12/02/2024
Hot Village Community
(Cikakken Bayani)
_______^^^________
Abu na daya: 1____
Mutane da dama sunyi tunanin wannan tsarin nayin referral ne ko kuma duk wanda ya bude Community din zaifi kowa samun karin $HOT akan kowa da yake cikin Village Community din!
Wanda ba haka tsarin yake ba. (Babu bukatar kowa sai ya bude, sai dai idan kayi ra'ayin yin hakan idan kana da jama'ah). Da wanda yabude aka tara Community din, dakai da kayi joined duk daya kuke. Kowa zai dinga samun karin "Additional 5% na adadin abunda yan Village dinka sukeyin claiming kullum".
Sannan duk wanda ka ganshi a samanka cikin Village Community din, misali (Number:๐ฅ Number:๐
) to sunfi ka yawan "HOTCOIN" ne yasa ka gansu a wannan matsayin. Kokai idan naka yakai yawan da yafi na kowa zaka ganka a number one. Koda bakaine kayi creating group dinba.
Sannan wasu suna tunanin cewa 5% din da ake maganar samu, daga cikin abunda sukeyin claiming za'a dinga ragewa? Answer, No, No No. 5% din da akeyin magana akai (Additionally) za'a dinga baka. Dan haka, adadin girman Community din da kuka tara, adadin yawan hot din da kowa zai dinga samu.
Wanda yafi kowa yawan "$HOT a community dinku shine leader koda bashine ya bude Community din ba. Shine wanda zaku gani a number one. Sannan hakan bawai yana nufin cewa zaifi kowa samun hot dinba. Duk daya kuke! Misalin idan a kullum kowa zai samu 5% wanda hakan yakai (10-5 $Hot) to kaima ko 0.2 ne dakai na hot a Village Community din hakan zaka samu kamar yadda mai 1000 $HOT ya samu.
Zaifi da cewa a hada karfi da karfe a gida Village Community guda daya wanda za'a tara dubban mutane, akan kowa ya bude nasa. Domin kowa duk Percentage daya zai dinga samu. Koda naka ka bude duk abu daya zaka samu da wayanda sukai joined. Hasalima, idan Village Community dinka babu jama'a sosai, to wanda ya bude Koda bashi da 2-3 hot sai Community dinsu yafi naka
_______________________
Abu na biyu: 2___
Support your Village Community: Abunda ake bukata a gurinka shine support gurin gan