Idan Ta K**a Mutum Shine Ake Kira (Acute Hiv Infection) Cikin Sati biyu Zuwa sati Hudu Zata Fara kashe kwayoyin garkuwar Jikinka tana Maye Gurbinsu
A Wannan Lokaci Zaka Iya jin alamomin k**ar
*Ciwon kai * Bushewar Makogwaro
*Mutuwar jiki Da Rikewar gabobi
* Zazzabi Mai Tsanani, Kuraje a jiki
*Mura da Sanyi mai Radadi
* Bayyanar kaluluwa a tsakanin Ciyoyi
* Yawan yin Zawayi
* Fitowar kuraje a Baki Hanci ko kuma a matse matsi, yawan Tashin Zuciya
MATAKI NA BIYU ( Chronic hiv )
Idan Ta shiga Mataki Na Biyu Akwai Alamomin da Take Nunawa Wasu Kuma Bata Nuna Alamun a Jikinsu har tsawon Lokaci
* Sarkewar Numfashi
*Yin Tari
* Ramewa Baga tatan
* Zazzabi mai tsanani
* Barkewar gudawa
* Masifaffiyar kasala Da Ciwon jiki
MATAKI NA UKU ( AIDS)
Idan Ba'a Dauki Mataki Akan Wannan Cuta ba Daga HIV sai Ta Koma AIDS Matakin Karshe , wasu Mutanen Suna Dadewa Da Wannan Cuta Tsawon Lokaci kafun Ta kayar Dasu lokaci daya Wasu kuma Sai sunje Asibiti an gwadasu
Sai A Tarar Tuni Tayi nisa A jikinsu Batare da Sun ankare ba, Aids Tana Kore T-cell wanda ake Kira CD4 Cell, Wayannan Cell Suna Taimakawa Garkuwar jikinka Ta Yaki kowacce irin Cuta
Lafiyayyen Mutum yana dauke da CD4 800 Zuwa 1000 akan kowanne digo na ma'aunin millimeter Idan Aids Ta shigeka Zai koma 200 bisa ma'aunin millimeter
ZAWARCIN CUTUTTUKA
Daga lokacin Da garkuwar jikinka tayi Laushi Ga jerin Cututtukan Da Zasu Shiga Jikinka Cikin Sauki,
* Ciwon koda
* Tarin TV
* Ciwon hanta
* Masifaffen infection
*Matsalar Mafutsara
*Pneumonia
*Tuberculosis
*Candidiasis
*Cytomegalovirus, a type of herpes virus
Cryptococci meningitis
*Toxoplasmosis, an infection causes by a parasite
*Cryptosporidiosis, an infection caused by an intestinal parasite
*Cancer, including Kaposi’s sarcoma (KS) and lymphoma
*Kidney disease
ALAMOMIN AIDS
*Bullar Cututtuka a Jiki Barkatai
* Fashewar Harshe ko fatar baki
* Zazzabi ko yaushe, Musamman Dare
* masifaffiyar Ramewa da Yawan damuwa
*Yawan Ciwon kai kusan ko yaushe
* Matsalolin Fata k**ar kuraje da shauransu
* Barkewar gudawa Da Rikicewar Ciki
MEYIN AMFANI DA KONDON ZAI IYA KAMUWA DA WANNAN CUTA?
Binciken Masana Ya Tabbatar da Cewa kwaroron Roba yana Rage hadarin Kamuwa da kaso 75 zuwa 85 cikin 💯 na Cutar HIV/AIDS
A Cikin mutum 100 Mutum Goma Zasu iya kamuwa da Cutar koda kuwa sunyi amfani Da comdom , Wannan Dalilinne yasa Wasu Mutanen S**a Tsinci kansu Dumu Dumu Dauke da Wannan Cuta ta kanjamau
KO ANA WARKEWA DAGA CUTAR HIV/AIDS ?
Binciken Huk**ar Lafiya Ta Duniya Bai fitar da Magani guda daya wanda Duniya Zatayi Amfani dashi Domin warkewa daga Cutar HIV ba
Kasashe irinsu India China Indonusia Sun dade da Samarwa da Kansu Maganin wannan Cuta, Masana Daga Wasu Bangarori na Duniya Sunce ana samun Maganin Cutar Duk da Cewa Haryanzu ba'a bayyana wani tsayayyen magani ba a Hukumance
Sau da Yawa Ana Samo Hanyar magance Cuta ta hanyar bin Hayoyi daban daban ba tare da Hakura da Tsofin hayoyin da kowa ya saba bi ba
YANDA ZAKA MAGANCE WANNAN CUTA
Offishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar kano Ya Fitar Da Sahihin Magani akan Wannan Cuta, Tabbass Idan Kana Dauke Da Wannan Cuta ka Tabbatar ka Mallaki Wannan Magani kada Ka yanke Tsammani Daga Rahamar Allah
Wannan maganin Yana Kashe Kwayar Cutar Virus 🦠 tare da Farfado Da Sinadaran CD4 Tayadda garkuwar jikinka zata koma hayyacinta
Wannan Cibiya Tana Da Shaida Certificate Wanda Sarkin Lakani Ya samu Mutum Na Farko a Africa Wanda Sunansa Ya shiga kundin Tarihi Na Africa Akan Maganin Gargajiya
Certificate Da W.H.O Da kuma Recognition Da Hukumar Lafiya
Kaso 85/ Cikin 💯 na a Wayanda S**ayi amfani da wannan magani Zasu warke Tass da iznin Allah
Kala Biyu ne
Na farko Kudinsa N45,000 ( 45K )
Idan Cutar batakai matakin Aids ba, wannan yana Zuwa a jarka mai girman Lita hudu ana shansa Tsawon sama da wata daya kafun ya kare
Na Biyu farashinsa N120,000 ( 120k)
Shiwannan munyishi ga wayanda s**a dade da Cutar har takai matakin Aids, ko kuma wayanda s**ashassha magun guba basuyi masu aiki ba
Abunda Yak**ata ku sani Shine Hanyar da maganin Gargajiya yakeyin aiki a Jikin Mutum yasha Bam bam da Yanda maganin Bature yakeyi
A wannan Dalilinne yasa Masana S**ace maganin Bature baya warkar Da Cutar
Wannan yafi na farkon karfi kuma yana zuwa a jarka mai girman lita 5 cikin kwalinsa da karamin kofin da ake sha tsawon lokaci
Ana Aikawa Da Magani Kowacce Jiha A Fadin Nigeria Sauran Kasashen Africa 🌍
Ko Kuma ku Ziyarci Offishin Mai Girma Sarkin Masu Lakanin Jihar Kano
Amb Dr Yusuf Muhammad Sufi
Address: kano State Uguwar Karkasara layin Jan bulo bayan asibitin ml Aminu kano
Numbar 09030151112
Bamu Yadda Wani Ya kwafi Wannan Rubutunba Don Sauyashi ta kowanne Bangare.